Chapter 28 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   28 / 112

81K to 84K   out of 335.4K words

wayo bane dake tace mata wai dede jikintan take son gown
din aurenta.


kai kuwa frankie da ka hadu da manyan designer aikuwa atake yaja gefe yafara basu details na yanayin irin styles din dayake ma nur kyau muna kuma tazauna tare da ita suna shan ice coffe

nan ma kamar nur zatay ma muna kuka dan duk abunda tace ma muna abaibai takejinshi

wai kuma sai tafara mata nasiha tana cewa haba nur to miye aciki dan zakiyi aure kina yar 18 yrs duk rantsuwa nur tay amma kawai muna ta bari a shirmen nur ne kawai da kunyan banza da wofi.


haka har ta gaji ta barsu tafara biye musu gashi babu kalar abun dadin da basu ci awajen ba in abun ya ishetane haka zakaga taje wajen razia tafara mata kuka dan kwata kwata batajin dadi wasu abubuwan ma haushi suke bata amma still dai haka razia zata lallabeta ta kuma langwame mata tace mata ai itace kawai yar uwanta na jini anan, kawai ta daure tay mata komi ai size dinsu is almost the same yanxu, kuma dama tanaso kayan aurenta ya dan matseta sosai.

molly kuwa asarar kayan duniyan take gane ma razia, tun zaman su anan ko motsawa batay taje taga me ake ma nur a dakin kwaje kwajen ba

muna da frankie ne kawai awajen, ita tana zaune ne tana kiyasce irin kalar duniyar da nur firdaus zata shiga in ta aure gayen nan musmn dataga yadda ake fatali da ruwan duwatsun diamonds

ga wasu irin security da kayan alfarma na kece raini da aka zagayesu da su, she wish razia can just open her god damn eyes amd see all this for herself bama nur ba.

haka ta dinga ma razzy questions akan hakan, razy kuwa nuna mata take ita babu abunda yake gabanta yanxu kamar taga tabar kasar nan
kuma bazata taba auren javeed ba sabida tasan ba ita yake so ba.

musu suka dingay har yakaiga razzyn tace mata tabbas in aka bi na kyau, karama, kudi da kayan duniya babu macen da bazataso ta mallake javeed ba amma kuma at the expense of what???

molly tace sam inda kudi yake bozo babu wani nadamar rayuwa aikuwa gara tabar careertan kawai ta tsunduma cikin wann uban arzikin dake cikin duniyar javeed mufasa tunda ma tanada babban chance na zama matarsa ayanxu.

razia tace toh akan ambition dintan nan ko iyayenta da suka kawo ta duniya zata iya rabuwa dasu bare wani javeed mufasa..

baqin ciki duk ya taru ya ma molly yawa aranta tagaji da hirar ma tay shiru musmn ji datay razzy tanacewa ai bazatay komi na shirin auren ba haka zatana saka frankie da muna suna tursasa nur firdaus tanayi dan ita kam bazata aure javeed ba beside she just cant destroy her sisters love and hapiness bayan ita tasan basamu zucyr sa zatay ba snn zata musu asara ne kawai inta lalata komi.


daga dakin fitting kuwa kafin yamma har angama daukar zanen jikin nur part by part an gama fidda kalar design dinta, nan sai ga wata maid ta shigo tace ma nur wai zatay signing wani papers awani room acan ciki.

nur batay wata wata ba takira razia ta gaya mata ananma still razzy tace mata kawai ita taje tay signing in jikinta yay nauyi sosai haka takara lallabarta tace mata yanxun nan ma ai zasu wuce gida.

jin zancen gidan ne kawai ya dan sassaita ta, tabarsu su frankie suna gane mata komi yadda ake famar zana hand stitching lines din diamonds din ajikin plain karnataka murlberry silk dan da hannu za'a dinkasu.

nur bata saka komi aranta ba tabi matar suka fita har wani kofar baya sai gani tay tafiyar tasu yaki ci yaki karewa har suka bar main building din fittings din suka billa waje...

dede tana shirin tambayr matar kenan kawai suka hade ido da wani irin gabjejen mutum gashi dogo baki iyakar kallonsa kawai datay saida taji gaban ta yamugun tsinkewa tana daga kai kuma sai bataga matar data kawota nan din ba

tsayuwar cak tay jikinta har zai fara rawa ganin yasha mata gaba cikin dauriya tace 'excuse me how can i hepl u..

tun gayen be bude baki ba sai taga mr aqeel yazo ta wajen

ta daga ido ta kallesa ganin yana nuna mata wani hanyar parking lot acan waje inda babu motsin kowaa
cikin ladabi sosai yace mata this way
ma'am..sir..is waiting for you...
[05/05, 20:42] BLUE💙: BONUS page
yadda kasan ba itace take mutuwar son taga javeed ba hakanan taja wata tsaki dan ji tay ranta ya hautsina ya baci sosai haushin komi ya dawo mata fresh amin dinta cikin bacin rai tace masa go and tell him i am not coming..

adan fixge ta juya zata wuce tabarsu a wajen ranta amugun hatsale saikuma taga gabjejen mutumin nan ya wano sha gabanta


jikinta har bari yake dan tsabar bacin rai ta dago fararen idanuwanta a zafafe zata masa ihun ya bata hanya sai taji muryan mr aqeel abayanta atausashe yana cewa

ma'am please..kiyi haquri dan Allah,... i know i am not in position to be telling u dis amma idan har bamuje dake wajensa ba zai iya shafar aikin mu pls maam kiyiwa Allah ki rufa mana asiri...

gabjajen mutumin shima yace please maam i dont want to loose my job pls maam....

shiru tay dan bata san ko raina mata hankli sukeyi ko dagaske sukeyi ba, kawai de haushi komi yake bata sai taji kamar bata mq kaunar taga javeed din barema yaje ya gaya mata wani abun da xaizo ya daga mata hankali.


dacan har zatay ignoring dinsu kawai ta tafi, sai kuma taga is better to hear him out tunda tasan tana mutuwar sonshi, if not tasan intaje gida zatay ta jin haushin kanta na kin kulashi, kai dole ne ma taje dan taji amsa daga bakinsa so dat inma mutuwa da son shi yau zatayi gara ta mutun kawai inyaso kowama ya huta.

tafi minti biyar tana tsaye acikin dedeta hankanlinta da kuma nitsuwarta...

wani raunataccen ajiyan zuciya ta sauke cikin tunowa da komi tareda lumshe ido da budewa ta kalli mr aqeel da tuni ya sauke kansa kasa.

muryanta kasa kasa tace masa muje


godiya suke mata amma ko kulasu batay ba dan da wani irin fushi aranta ta kama hanya tana binsu abaya sun sakota a tsakiya kamar masu gadin ranta da nasu ran


wani katon back yard parking space ne da convoy na bullet proof lexus guda hudu sunyi parking a diffrnt angle na babban filin yin parking din wanda ko motsin tsuntsu bakaji sai sautin kafarsu..

gaban wani mota direct suka kaita mr aqeel ya bude mata gidan baya tsabar ranta na tafasa dakyar tashiga tana zama ko hade ido dashi batay ba taji qamshin turaren ya mamayeta jawota yay jikinshi da wani irin karfi da kuma tsumayi wanda tun anan ta fashe masa da wani irin kuka ta rungume sosai ita bata ma lura da sultan dake zaune a seat din gaba ba..

tanajin muryansa kasa kasa yana cewa 'ya Allah..i did not come for tears baby, ahanlki ya fara patting bayanta yana cewa "toh gayamin wai akan me zakije kina wasa da rayuwrki,
...what the hell where you thinking jumping into a balcony a sume and drowning urself

da wani irin fushi da bacin rai ta kwace kanta da karfi ajikinsa wato ashe ma yana sane da komi, nan ta runtse ido tanata masa kuka kamar tasan kukan yana mugun tabashi har zuciya

taki ma ta kallesa dan batason zuciyarta yau rauni, a mugun masife tace is dat what you come to tell me??

zai magana a mugun shagwabe tace masa to ina ruwanka..dats what u want isnt it..?aini wallh banji dadi da ban mutu ba amma karka damu next time zan tabbata na fado daga inda gawa na kawai za'a dauko maka maybe then u will be very happy..

tana gama furta hakan a bala'in zafafe ta bude motar ta fita
tana kuka...

sultan ne ya sauka da sauri yy ma security ido akan karsu barta ta tafi aikuwa kafin ta gama zagaye motar taga securities kaca kaca sun tsare mata hanya tsayuwar cak tay a tsakiya har saida ta tsagaita kukan snn tashare hawayenta tass ta juyo.

dede lokacin javeed ya gama shanye maganganun data gayamai din kenam ya sauko sultan ma ya sauko suka kamo hanyar zuwa ta inda take tsaye..

kanta ta sauke kasa dan kallon da suke mata bakaramin tayar mata da tsikar jikinta yakey ba...

ko shi baisam meyasa sultan ya yarje masa suzo wajenta ba,gani yay yaki cin abinci kwana biyu kuma abin yafara affecting dinsa sosai dama kuma bai taba ganinta ido da ido shiyasa yace masa kawai suzo yaganta yasan she is fine koda yayane hala hanklinsa zai dan kwanta ya dawo dede.

suna isowa securitys din suka basu waje ya rage daga su biyun sai ita daya, lkcin sosai take kokari wajen danne fushinta sabbin hawaye masu sanyi suka fara sauko mata jin yadda sonshi yake dada narkan da ita.


bai fi taku biyu ne a tsakaninsu ba, javeed yana wani irin kallonta da mayun sexy eyes dinsa kamarna wanda zai hadiyeta ganin taki ta daga kai ta kallesu

hakan yasaka yay murmushi muryansa atausashe sosai yace
"babygal wai menene haka kike gayamin? dint i have the ryt to scold u...what u did der was reckless..i knw u're a stubborn girl,amma karki sake wasa da rayuwarki haka kinji ko...

batacemai komi ba ta dago kai ta dan share hayawanta araunace har saida taso ta basu tausayi...

tahowa gabansu tay da wani irin sanyin jiki ta kalle sultan taga yana mata murmushi muryanta asanyaye tace mishi.

"ina wuni??...

murmushi yay mata me mugun sanyi jin yanayinta ya burgesa sosaiii yace lafiya uwargida...

cewar uwargidan dayayi yasaka ta dauke kanta akansa tun basu gama gaiswr ba ta maida kallonta kan javeed da wani irin rauni acikin kwayar idanunta

shiru sukayi na yan wasu mintina suna masu kallo kwayar idanun juna har wani narkewa taji tanayi acikin idanun nasa ganin irin narkakken kallon muguwar son ta dayake yawo acikin kwayar idanun nasa

itade gabaki daya bataga wani abu daya sauya mata gameda javeed ba, his eyes is raging with the fire of her love wanda har acikin bargon jininta takejin cewa tabbas soyayyarta ne yake yawo ajinin wann bawan Allahn but why will he do dis to her?

hawaye masu raunin gaske suka fara zuba a idonta ganin zai mata magana tay tsaurin katseshi da masifa a muryanta dake rawa sosai ta kuma harde rai tace "ni bana son naji,uve said what u want to say, its my turn now, so am going to ask you some question is eida yes or no banason naji wani karin bayani and you better tell me the truth

idonshi acikin natan yadan kyabe baki ahnkli yace yes ma'am

kara daure fuskarta tay tadan share hawayenta cikin tattaro makanta nitsuwa tace dagaske ne ka turo wasu wajen kawu na akan mgnan anty razia?....

dan lumshe idonsa yay yace "yes"...wani irin numfashi taja snn tace "okay, did you also invite her?...

karamin murmushi yay wanda yakara bata haushi hawayen ta yasauko a mugun raunace.

"baby mezakiyi da wann tambayoyin haka??

ahankli ta fashe da kuka ta kuma saka idonta anashi tace just answer the damn question
..did u invite her to ur place or not

yace okay, yes. maam.

kasa iya dauke idonta tay akansa ta danyi shiru dakyar ta sake jan numfashi me karfi hawayenta na zuba tace so, is true dat, ur marrying her in 4 days from now?.....

ya bude baki zai amsa kenan sultan ya masa alaman karya furta mata komi sai kuma yay shiru

araunace tace answer me??..yes or no..

yay mata shiru ya cigaba da kallonta tasaka masa wani irin ihu mecike da bori zai riketa tabuge hannun san da karfi a mugun raunace tace "u dont have answer to that, "why??? why,..inka san itace zaka aura why did u involve me then.. why did u lie to me...u lie to me..

calming kansa yay kamar borin nata be damesa ba, ya capko hannunta idanunsa a raunace sosai yace calm down baby let me...a borance tace let you what?ni bana..bana so bana so
banaso...banaso..banaso
u've made ur choice just leave me alone dats all wat i wanted to hear dama.....

da wani irin karfi ta fizge hannunta anashi ta juya da sauri tana kuka zata bar wajen ya fixgota da karfi ta fado jikinshi tana wani irin kuka me tattare da fushi, kishi, da haushi da bori da komi.

rungumeta yay ajikin shi ya lumshe ido yanajin sautin kukan nata me cike da wani irin tsananin kishi da fushi..

ahnkli ya tallabo fuskrta zuwa nashi yace baby shushhhhh, zakiyi ciwon kai fa..pls stop this nonsense.. wallh banaso baby..
okay so kike nayi maganin kukan banzan naki?...

kafin ta hankara taji ya dago ta sama ya hade bakinsu waje guda tareda sauke mata wani irin intense kiss din da bata tabajin shauki irinsa ba dan tundaga tafin kafarta takejin zugin dadinsa har izuwa tsakar kanta danshi irin deep kiss din nan dats say i love u in a million ways ya mata sai da taji ilahirin jikinta ya dauka da wata strong electric charges daga sama har kasa gabaki daya.

saida sukayi kamar minti biyar ahaka kafin tadawo hayyacinta ta juya a fixge zata bar wajen ya rikota tana juyowa abazata yaji ta wanka masa wani irin mari akan fuskarsa.

dagowa yay atake ya kalleta yaga ranta a mugun bace yake har jikinta na rawa,.

hawaye na zubowa a idonta tana huci me zafi tace'i am not ur toy, na fahimce ka u just want me to be around dan kana wasa da hanklina kana taba jikina son ranka bayan ka riga ka zaba wacce zaka aura wanda bakataba dora hannunka ajikinta ba, i am not a fool okay?? karka sake tabani.. and here is ur stupid ring find ur next toy, side chic, wife, girl friend.. wateva and shove it on her miserable fingers..

...da kyar ta cire ring din hannuntan ta jefa masa ajiki ta juya ta tafi abunta cikin sauri kafin kace wani abu har ta koma cikin bulding wani coner ta samu tazube akasa tadinga kuka kamr zata cire ranta....

lumshe idonsa yay na tsawon lokci kafin nan yay murmushi yana bude ido yaga sultan yana kallonsa, girarsa na sama adage yace 'kai kuma meye???

Dariya sultan yayi sosai snn yace she is"a...perfect choice, i see why u like her this much..

Dan karamin murmushi yay yace i told you..she is both fire and ice..amma duk wnn fushin karyan zai kare once she bcm mine.

matsowa sultan yay kusa dashi yace ynxu de rayuwarta da lafyarta yafi mana komi muhimmanci, javeed ya isa haka yanxu ai zaka sake kaci abinci ko? kaga bazan sake kawo ka karban wani marin ba.

hakuri kawai zakayi kabar yarinyar nan banda yau kwana uku ne kacal ya rage maka ta zamo naka.

cikin sauke ajiyan zuciya javeed yace okay fine... i love how my forever will sound.

juyawa sukayi suka koma car javeed yana zama a seat din baya ya saka hannun shi a dede inda ta maresan snn ya lumshe idonsa cikin sakin nishi yace sultan hannun baby badai laushi ba...,bt i cant believe wai
yarinyar nan tunani take wai jikinta nake so nd i tot she jist enjoyed the kiss...

sultan ya juyo ya kallesa da wata iryar double smirks yace
'..dude u just broke her heart...

cikin tabe baki yace
haka ake breaking hrt din,she broke mine wen she try to kill her self...yakamata ka kira yarinyar can ynxu kace mata idan ta sake wani abu ya samu baby yau zan gamu da ita..dan yadda ta wanka min mari bansan wani shirme zataje tay wakanta ba hmm su baby babu hakuri....

sultan tun beison yin dariya har abun ya bashi dariya yace kaji dashi...lets just focus
on protecting baby toh kasan jiya an tabbatar musu cewa razia ce amaryanka they wll be watching her by now idonsu ynxu baya kan matarmu.

yace okay..to yayi, nide sakona kawai nake so kabata..

sultan yace okay i wll ask my boy to send her a text ynxu..


[07/05, 20:10] BLUE💙: EPISODE..32🦋
Arewa@surayyahms
Tunda Nur ta tsuguna akasa awajen tabi ta dukunkune jikinta da bango kuka kawai take zubawa me karfi idanuwanta a lumshe hawayenta na zuba babu kakkautawa wanda da ka ganta ahaka zakace dukanta akayi ko an mata wani mutuwa me zafi..

wani dan uban haushi me tattare da azaban baqin kishin javeed din ne yabi ya gama dulmuyeta duk sai tarasa meke mata dadi...

tunda ta tsuguna awajen babu abunda take tunawa sai kalamansa dake mata yawo akanta tasan dai iya amsoshin datake muradin ji kenan daga bakinsa akan razia amma kuma datajisun sai tafarajin danasani
me tsanani dan memekon taji ta tsani javeed saima ji take kamar son datake masa wani bangare na ruhinta ne da wata qaddarar take neman yakara rabata dashi.

jikinta har rawa rawa yake ayayinda take kukan kirjinta na mata zafi kanta na juyawa da irin zazzafar rudani tanajin kamar toh lallai ita tafi kowa rashin sa'a a soyayya dan haryau bazata manta yadda adnan yakufce a hannunta ya kasance da yar warta layla ba, shikenan kuma yanxu tanaji tana gani javeed shima zai kasance da yayarta razia wanda duk dai tasan bazata iya yin komi akai ba saidai tay haquri.

tsabar kukan datay har wani duhu duhu tafara gani dakyar ta mike tsaye ranta na tafarfasa ta kama hanya tana tafiya ahankli amma ba acikin hayyacinta ba nan kawai tabi wani hanyar tafice can waje wanda ita kanta bata san sadda ta iso ta gaban motar ta ba..

dan jingina tay da jikin motar idanunta a lumshe tana zubda hawaye duk securities dake wajen suka tsura mata idanu batare da sunce mata komi ba dan duk wanda ya ganta a lkcin yasan ba kalau take ba.

saida ta dan tsaya kamar na 3 min sann ta bude lumsashun idanunta, hannunta dake rawa rawa ta kai kunnenta ta cire dan kunnenta ta zura pin din acikin key hole ta dinga gwadawa har saida tabude motar ta wani nannauyar ajiyan zuciya ta sauke badon tana da tabbacin zata iya tukashi ba, murfin yana buduwa tashige ciki dan babu abinda tafi sha'awa ayanxu face ta ga takai kanta gida...

tana kuwa shiga ta bude wani waje acikin motar ta zaro spare key ta kunnashi kafin kiftawa da bismillah ta murza motar tay hanyar gida agagauce


daga cikin fitting rooms din kuwa ko minti biyar da barin wajen javeed basuyi ba razia taji

28 / 112