Chapter 55 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   55 / 112

162K to 165K   out of 335.4K words

snn ta saka wata simple black women jallabiya marar nauyi ta kimtsa sumanta acikin hula nan tahau neman relevant books abt marriage in her luxurious book shelve dake dakin taga littafi sunkai goma dataji sun mugun dauke mata hankli saidai biyu kawai taciro sabida tana da saurin bukatansu...

zama tay akan kujerar dakin da gorar ruwa me sanyi agabanta data zuba dan kadan a glass cup, Littafin Dr muhammad Ali al- hashmi na the ideal muslimah tafara dubawa kafin nan ta dawo ta fara duba the muslim marriage guide na al-ruqayyah warris maqsood.

abubuwa dayawa sun dan warwaru mata takuma fahimcesu kmr roles duties da personalities,beviour of a muslim wife acikin littafin Dr muhammad Alhashmi

batay wani nisa adayan ba amma kuma bakaramin dadinsa takeji ba sabida yana tabo mata topics ne kamr fannin emotional ,physical da religous aspect na rayuwar mata da miji yadda zaa fahimce juna amma anfi tabo sashen mata

tun kafin tay nisa sosai mind inta ya dawo kan yadda wajen ya dada shiru dan tana neman cika 3hrs kenan amma kuma bataga zagowar na'ima ba sashen ba which is very unlike her.

jin shirun yafara distracting inta sai ta aje karatun mai gabaki daya tasake shiga bayi tadoro alwala tazo tay sallahn asr bayan ta idar da hijabin dake jikintan takama hanya ta fita dubo na'ima...

wani irin shiru taji sashen yay babu motsin komi face Air cones da diffusers na turare dake lungu lungu suna sanyaya sashen da qamshi gameda sanyi me saka kwanciyar hankli.

har waje ta arean garden inta taje bata ga motsin kowa ba kuma bataji motsin na'ima ba hanyar kitchen ta nufa domin ta tambaya chef faiza ko taga naimar..

wanda tun bata karaso ba tafarajin sautin muryoyinsu acikin kitchen din da janet da chef faiza hade da naima sai wata junior staff dake gefe tana basu labarin abubuwan dayawa da simran tay ma mutane irinsu na mugunta ...

Nur tazo dede janet tanakan zancen yadda javeed yaki jinin simran din tunda ta sanshi for almost good 20+yrs ago tanai masa aiki amma kuma abun yaqi ci yaki karewa yadda kullum sai ya memeta mata matsayinta amma tabi ta nace masa wai dole shine zai aureta.

wani boyayyar labarin baqar cin mutunci da abubuwan da simran takeyi na zubar da kai akan javeed sukansu saiyau sukejinsa abakin janet.


Nur takasa motsi tay shiru jin kanta na juyawa dan wani abun da janet take fada akan simran din ji zakayi kamar wani almara ko tatsuniya

bakaramin mugun mamakin simran taji ba, toh ashe duk zakewartan nan ma javeed bai tabacewa yana sonta ko ya mata kallon budwarsa ko na rana daya ba????hmmmm

the whole story was very shocking to her..

chef faiza kuma labarin tun dacan take basu na yadda abun yasamo asali tun daga kan hjy zubaida lkcin irin cusa kai da mulkin kama karya da tay ma mahaifiyar javeed agidan nan waiko kafarsa simran batay akan javeed ba.

Na'ima tace in sha Allah badai suyi akan hajiyarta ba saidai in bata raye... janet tace musu asali bason gaskiya simran take ma javeed ban son kudi ne da power, chef faiza tace tabbas hakane sabida akwai abubuwa da yawa da simran takeyi da zaka gane kudin ne kawai agabanta ba javeed ba, hirarsu kawai sukayi na halayen simran dan gabaki daya sirrin simran din sun baje shi awaje musn ma akan soyayyar karya datake claiming akwai a tsakaninta da javeed komi saida nur tajishi in details har da wanda bai dace taji shi bama.


Dacan sai tay kamar bazata katsesu ba wani zuciyar kuma yace ta katsesu tunda gulma babu kyau

suna tsaka da shagalin labarinsu sai gatanan tashigo atake suka mimmike tsaye suka fara gaisheta bata dai nuna musu taji gulman ba amma jikinsu sosai ya basu kmr taji

nan ta sallamesu tace kowa ta koma bakin aikinta kawai bata son yawan surutu da sauri duk suka watse snn tadawo sashenta tare da naima.

ruwan wankan yamma ta hada mata ta jima tana wankan, sabida tay hardana ruwan turare tay kabbasa tay siracen gashi qamshi yabi ya kama fatrta sosai kamar ajinininta yake fita.

data fito gaban madubi tazauna tafara tsantsara kwaliya me sanyi snn tace wa naimar ta nema mata kaya mekyau amma marar nauyi sosai

kusan kala shida naima taje ta kawo nur ta zaba dusty rose colour gown me off shoulders yadan kamata amma dagan waits dinta zuwa kasa ya bazuu sosai dake off shouder ne saita bar nononta hakan jin basaima ta sakamai wani brazire aciki ba

wani karamin veil ta yafa suka fito bakin pool nur nakan karatun book dinta hankli kwance dan wani mugun dadi da nishadi takeji aranta kamar tazuba ruwa akasa tasha musmn datasan cewa ashe ma simran din bakomi bace face ballagazar dake bibiyar mata mijinta bawai relshp sukayi kamar yadda take zakewa akai ba.

kamar an sauke mata wani katoton dutse akirji haka takeji
dan har wani fayau taji zuciyarta kmr ba ita ba.



By 5:30 janet ta gama runing errands ma javeed sabida bai jima da dawowa gidan ba tana hadamai ruwan wanka yace mata taje he needs his time alone for now dam gobe sassafe zai bar gidan yaje mission dinsa.


fita tay ganin time din plan dinsun yayi, marmaza tazo garden tasamesu nur lokacin sungama hada komi nan ta nemi izinin fara aikin snn ta koma main house taje sashen simran takira sabowar maid dinta gefe snn ta aiwatar...

she was careful babu wanda yaganta har ta dawo ta samu su nur abkin pool nan ma nur tace musu su tabbata babu wani camera dake kunne anan wajen dan tasaka rai yau sai ta koyama simran hankali
[24/05, 20:13] BLUE💙: EPISODE 63
Arewabooks@surayyahms.
20 minutes to 6pm na yamma simran ta dawo gidan agajiye duk dama ba aikin komi taje tay a asibitin ba banda zama cikin baqinciki da mugun tsanar datakeyi ma nur firdaus daya cika mata kwakwalwa, tun bata shigo gidan ba sabuwar maid dinta ta tsareta awaje da wani irin gulman nur firdaus wanda janet ne ta cusa matashi da wayo sabida tasan tunda nur ta canza liyatu simran haryau bata amshe sabuwar maid dinta me suna rahama da sakin fuska ba,ita duk tadauka taimakon simran din takeyi data kawo mata gulman nur danta samu gindin zama..

simran tana ji tay wata muguwar dariya nan tamika mata jakarta tace mata takai mata ciki ita zataje taga meke faruwa acan dakanta dan ce mata akayi bayan tafyatta office su anty suad sun tada hargitsi agidan har anyi banning javeed daga cin abincin nur saboda abunda nur tay jiyan shiyasa har ynxu javeed inya saka abinci abakinsa yake shakewa.....

gurmi da tsabar son taga downfall din nur din yasaka tadinga kwashewa da dariya tay sashen wanda ta baya ma tabi dan karwani ya tsareta tfya take hanklinta a kwance dan hajy zubby tariga tace mata data taba workers din gara tana taba nur firdaus...

tana shiga sashen ta samu chef faiza ne kawai atacan kitchen fuskrta adaure ta tambayeta inda nur din take tace mata ai tanacan garden inta..

garden din ta nufa cikin sauri tareda tsammanin zata same nur din ne azaune acikin damuwa saidai ko da tazo sai taga abun ba haka bane..

ayadda nur ta zauna a hakimce ma tana karatu bai mata kama
da wacce tayi bori ba da wani irin tsabar jiji da kai da jin ta isa ta karaso ko kula janet da naima dake tsaye awajen batayi ba tayokan nur tajata tsaya agadarance kuma cikin murmushi me sauti tace..

"Helo..B-itch, congratulations, naji ance anyi banning inki da girki wa jayveee sabida karki kashe minshi ha-ha-ha,...

harta gama dariyar gani tay nur bata dago kai ta kalleta ba

tace hmmm yarinya kenan kin karbi makullan komi kin rike toh sai muga yadda zakiyi amfani dashi dama nagaya miki duk wanda yaci tuwo dani miya yasha...ke a tunaninki wai makricin ki zaiyi aiki akaina ne?

cikin tarar numfashin nur firdaus tamike tsaye da wani irin salo dayasaka simran din tsayawa cak da kwayr idanunta akan kirjin nur dan ayadda cute full breast dinta suka tsaya cur kamar an dasasu very gallant acikin riga yasaka simran ta wani kara hade rai tana ma kirjin nur din wani irin mugun kallo me tattare da kishi dana jin haushi.

lura da hakan yasa wani makirtaccen dariya ya kufce ma nur din abazata tace meye kike kalla min kirji, baki taba ganin original breast bane? simran ta wani tsime, nur ta kara sakin dariya tace ohhh they are not plastic and useless like yours..

Fuskan simran a matukar daure tace and i dare you call my boobs plastic nd useless again zaki ga abunda zan miki anan...

Nur tace ohh bt is plastic ryt,ai ba naki bane, and also useless saboda babu wani cikakken namiji kamar javeed dayake mugun son tabasu..

wani irin lumshe ido simran tay jin duk jikinta da zuciyarta ya dau zafi wani irin dunkule hannunta tay jikinta harna rawa a tsawace ta bude idonta snn tace kee!!! karki sake gayamin irin wannan maganan inba haka ba wallh sai naci kutumar...

cikin datsar numfashinta nur ta karkada mata kirjin tanacewa but is true. gaskiya daci gareta kekanki kinsan kinyi wnn cikon ne dan kawai javeed yagani yaji kwadayinki, for 35 whole years kinajira only for him to be soo crazy abt this natural, soft, and original breast of mine, and ohh you have no idea how he suckle succkkk it madly...kamr be taba ganin nono araywrsa ba.

Wani irin kukan kura simran tay tsabar bacin rai jikinta yahau rawa rawa batasan sanda ta daga hannu zata wanka ma nur mari ba nur tay saurin rike mata hannunta ta watsar mata shi da mugun karfi...

da wani irin rashin kunya tace "ke meye haka? wai fada dani zakiyi ne kome toh ai bani nace miki kiso wanda baison ki ba..

a mugun hatsale simran tace nafi karfin inyi fada dake saidai na kasheki yar iska kuma uban wa yace miki javeed baiya sona? you must be mad..

nur tace kece babban yar iska kuma mahaukaciya cos i am not the one who is 35 nd still prostitung herself to somebody' else's hsbnd inke ba yar iska bace mekikeyi anan gidan? ko nan gidan ubanki ne ehhhhhh?

Baki a sake cikin huci simran tace keeee ki iye bakinki, karki sake ki kira sunan ubana dan shi ba matsiyaci talaka almajiri bane irin naki uban auren naki sadaqa ma ke har kina da baki?

nur tace "okay, tsiya da arziki kowa yasan na Allah ne, amma ai ubanki baisan da haka ba, tunda har ya barki kina bin namijin da bai taba kaunarki ba snn ma harkika maida kanki karuwar gidansu dan tsabar kwadayin abin duniya, hmm toh inhar ke kincika yar gidan masu shi muganki a gidan ubankin mana yanxu, waiko bakiji labarin har gidan matsiyacin ubanan da kike zagi akaje aka sauke mai kai snn aka auro ni ba.
...

tunda nur tafara maganan idanun simran yay wani irin jaaa jikinta na bari tsaban bacin rai a mugu hatsale tace "dan kutumar ubanki how dare you talk to me like this..Ubana kike zagi??? wani irin harzukowa tay zata kama nur da duka,a fusace nur ta capketa da karfi suka fara kokawa tace sai in barki ki dake ni lallai kanki na rawa let just see how much you can endure...

..kafin simran ta hankara nur ta tureta acikin ruwan pool din tafado fanjam...

tana watsalowa da kanta waje taga wai su janet da naima suma biyota cikin ruwan wani readyn kai duka tay saida naima tayo wuff ta rikota kai kace simran bata taba zuwa gym ba sabida riko daya naima ta mata amma ta kasa motsi..

tanaji tana gani janet ta manna ma bakinta wani seal tape ga wani irin kallon da janet din take mata na mugunta atake suka bankareta bata ko yin motsi..

nur ce ta karaso tana tsaye daga gefen pool din tace ma simran u think ure the only who is crazy? kefa karamn haukane akanki..after today namiki alkwari u will have to beg me on ur knees inhar kinason kikara shunshunar iskan gidan nan.

koda nur ta mata wann barazanan babu abunda ya fado kanta inba gamuwarsu a UK da razia ba wani dan uban tsoro taji ya tokare mata kirji a mind inta tace wai su wayanann yaran dama haka suke basuda mutunci???

nur ta kalle su naima da janet snn tace "girls..i dont want her to breath..suffocate her!!!

janet tace with pleasure maam..

wani irin cako kan simran tay ta danna shi acikin ruwa, bullyn din simran sukayi dan insuka danna mata kai acikin ruwan basu dagawa sai taji kamr numfashinta ya fara tafiya duka suke fitar da ita gashi dama da mugun haushinta aransu saida suka mata rashin mutunci na kusan minti bakwai bayan tagama tsorata jikinta na rawa rawa kafin nan nur ta shigo cikin ruwan ta fara mata barazanar inhar bata bayyana abunda tay ma javeed jiya da bakinta ba sai tamata mummunan tabo da scizzors din nan wanda bazai warke ba har abada.

simran tafara girgiza kai cikin matsanncin tsoro tana wani irin fuzga ga taurin kai irin bazata fada din nan ba a tunaninta ai hjy zuby tanan nan zata samu ceto akn lkci

haka ta dinga kwasar maruka da magangnu masu ciwo da kon zuciya awajen nur wanda sune sukafi cimata rai dan bata san a ina nur ta san dukkan sirrinkanta akan javeed ba...


karshe ita dakanta tafara gyada kai tana fuskar magiya da alaman cewa zata fadi abunda tayin amma sai sun bude mata baki..

janet tana bude mata bakin kuwa caraf tay yunkurin musu ihu kowani zaiji akawo mata taimako wani shakure mata wuya da naima tay ta baya yasaka muryanta yakasa fitowa...

nur tana matsowa ta wani fincike wig din kanta ta jefar a ruwan snn tadaura mata air bag din akai ta danne kanta acikin ruwan sosai dashi saida taji simran tana gurnanin mutuwa me karfi ta gama gigicewa tana daf da mutuwan snn ta saki kadan.

wani irin numfashi da tari simran takeyi tana dagowa cikin tsorata taga su janet sunkara bankareta again, nur ta capko gashin kanta da bawani yawa yake dashi ba tasaka scixxors din tafara aske mata gaba gaban gashinta da scixxors saida tamata wani irin cinbiribirin walakantaccen yanka kamar an gwagwiyi kan biri tamaida kan kamar na wata aljana
..

sai ihu simran take tana nooo nooo yaa zuby wayyo wayyo azo aceceni ganin kamar mugaye ne duka awajen ba susan ma metakey ba kawai sai ta saduda tafara magana farrrrr tana tonon asirin kanta yadda ta saka kwayar har saida tafadi komi datay jiyan kafin nan talura da cewa ashe naima dake gefen janet ta riko wani abu kmr ma recoding confesion dinta takeyi da both video and audio..

a mugun tsandare simran ta kallesu cikin matsanncin tsoro abirkice tafara cewa delete that video or i will make sure ure dead all of you wallh saina kasheki naima saina saka ankamaku matsiyata kawai mugaye Allah ya isa min

nur tafara dariya tace a'ina kenan zaki kashe ta bayan yau zaki bar gidan nan?

a zuciye tana kuka tace badai inbar gidan nan ba saidan ke kibari and bitch u will pay for this wallh tunda kika ci mutunci na dan kawai na taba raywr javeed which i just did dat to get my revenge on you amma wallh saina saka kinbar gidan nan matsoraciya kawai kin kasa fuskantata ke kadai saida kika tara mutanenki sutayaki wallh ko anan ma kinsan nafi karfinki

nur tama janet ido akan tasaketa snn ta fita a ruwan, tace toh gani ga ki sai mukara aga waye ne asalin matsoraciya.

ganin janet ta fita naima kuma ta saketa simran tay wani kukan kura ta kama nur da dambe saidai dake ta galabaita kusan taruwa suka mata da na'iman sukayi bullying inta kalar wanda ba ataba mata a rayuwarta ba.


ganin fada ya kaure janet ta sabule tafita taje tasaka wasu kaya mas zak zak irin wanda taciresu yanxu saida taje har main house tay raising alarm acikin gidan snn tazo sashen javeed tasame shi jikinta har na rawa tacemai ai simran ne tazo tajefa nur acikin ruwa.

dama yagama saka kaya ajikinsa kenan dayaji hakan baiko tsaya jin karshen ba ya dau bindigarsa dake kan table ya fito agaggauce janet ta hau biyosa abaya cikin sauri.


rubibin sautin zuwan ayarin gidan yasaka nur ta wani sake jikinta ma simran simran ta fara kkrin shakureta nur ta wani irin sumewar karya, aka abar naima da ririkke simran din baya baya tana wani hargowa zata koma kan nur ta daketa dan kamar wata zaki haka take huci ita sam bata gane komi bama saida taga dandazon jamaar gidan har anzo ta nan...

salatin su anty suad da lady sid kakeji ya karade wajennn

kafin brain in simran ya bata meke shirin faruwa awajen sai taji wani irin harbi tautau yabi gefen hannunta ya fasashi, da azaban tsoro da zafi ta kwalla ihu me kara jin kamar kurwanta ake zarewa

Da wani irin mugun gudu hajya zubby ta kama kokowa da hannun javeed dake shirin kara mata harbin tana wani irin ihu tana rokonsa kar ya harbe simran..

dakyar saida alhaj attah yazo dakansa ya kwace bindigan a hannunsa dakyar

yana sake mishi gun din yayo bakin ruwan da gudu Naima datay kamar raba fadar takeyi ita ta dauko nur din datay kamar bata motsi ta mika masa ita snn ita tafito daga cikin ruwan tana maida numfashi .

wani irin kuka simran take tanajin kamar ta hadiye ranta ta mutu tsabar azaban zafi tarike wajen harbin damm jinin ta nata xubowa hajya zubby tay gudu tafada cikin ruwan tahau daure ma simran din hannuntan da bindigar yafasa da dankwalinta
sabida kar ta shiga gun trauma shock.

kukan azaba kawai simran take kamar zata cire ranta dan bata taba ganin makirci irin wnn ba.

salatine ya karade wajen anata tambayar meya faru meyafaru javeed kuma yanata kkrin danna ma nur cikinta da kirjinta duk yabi yarikice dan asaninshi gani yake kamar nur bata iya wani swimming ba so definatly yasan janta cikin ruwan nan akayi


dadai naima zata fara bada bayani ma su alhaj attah kenan nur din tay wani irin mika tafarka idonta krmr agalabaice suna hade ido da javeed ta fashe masa da wani irin maraitaccen kuka tareda fadowa jikinsa tarungumesa sosai saida yaji hankalinsa yakara tashi..

Hankalinsa

55 / 112