Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
samu dede sun gama shiryawa kenan da naima yau gown din atamfa greem colour me dauke ido tasaka ta yafa matching veil dinsa me dan sharara dan dede akan simple daurinta tay kyau sosai.
yana shigowa na'ima ta rusuna ta gaishesa snn ta basu waje.
karasowa yay ya same nur din data riga ta sauke kanta kasa dan bakaramin kyau taga ya mata ba saijiya da bata gansa ba sai taga kamarma canza mata shi aka danyi..
kallonta yake harya zauna ata gabanta sai kuma ta harde ranta sosai.. yace ."U look beautifl as alwys. muryansa da sanyi ya fito amma ko daga kanta ta kallesa batay ba.
wani nannauyar ajiyan zuciya ne ya kufce masa yace baby dan Allah can you let us talk now?
lallausar hannunshi taji acikin nata ya riko da yanayin magiya yace i promise you maganan bazai dau lkci ba, just let me explain my self to u dan Allah..i dont like seing u hurt.
dacan batai niyyar amsashi ba amma wata calmness da sincerityn dataji a voice nashi yasata dago kai ta kallesa...
zai magana cikin katseshi tace what if i dont want to hear it..
tana fadin haka ta mike tsaye ya bita tsayen yana shirin jawota jikinshi ta fizge kanta da sauri ya sake kamo hannunta tace
let go off me..nace maka ban shirya jin wani karyan ba
yadam hade rai yace baby ave some respect, kinsan de ban taba miki karya bako...
fauce hannunta tay tace "toh respect for what? ya dada matsowa zai rikota ta sake matsawa yace "as ur husband ke bazaki saurareni kiji komi abakina sai kice karya?
da tsaurin ido tace no no ure not my hsband, first u have a girlfriend, a run-away fiance, you also have a side chick,and i am dat little girl uve deceived with ur fake love nd promises maybe now i am ur little bitch wife which i bet u deliberatly marry me for a pity fuck. kawai kayi admiting cewa haka ne.
cikin bude ido da lumshewa yace "cmn, dont be a brat..
nasan kinsan ba haka bane
aranki...rikota yay da sigar lallashi yace comon sit down let talk abt it..
yana zaunar da ita akan gadon ta mike tsaye tace kace kawai kana son na kwanta ka taba jikina, nasan bawani bayanin da zaka min, u just want to touch me ..kuma nace bana so, ban kuma shirya jin wani magana ba.
zai kara rikota ta firgita tace are you not hearing me wani lokacii i just want to knw what mum raised you like dis..
kirjinshi yaji ya harba ya ja tsaya yana kallonta yace why?
cikin lumshe ido da budewa tace bcos if you have any ounce respect for ur mother you will leave me and my body alone but is obviously clear dat bata baka tarbiyar haka bama.
lumshe idonsa yay bai bude ba yana cixxa labbansa ahankli yace dont speak abt my mother kinji ko...
tace to me zan ce maka? nace ka kyaleni ana dolene or cant u respect me for once ko shima baka sanshi bane tunda ka taso?
yana bude lumsashen idon yadora mata anata da bacin ran da bata taba gani a idonsan ba.
yace just keep my mum out of any convesation, cos wife or not, i will shot u kinaji na ko?
juyamai baya tay tace okay fine, then go away, leave me alone.
aidama tuntuni nace maka ka kyaleni.
kallon minti biyu yay mata kafin nan ya kada kansa batare da taji karar fitarsa ba ya fice ya tafi baice mata komi ba....
[21/05, 21:36] BLUE💙: EPISODE 56
Arewabooks@surayyahms.
yana ficewar kamar wacce aka tsikareta ta juyo da kallonta baya da wani sauri sai taga wai harma ya fita snn ya bar mata kofar a bude..
dan shiruuu tay ta tsaya cak kusan na minti biyar bata motsi tanata bin kofar da idonta dayay jaaa ya kuma ciko da ruwan hawaye masu zafi da suka cirke mata a idon suka ki saukowa.
atake sauti da kuma amon maganganun data furta masa out of fit of rage din suka fara hargagin dawowa mata cikin kwakwalrta,awani irin slow moo tarike bakinta cikin jin karayar zuciya tana mai furta innalillah wa inna ilaihi rajiun.
lumshe idanunta tay zafafan hawayentan suka yanko suna zubowa daga cikin idonta kamar an kunnosu jin hanklinta na kan dawowa jikinta kamar wanda dama zare mata shi akayi.
atake kuma jikinta yafara rawa rawa ga wani irin kakkarfar feeling na tsananin fargaba nadama da kuma mamakin kanta da yafara mamayeta
sulalewa kasa tay ahnkli cikin gunjin matsanancin kuka mai cike da rudani dan harga Allah bata san ma tazake tafurta masa duk wayanann munanan maganganu ba, ita dai tasan dai yamata abun da yafi haka saka bacin rai amma ai bata furta masa haka, but why now? why did she even let her mouth say this much? a inama ta san mahaifyarsa, why did she even involve her?? kuka tafarayi kamar wanda tarasa gane kanta tatsuguna awajen tanata furta Astagfrullah cikin rudadden kukan tareda da jin mugun fargaban sanin cewa hala tabata masa rai sosai.
tafi minti talatin awajen tana kuka me cike da rudani da kuma nadamar rashin kunyar data masa duk da batasan meke mata dadi aranta ba
tagumi tay dan babu kalar tunanin da batay ba na zuwa bashi haquri ba amma kuma tsoron da fargaban gaibu ya hanata ficewa a dakin gani take kamar intaje zai ce mata ya tsaneta koma ya bigeta.
har saida taci kukan abun yaragu mata snn ta dawo hayyacinta nan tamike da sauri tay hanyar dakinsa da mugun faduwar gaba da jin bazata iya barin guilt ya kasheta ba.
tana zuwa ta samu wajen a kulle gashi babu janet babu mr aqeel nan ma taci kusan minti 20 tana buga kofarsa amma sai shiru.
da azaban rudanin haka aranta tashare sauran hawayenta cikin sanyin jiki ta sauko dinning da tunanin ko zata samesa anan niyyarta koma agaban wayene kawai de zata tsuguna ta bashi haquri ta gaya masa ita ba haka halinta yake ba dan wallhi ita kanta batasan meke ma damunta ba tukuna.
tana shigowa main side din tun kafin ta karaso anty suad ta dinga masifa tana bambami na rashin zuwan javeed dinning na kwana biyu.
nur ta iso kenan aka gama maganar bataji lkcin da alhaj attah yace musu javeed ya dau helicopter ya wuce abuja just few minutes ago da gaggawa ba..
dan shi koda yabar sashen nur da bacin ran abunda ta furta masan, bawai zama yay ba, dan yasan inya zauna mata agidan yau hala zasu iyayin fada me zafi atsakanin su kuma shi baison ya tsoratata ko kadan.
nur ta gaishesu suka amsata as usual suka mata kallo da tunanin tasan inda javeed din yake sai kowa ya dan basar da hirar basu kara dagowa ba..
yauko daga ido ta kalle simran batay ba dan kirjinta banda bugawa babu abunda yakeyi gabaki daya da bata gansa anan adinning din ba sai taji kamar takara shigewa wani matsanancin damuwa ne ma.
banda juya spoon acikin abinci babu abunda tay ko sau daya bata kai abincin bakinta ba alhaj attah ne ke lura da ita baice komi ba har aka gama ta tashi da sauri ta koma sashenta da wann damuwar aranta da damuwar tazauna abakin gado tay shiru hawayenta na sauka kamr ruwa yau ko garden din bata fita ba.
Daga fannin javeed kuwa har ya isa Abuja bai dena tunani da jin nauyin abun daya farun aransa ba sabida abune wanda kwata kwata baiyi tsammanin nur zata taba iya furta masa ba
he blamed himself for being too cool with her, awani bangaren kuma sai yaji kamar fahimtar ta ne kawai baigama yi ba kode akwai laifinsa ata wani awaje, kai koma yayane duk dai simrance ta jawo masa wann masifar but deep within his heart yasan bazai taba iya kyale nur tana amfani da fushinta tana sako mum dinsa acikin kalamanta ba..
is highly intolerable harga Allah yasan bazai iya daukar raini ba duk dama yana matsanacin sonta aransa ya qudira cewa dolene zai mata horo sann zai ja mata layi akan mahaifyrsan saidai in zata tsanesa.
bai yanke hukuncin komi ba dan ma kar ya takura kansa da tunaninta yana sauka a Abuja ya dira acikin boyayyen training base dinsu.
kowa nata shan mamakin zuwansa dan duk basuyi tsamanin ganinsa yaudin ba yana zuwa ya shiga wani daki ya canza kayansa izuwa na training din sojoji .
suka shiga training tare da team of 7 men expert dayayi training dinsu akan mission dinsa a kwana biyun nan.
abubuwa sosai suka masa yawa a brain dinsa dan daga sama yasan babu hannun manyansa aciki sabida case din is a one way ticket ko ayi rai ko amutu gashi manyan kusoshin gwamanati dake juya kasar suna harkokin kasuwanci abubuwa dayawa da nagaza brotherhood shikuma gabar dake tsakaninsu is deeply personal bazai iya kyalewa ba
sabida tsoron me zaije ya dawo yasa gabaki daya ba'a asakamai hannu ya debi batallions dinsa ba iyaka dai seven men dayay training kawai zai wuce dasu.
baikuma gayama mahaifinsa ba dan yasan bazai taba amince masa ba, duba da haryau yana jinyar zuciyarsa akan sace shi da aka tabayi da kuma rasa mahaifyarsa yasan bazai taba yarje masa ya je ba inhar bai boye masa ba.
tun daga kan karfe 10 na safiya har izuwa karfe hudu na yamma suna filin training cin abinci da sallah kadai ke daga su.,
wajajen hudu da rabi dede sultan yazo da mota ya daukesa sukajesu wani hotel
suna shiga javeed baiyi wata wata ba ya fada wanka ya jima acikin shower yana tunanin abunda ma zaiyi ma nur amma bai samu ba har ya fito da towel daure akan kugunsa..
samu yay sultan yana kwance akan gadon yay kane kane yana waya wanda daga ji kasan da matarsa ce..
yana zama a bakin gadon zai shafa lotion ajikinshi yaji sultan yana kkrin sallama da matarsan sunata rikici irinna masoya har dai ya kashe dede lkcin javeed ya mike tsaye yana gyara zaman wandonsa daya saka yay gyaran murya uhum uhm yace toh barin kara da gaba indan nine za a kashe mata waya.
sultan ya dan runtse idanunsa a hnkli yana murmushi yace guy
pls tundaga shiga wankanka nfa muke magana,hmm ka ga wannan babe din wai ita mimie fitinarta yy yawa ne wallhy so take in gaya mata inda nake kuma ina gaya mata muna hotel zata fara min rikici tace nadawo gida ynxu, then she wll again lecture me on how much she trust me amma fa bata nuna min haka a aikace ya karashe maganan da karamar dariya
javeed dake famar gyara tsayuwarsa ajikin madubi yace hmmm toh ai baka da wani matsala inde haka ne u wont get what i am feeliing sai randa babyna tamaka rikici ga kishi dats becoming disrepectful.
Cike da yanayin rashin fahimta sultan Yace disrespecful like What do u mean..did u let her slap on the face you again.
javeed ya juyo ya kallesa yace Look I dont mean to bother you with all these stuffs but im serious. wani abu na damun brain din baby kwana biyun na amma fa banga lefinta ba duk simran ce, Right from d start simran ce ta lalata min chance dina na gaya ma baby komi yau din nan duk baby tay fushi sai wasu irin maganganu take gaya min wai banda tarbiya..
wani irin dagowa sultan yay ya kallesa da mamaki ahnkli yace what?..amma what actually happen datace maka haka
javeed ya kallesa sai kuma ya dauke kai baice komi ba ykasar wuyarsa yace just forget it
cikin zakuwa sultan ya juyo with serious face yace javeed aure fa baida manual pls man u need to get somethings ryt
wani irin hararasa yay tace daga wajenku magabata ko?
dariya sultan yay yace
"what eva, amma ni nasan zaman aure da yarinya chataf irinsu mimie da babyn naka ai ba abu bane me sauki, see am speaking frm experience, kai bari nagaya maka farko farkon auren mu ashakrar mimie tacika 17, i had to slap her one time sabida shegen rashin kunya. ranar naje wani harkata, i kept her in d dark yes, amma nayi hakane sabida in kare rayuwarta amma saida ta kureni har tasa na mareta ranar but at the end duk dai wnn yawuce kuma ta fahimceni yanxu
Da mamaki javeed ya kallesa cikin kyabe baki yace ohh dama soyayyar karya dai kukayi, kai ni bazan taba iya dora hannu akan baby ba..i mean no offense, but baby is just a girl..yaushe ma ta gama mallakar hanklin kanta.
sultan yana dariya kasa kasa yace shiyasa kakeso ka daura ma simran lefin komi kenan...?
cikin katsetsa javeed ya nemi waje yazauna yace listen, nam yahau tsagura masa dan abunda ya farun.. sultan sai kallonsa yake yana mamakin yadda javeed yake kaucewa dorawa nur lefin komi sai yace aisimran ce tajawo, duk dama kana kallon idonsan kasan abun ya bata mai rai but still shide yanama nur dinshi uzuri sosai
har saida ya gama labarin kafin sultan ya fara fayyace masa wasu abubuwan cikin fahimtar dashi cewa dolensa ne yabawa nur firdaus wani kalar tarbiya da zata dinga kallon kimansa dashi snn yadaure yana nuna mata kuskurenta sabida indan yasake ta taso ahaka da izgili nan gaba bazai iya gyarata ta sauki ba.
yi yay kamar baijin shi amma kuma maganan makes sense to him sosai. gaskiyar sultan ne da akwai some basic form of respect da zai iyakoya ma nur da kuma yanayin tarbiyan sa da zai iyadorata akai inhar yanason zaman lafya me dorewa ya wanxu atsakaninsu.
haka suka gama maganan har aka karkare amma yaki sam yay admiting cewa nur tayi masa lefi sosai, amma duk yaji komi kuma ya kuma fahimce shawarar da sultan ya bashi akan ya dauke mata wuta yay grounding inta dakansa ya koya mata cewa akwai basic respect a tsakaninsu sosai.
a lagos kuwa yanayin damuwa da nur tashiga yasaka ko simran bata samu fuskar kawo kanta sashen ta kamar yadda ta shirya ba kawai saita shirya tabi hajya zuby sukaje duba sabon asibiti da alhaji attah ya dorata akai tun bayan karyawan su nasafe.
yau kwata kwata kamr marar lafya nur ta zauna dan ko su naima basu gane kanta ba, taki sam taci abinci mai nauyi sai tunanin maganan data furta masan takeyi tana dada jin kunya da nadama da kuma mugun fargaban abunda zai biyo baya
rashin jin duriyar javeed agidan yasaka ta dada zaucewa ta rasa sukuninta da kyar naima ta lallabata suka fito garden da yamma wajajen karfe hudu....
nan ma duk abun tabawa da aka kawo mata bataci ba wani bin kawai mamakin kanta takeyi da har ta iya furta masa wnn maganan...
Wani katoton pool ne ke shimfide awajen data gaji da zama ta koma bakin pool din ta zauna ta rafka uban tagumi...
[21/05, 21:36] BLUE💙: EPISODE 57
AREWABOOKS@ SURAYYAHM
karar ruwan na zuba amma ko kadan bataji dan tsabar tay nisa cikin tunanin javeed batama lura ba saida taji muryan na'ima adaf daf tana dan cewa hajiya hajiya
...ranki shi dade hajiya you have a visitor..
adan firgit tajuyo sai kuma suka hade ido da alhaj attah da hadadden bakin walking stick dinsa yana karasowa cikin wajen wani doguwar farar jallabiyace ajikinsa da hularsa irin tabani kasha hadisi din nan shikadai ya taho.
matsanancin mamakin ganinsa ya sata mikewa da sauri ta karaso ta wajensa tana kakalo murmushi naima tarusuna har kasa ta fara gaishesa snn tay marmaza zata bar wajen yace mata tadawo shi ba jimawa zaiyi anan ba
nur tana tsugunawa agabansa ya dagata yace mata su zauna akan kujerar tukuna
babban kujerar ta bar masa ita ta xauna akan sallaya akasa
kanta a sunkuya da ladabi tahau gaishesa da sanyin murya ya amsata cike da kallon yanayinta da bai gane masa tun safe ba.
kamar da wani abu aransa yazo kai tsaye yafara tambayar naiman ko nur taci abinci, duk naima tarasa me zatace kawai tagyada masa tace masa samosa guda daya da fresh juice din kiwi kawai tasha
batare da bata lkci ba
yace ma naima maza taje ta zubo abincin yanxun nan akawo.
nur batace komi ba har saida naiman ta bar wajen jin ya fara mata fada akan rashin cin abincin yasaka taji komi yafara dawo mata sabo aranta dan ita batasan ya zata sake ranta taji dadin yau din ba bayan tasan javeed yana fushi da ita sosai.
shikuma duk tunanin sa ko dan yanayin da su lady sidd dasu anty suad da matarsa zubaida suke yawan gayawa mata magana ne yasaka tafara dora makanta damuwa.
tun bacewar naima awajen nasiha kawai yake mata da wa'azi akan tacire komi aranta tanacin abinci
shima uba ne mata kuma babu abunda zai sameta agidan inhar yana nan..
ana kawo abincin loma daya takai baki tafara masa kuka sosai
hanklin tsohon ya tashi yafara lallashin ta yace saidai tagaya mai abunda ke damun ta dandama yay tsammanin haka tun akan dinning dayaga yanayinta da safe.
da yaranta da komi nur tagama kukan ta share hawayenta gwanin tausayi kanta na kallon kasa tafara gaya masa cewa ai ita tsoro kawai takeji.
hanklinsa duk ya tashi yace mata wayeke tsorata ta...saida ta kara fashewa da kuka snn da mamakinsa yaji tace masa ai javeed nez dan jimm yayi da daurewar kai sn yace ya miki wani abu ne? da muryan kukan tace mishi a'a, yace toh meye faru ko an gaya maki wani abu akansa ne? ta kara girgiza kai tace masa a'a...cikin taushin murya me tattare da lallami yace toj kartaji tsoronsa kawai ta gaya masa matsalar shizai magance mata shi...
dan shiru tay cikin dedetu nitsuwarta idanunta na zubda hawaye ta shagwabar da murya farace masa ai tay ma javeed din laifine tagaya masa wani abu da bai dace ba shine yayi fushi
tanakai wa nan ta kara fashewa da matsanancin kuka..
cikin muryan mai shake da shirmen yarinta tace Father in law wallh ba haka halina yake ba.. ni fa bansan yaushe na gaya masa haka ba kuma ai naje bashi haquri amma kuma shine haryanxu bai bude kofarsa ba nifa tsoro nakeji bason raina na gaya masa ba aini bansan ma na gaya masa ba..
yadda take magana yasaka yaji kamar yay murmushi kamar yay kuka at the same time ganin yanayinta cike da yarinta dakuma damuwa all at the same time.
saidai kukan datakeyi bakaramin tausayi ta bashi ba...
da kawaici irinna su na manya baiko yunkurin tona zancem dan yaji kan labarin ba