Chapter 52 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   52 / 112

153K to 156K   out of 335.4K words

take dama hakan ne daidai kawai gara abawa nur in inyaso su suci ubanta dakan su kawai idan tay wani kuskure tunda sunsan ai rike hidimar gida bana yaro bane.

lady sid kuma was complaining bitterly tayi tayi tasaka anty suad ta furta cewa zataje tay ma alhj attah magana adawoa simran da komi amma sai taga anty suad din batace komi ba.

lady sai cewa take ai nur ta dauka aikin gidan dede yake da kwana da namijin da yafi karfinka shiyasa take ganin kamar zata iya daukawa
..itace ma ta dan bawa hajy zubbyn haquri.

Jin wnn labarin yasa sukayi tunanin ko rashin fitowar simran wajensun yau duk anxiety da trauma ne.

simran kuwa tana zuwa gym din tafara motsa jikinta dan ta watseka tana kan engine tana dada tunowa da faruwar komi sai ji take kamar ta kashe nur din yau kowama ya huta kamar dai yadda hjy zuby ta kashe mahaifyar javeed.

da wann tunanin aranta harta gama motsa jikinta ta koma dakin takara yin sabon wanka ta shirya wajajen 12pm na rana tasan duk su anty suad sun koma ciki nan ta fito ta saka kananan kaya tawani toshe idanunta da glasss a sadade ta fita harabar gida..

wanda ko iya daga kanta sama bata iyayi ba dan ranta wani irin tafasa yake kamar zai fashe ganin yadda wokers suke satar kallonta suna kus kus wasu har suna dariya kasa kasa. hakanan dai ta cize ta danne ko driver bata nema ba ta dau wata sport car na ferrari ajerin na gidan tafita tawuce asibitinta kai tsaye yauko hajy zuby bata bari tasan inda taje ba


fannin nur kuwa kowani lkci tana makale da tunani tareda dokin ganin mijinta, da wasa yau suna cikin na 3 days kenan bata sakashi a idonta ba abun na cinta arai amma ta dinga daurewa dan ko zatay kuka sai kuma tahau tuna kalar zzfr rashin kunyar data masa sai kaga tafara bawa kanta laifin komi sosai...

awasa awasa yau de bata tabuka wani abin kirki ba banda na'ima da ke dan tsakura mata labarin yanayin wokers din gidan babu me debe mata kewa sosai.

ita kuwa Allah Allah take taga janet dan tamata tambaya akan inda javeed yaje.

hakan bai faru ba sai can bayan azhar ana neman wajajen 2pm bayan javeed har yaje sallah ya dawo daga masjid janet ta kawo masa wani protein shake ya sha kadan yakoma bacci dan shi baiya baccin yamma saidai yay na rana...

wajajen 3:00pm nur ta zago ta wajen suka ci karo da janet din wani sanyi taji aranta suka gaisa janet tace mata ai yana ciki amma yay bacci kuma yace kansa na ciwo kar atasheshi..

nur ta dingaji kamar kawai taje ta samesa ahakan amma tsoron kar ta kara yin wani laifi yasaka tace ma janet inhar ya farka tay maza ta kirata

janet ta amsa mata da ladabi sai ta wuce dakinta wanka tay ta fito kafin ta shirya ma an kira sallah asr shi tafarayi kafin nan ta zauna tafara kwalliya as usual naima tana tayata da komi....

tunda tazo gidan bata sake saka kananan ba duk dama tafi jin dadinsu ajikinta da yamma sabida samun sakewa ganin hakan ayanaylnta yasaka naima ta zabar mata wasu simple indian high waist skirt irin masu lace net din nan in dfrnt colours Nur ta dauki grizzly brown din ciki ta hadashi da wata calm silky smooth dark red shirt sabida yana da open button neck me kyau da wata 3qtr hand, irin irin multi colour silk scarf dinnan me tattare da brown da diso dison dark red din ajiki ta daura tay push back kadan wani irin mugun kyau tay sai kramin shekarunta ya dada fitowa sosai.


yau bata saka wani takalmi me tudu ba tasaka dark red colour hudda kattan flat shoe zak zak yake da kalar rigarta snn suka fice wajen katoton pool dinta daga ita sai na'ima aranta duk ta matsu tana jiran janet tazo tace mata javeed ya farka dan taje.


ata dayan fannin kuwa lady sid da anty suad suna zaune acan
sama wajen shan iska suna hira saiganan hajy zubyy tazo da makircinta tahau gaya musu ai yanxun nan alhaj attah yaje wajen javeed yace mata yau javeed bacci kawai yaketay baici komi yana suspecting ma ko baida lafya ne.

Daga magana aka fara tada gurmi lady sidd tafara cewa akira janet ayi masa fvrite happy smoothie na mum dinsa hala zai sha hjy zuby tace sam saidai agaya ma nur tunda jiyama simran tace nur ita ta masa abincin dare, simran ta dawo daga asibitin kenan tazo ta samu ana kan wnm maganan sai bata bari sun ganta ba ta labe tay tsamm har saida taji komi da wani sauri ta koma side dinta ta dinga wargaza kayanta daya bayan daya har saida ta fitar da wasu kananun kwaya dan tagama tunanin kashe nur amma kuma tsoro ya hanata tsayawa akan madakata sai kuma datazo taji zancen da akeyi taji kamar ashe Der is more safer ways na koya ma nur hankli


wajajen 5:30 pm nur na zaune a bakin ruwan sai ga janet tazo suka gaisa nan tafara gaya mata ai anty suad tace tay ma javeed smoothie babansa yana suspecting cewa baida lafyane yake ta bacci.

jin hakan yasaka hanklin nur ya dan tashi babu wani bata lokaci ita da naima sukazo kitchen din

tasaka faiza ta kawo mata frozen red berries, da healthy bananas manyan guda hudu da wasu black berries nuts ta zuba kamar guda shida,.da har zata saka madara akai ta markade janet tay saurin gaya mata ai javeed baison madara sai kawai ta hada wani honey syrup dinta me kyau ta markade dashi yay thick sann ta juye a babban serving bowl ta debo kankara zata saka dan ya sake kenan sai ga nan lady siddika ta shigo kitchen din atsime tanamai kare musu kallo da wani irin daurarren fuska.

duk masu aikin suka fita aka bar naima da janet kadai agefen nur

nur ta dan gaishe da lady sidd da ladabi ta amsata ciki ciki tare da kallon smoothie din da gefen idon..

nan tace mata tundama ta gama aikin sai tabar janet ta kai masa smoothie din daki ita tabiyyota marmaza dan anty suad tareda alhaj attah sunason ganinta a babban falo yanxu

nur batace komi ba ta bawa janet komi a hannu da hannu snn tabi lady sidika suka sauka.

ko minti uku basuy da barin wajen sai ga simran ta shigo kitchen din wai dan kunnen diamond na dinta ne ya fadi anan tazo dubawa ne.

naima da faiza suka dinga kallonta naima duk bata yadda da ita ba sabida ganin yadda ta dunkule hannu kmr ta rikp wani abu.

haka tay dube dubenta bata samu ba dama kuma ba har cikin ranta bane she just want to divert attention

ko 2 min batay ba ta fita batace musu uffan ba da wani irin mugun sauri tabi hanyar side din javeed dan duk ta labe taji abunda akace tasan nur ta sauka kasa janet ne zata kai

janet tana daf da isa kofa simran ta mata fito cikin sauri ta karaso hartana haki

kafin ta bude baki janet tace ma'am i am sorry but ure not allowd in this area

a tsawace tace i know bitch ko dan ubanki zaki kiramin securtiy
toh dan kunnena nake nema...ta karashe da wani mugun tarin karya ashe dan rufe bakinta da tay kwayar ta jefa ta hooking dinsa da hakorin ta na gaba

tana dagowa tabi ta fauce smothie din a hannun janet abaza maza takai bakinta ta zuka kadan saita maida saura ciki harda kwayan aciki

da bacin rai janet ta dan kwace cup din ta rike tana kallon simran dake wani tarin karya sauran dake bakintan ta tufar cikin ya mutsa fuska tafara cewa smoothie din is very terrible baiyi dadi ba
[22/05, 20:16] BLUE💙: EPISODE 60
Arewabooks@surayyahms.

janet ta mugun hade rai tana dan gyara bakin cup din tana dada girgixawa tace maam i am going to call the security on you pls leave ryt now...simran na tarin karya tareda ya mutsa fuska tawani banka ma janet din harara cikin jan tsaki ta juya zata bar wajen sai wani irin murmushi mugunta ya kufce mata caraf kuwa sai suka hade idanunsu waje daya da na'ima data biyota harnan acikin sanda sabida ko kadan bata yadda da ita ba.

suna hade idon da wani irin dauke kai simran tacigaba da tarin cikin sauri sauri ta bace tabarsu awajen bayanta naima tadinga bi da kallo tanamai karantar movemnt inta sai taga hannun data dunkulen dazu yanxun bahaka yake ba kuma daga yanayin da tarin ya dauke cak data sauka kasa atake na'ima tasan dolene akwai abinda simran tazo tayi kuma tabbas taganta lkcin da ta fauce cup din a hannun janet ta kurba amma takasa gane meye ne

wani tunani tayi saidai kafin ta daga kai taga janet har ta shiga dakin javeed ta kulle kofa.

lkcin javeed ya gama shirinsa kenan cikin kananan kaya irin clean casuals din nan maroon da beige sweatpant yana daura smart watch dinsa cikin nitsuwa

kan janet akasa ta gaishesa kafin ta aje smoothie din tace mai nur ce tay tace akawo masa. ya rasa meyasa ita nur din bata kawo mai dakanta ba. sai kuma yaji wai ankirata akasa ne sabida babansa yana tunanin baccin dayayin na rashin lafya ne.

karamin tsaki yay kafin nan ya nemi waje ya zauna dan dama yunwa yakeji niyyarsa in ya sha smoothies din zaije kasa yay musu bayanin cewa shi lafyarsa kalau.


yana daukawa zai kai baki baki jikin janet din ya fara rawa rawa da har zata gaya mai cewa simran taxo ta tsaresa saita tuna yace duk sanda suka barta tazo daga ita har simran din zaici ubansu kuma harga Allah bakaramin tsoronshi takeji ba

she just hope dat bawani matsala da zai biyo baya sai kawai tagyara tsayuwrta tay shiru..shikuwa ko dar dar baiji ba yake sha saboda yana jin mugun alfahari aransa idan akace nur dinsa ta masa wani abu nasawa acikinsa dakanta.


simran kuwa tunda ta hada bomb din ta haura dakinta tasaka keys snn ta shiga bayi ta dau wipers ta rage makeup dinta da sauri ta sha wani maganin da yasa jikinta atake yay dumi sosai daga nan marza maza ta fada gadon ta lullube jikinta da bargo tana barin sanyi na karya


Tambayoyi kala kala nur kesha a hannun anty suad gameda iya girki wani tambayr ma kamar kayi mata kuka dan gabaki daya taraina zancen cewa wai nur ta iya girka abinci aganinta ai nur tay karama bazata iya komi ba.

ran nur sosai ya hargitsa ya baci da kalar rainin wayonsu shiyasa batako dago kanta sama ba dan in banda presence din alhaji attah da Allah kadai yasan kalar munanan amsar da zata bawa anty suad amma hakanan ta daure tay shiru jin alhaj attahn ma yana kareta.

shigowar hajya zuby wajen ko minti biyar baiyi ba saiga naima tazo, kowa acikinsu da mamaki ya kalleta sanin cewa basu da hurumin zuwa har nan. fadi tay harkasa tana miko musu gaisuwa, nur na juyowa tabaya taga jikin na'iman na dan rawa rawa itako sai wani irin kallon matsuwa take ma nur dan zuwa tay dama tace ma nur din taje ta hana javeed shan smoothie din sabida tay lissafinta kafffc ta gano cewa tabbas dolene akwai abinda simran tay wanda basu gane ba.

aka tambaye naima meyaka wota tace tana so tay magana da hajiyarta ne its very urgent..


Hajy zuby tama nur kallon sama da kasa tace toh hajya, tunda su anty sun gama ai saiki bita kije..

nur tay musu sallama fuskarta ba asake ba tawuce waje na'ima tay saurin biyota abaya.

suna fita tun a kofa jikin naima da bakinta har na rawa tace ma nur ita tana ganin kamar akwai wata matsala amma kafin tagaya mata kawai subar maganan tay sauri taje ta hana general shan smoothie din nan.

kan nur sosai ya kulle tafara ma naima tambayoyi amma haka naima ta dinga matsawa saidai suje sama da sauri.

a hujajan ta sako nur agaba suka wuce sama sashen javeed wani irin tashin hankalin da naiman ta taso dashi na cewa tana suspecting cewa anyi poisoning din smoothie din yasaka nur sai takejin kirjinta itama na bugawa da mugun karfi..

da matsanancin sauri suka haura suna isa kofar dakin yay dede da lkcin da Mr aqeel ya fito da wasu files a hannunsa kenan zai fita cikin sauri ganin tahowarsun yasaka ya tsaya bai kuma kulle kofar ba.

kirjin nur na bugawa sosai bata tsaya amsa gaisuwarsan ba tashiga dakin da wani irin sauri kamar zata ci da baki babu ko sallama tayo gabansa da niyyar dauke cup din sai taga wayam

ita kanta janet sai da ta tsorata dayanayin yadda nur ta shigo tafara cewa hajiya lafiya? naima ta tsaya da sanyin jiki kusa da janet din suna kallon ikon Allah

nur na kallon javeed dake zaune akan kujera sai kuma ta gwalo idonta wajee cikin matsanancin shock ganin wai harya shanye a mugun kangare take kallonsa jin bai mata magana ba da sauri ta karaso kusa dashi sai taga ya daga kansa da kyar ya zuba mata idanunsa anata wani karamin murmushin ya kufce masa cikin numfashi taji yace Baby..?????bakinta na rawa rawa tamiko hannu zata rike masa hannu tana tabashi kuwa sai taji mutum ya sulale ajikinta ya dauke numfashinsa cakkkk.

lkcin ji tayi kamar an cakketa da mashi a kirji dan batasan ma ta danna ihun sunan sa da bata taba kira in full ba. fuskansa ta dinga tattabawa a rikice waiko zai tashi tana ihun sunan sa javeed javeed javeed javeed pls cikin kukan da batasan ma daga ina ya fito ba ta rikesa jikinta na rawa sosaiii.

jikinsu janet na wani rawa rawa ita da naimar abayanta duk sun rasa nayi sabida komi ya farune kamar kiftawar ido..

dakyar janet ta daga wayarta tafara kirar private emergency doc na javeed din wanda ta kasance abokiyar mum dinsace na kud da kud layin nata ringing amma ba adaga ba.

kukan da nur take tana ihun sunansa tana jijjigashi ya rikitasu gabaki daya

a rikice mr aqeel ya sauka da sauri kafin kace wani abu ayarin gidan kaf sunzo dakin a rikice
simran ne kawai batazo ba

nan akafara kace kace anata tambayar nur meya faru ita kuma kuka kawai takeyi dan bata gane komi ba

ana kkrin dagashi zuwa private medics na gidan sai ya farka ya fara wani irin tari tari sai kuma ya fara zuba amai gabaki daya smoothie din dayasha ya fara fitar dashi waje daga jikin shin harna nur duk saida ya lalace dake duk ihun tambayan nan da su anty suad suke mata tana rike dashi tana kuka sosai bata sake shi ba

har saida ya gama aman kafin nan tacire dankwalinta da sauri tashare masa bakinsa tass da dan kwalintan snn tabashi clean ruwan gora yasha kadan cikin maida numfashi babansa ya tayata dagashi suka maidashi kan chair ya dan zauna tare da lumshe idanunsa sosai.

kowa na masa snnu sannu amma bai amsa ba yay shiruu
yana maida ajiyayyen numfashi

Dayan likitansu da mr aqeel ya kirane yafado dakin ya fara ayyana masa gwaje gwaje da tambayoyi janet tace ai baici komi yau ba banda protein shake da safe da sai kuma wann smoothie din. dake kwararen likita ne saiya daga cup din ya dubba sai kuma yace musu ai dolene akwai wani abu da yay irritating jinin javeed acikin smoothie din nan maybe is a case of fruit alleggies dan hakan ayi hankli san samu
ma kar asake bashi irin wnn smoothien. hankli tashe alhaj attah yace amma ai bawani matsala ko? with full assurance likitan yace masa ehhh bawano abu ai jininsa ne kawai bai karba ba shiyasa ya amayar tun ma bai zauna masa aciki ba.

likita na ficewa nur dake hawaye ta taho da sanyin jiki tadan tsuguna agaban javeed din tafara bashi hakuri tana dan kuka kanta akasa sosai zakaji tabaka tausayi.

dan dagowa dayay agajiye ya kalleta da murmushi ya shafa saman kanta gently snn yace mata babu komin...tuni ya hatsala anty suad wanda kamar an kunnata ne tafara ihu da masifa da zage zage tace sam nur tay komi ne acikin ganganci da mugunta zata kashe musu dansu da abincin shirmenta ai dama saida tace bata iya ba gashi tazo tana bashi food poisoining..

ta inda take shiga bata nan take fita ba .

nur ma tsugune agaban javeed sai kuka marar sauti kawai takeyi jin yarike hannunta cikin nashi dam dam yana murzawa ahankli saidai baicewa komi sabida koba komi ita kanta tasan aman yadan jigatashi tunda har ya dauke masa numfashi

lady siddika ma ta amsa caraf suka dinga zagin nur da wani irin baqaqen maganganu kamar dama wannan daman kawai suke jira a rayuwarsu...

da abun yay yawa ne jin sautin kukan nur din yafara fita sosai alhaj attah ya dago kai daga kallon lumsashen idon javeed din dayakeyi cikin mugun jin tausayin nur yahau tsawatar musu yace musu kawai su fita a dakin su basu waje ko wanka ma javeed din ya samu yayi tunda likita yace bakomi.

bada son ransu ba suka kama hanya fuuu suna fita hajy zuby tafara jefa ma alhj attan baqr magana cewarta aidama tafada masa yaqi ji nur sam bazata iya komi ba dama shegen zalama ne da makirici yasa ta amshi komina gidan ta rike, Allah ne ya sakawa simran, tadinga kukkuni baiko kulata ba har suka sauka kasa.

kai kace maganan ya kare amma ina su ukun hakan suka mamaye alhaj attah kowacce tana dirin buhun masifa da kalar zagi na tsana da suke furtawa akan nur dan sunsan alhj attah baiya wasa ko kadan da ran dansa.

a tunanin su ranting dinsu ma kadai ya isa yasakashi ya saka strict sanction ma nur a gidan amma inaaaa shikuwa kalamn su kawai yaketa aunawa ya lura da cewa dama tuntuni da wasu abubuwa aransu akan yarinyar

cike da taurin zuciya tareda basu mamaki yace musu shi a matsayin kuskure ya dauki food poisoining, dan kowa na iya fadawa akansa, snn yasan nur kam bazata taba bawa javeed abunda zai kashe sa ba bare ma aiyanxune suke sanin juna so is part of marriage experience dan haka kardama yasake jin wata acikinsu ta dago da wnm maganan snn nur will remain in her position shi babu

52 / 112