Chapter 109 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   109 / 112

324K to 327K   out of 335.4K words

bata ganta ba shine tazo

suna hade ido na'ima ta rusuna ta gaisheta akasale nur ta amsa
suna tahowa suna hira kadan kadan

daidai sun sauko kan stairs kenan zasu share kwana sashen nur frm no where sukaji an buga wa naima wani karfe akai wanda atsandre ta fadi ta suma atake.

nur tana daga kai suka hade ido da hajy zubaida wacce bata san akan tarko take ba, dan mr manny ne ya aiko mata wani maganin da zai batar da ita ya kawota gidan yagama zulmata arami cewa ai yarsa saratu ne ta kera abun da tsafi kafin ta rasu..zata sha ne saita bayyana agidan mufasa ta kashe nur da alhaj attah da javeed cikin sauki sann ta kara sha sai ta bace bat ta dawo gidanta batare da kowa yasani ba.

tunda taga ta sha ta bayyana agaban nur yanxu sai taji wani karfin giwa ya mamayeta.

a mugun tsorace nur tafara ja da baya tay wani irin zubaida wufff ta cakumo ta rufe mata baki da tape tun daga kan steps din ta hau jawota kasa tana gaya mata cewa zata kasheta kamar adda ta kashe mahaifyar javeed, ta saka shi ya girma da ciwon tabin hankli ta aure ubanshi dan haka ita karamar yar iska bata isa tazo ta saka akashe mata yar uwarta da ubanta agidan nan ba, itama sai ta kasheta ta kashe abunda yake cikinta a matsayin fansar ubanta da kanwarta simran

duk tabi ta tsorata nur da mugayen kalamn datake gaya mata tana janta nur sai firgici take tana kama hannun stairs din amma ina da mugun karfi zubaida take janta akasa sai magana take mata azuciye tana ce mata she cant wait to see javeed in pain and mental torture in yaga gawarta cos dats how she felt when he killed her only sister sai ta tabbata tasaka mai baqin cikin da zai gwammaci ya kashe kansa yabi uwarsa

tanata magana bata hankara ba sunxo dede kasa kenan inda naima ta fadi a sume nur ta saka karfinta ta kama wani karfe ta zuba ma zubaida wani mugun naushi acikin ta saida tay tumble

zubaidan tana fadi kasa kafin ta rarumo karfenta dazata rotsa ma nur akai da mugun gudu nur ta fado kan naima ta juyata ta cire gun dede zubaida ta daga katon karfen zata rotsa mata akai ta runtse idonta ta danna mata harbi a hannunta har sau biyu

wanda tsabar bata iya harbin ba akangare jikinta na rawa rawa ta tsaya ajikin naima da gun din sai kuka take da bakinta a daure

wani irin ihu zubaida tay karfen yana fadi ahannunta taga an zagaye wajen da guns sama da kasa da gefe daukewa kukan yay cak datagane cewa ta fada acikin trap ne

batama san yaushe alhaj attah ya iso ba ji kawai tay an wani irin shakureta an buga mata kanta da bango

agigice ta miqe tana kkrin jan balance sai kwallll taji javeed ya rotsa mata karfen nata akai wanda atake tay feshin jini ta baki tun daga tsaye ta karye akan gwiwarta ta fada kasa summamiya.

wayann secret spy gurds dinne suka dauketa xuwa dakin azaba da aka dau lokaci ana shiryashi dominta.

javeed yay sauri ya isa wajen nur ya kunce mata baki tare da dagata sukayi sama cikin sauri

janet ce ta daga naima izuwa asbitin su. alhaj attah da sauran duka suka bi bayan spyie da suka kai zubaida torture room mutuwa dai baya sallama koni ko ku try and pay since ba free bane kuma wacce ta siya ba mallaka ta siya ba kudin karatu ne
tun bayan da aka kama zubaida dakyar javeed ya iya sassaita kansa ta ciki har ya lallabe nur tay bacci dan bakaramin mugun tsorata tay da faruwar komi ba above all yadda taga javeed ya rotsa ma hajiya xubaida karfen nan akanta da duka iya karfin fushinsa yasaka tagama zaton zubaida bazata tabayin rai ba.

shikuwa jininsa tafasa ma yake yi har yanxu, saida yasaka ta baccin wanda ko nisa bai jira tay ba ya saka tight security a kofar dakinsa dan shi bawai ya yarda da kowa bane musmn da aka hada kai da mr manny da saratu akan case din zubaida

full expert team na security men guda ke gadin nur a kofarsa

ayayinda yay maza maza ya wuce torture room din da yay kama da dakin shan jini dark with dim red light ga wasu irin calendar mutuwarta da su flat screen da dake monitoring din hajya zubaidar since day 1 har izuwa wann ranar.

javeed ya xo ya samu alhaj attah da spys dinsa suna kan shirya wasu abubuwa an daure xubaidar ajikin wani karfe jini ya wanke mata fuska daga kalar bugun da yay mata an juyata upside down sabida kar tay choking ta mutu da wuri

alhaj attahh yasaka wasu gloves gayun suna miko masa wasu allurai yanabin vein by vein na jikinta yana zuba mata ruwan alluran guba ajiki har saida yay mata kamar kala takwas a kowani spot na jikinta
snn ya hakura dan basu son ta mutu ayau saitasha azaba

javeed ya nade hannu yana tsaye yanata kallon sa har aka gama snn ya karaso

kallon zubaidan araye ma ji yake kamar wuta ake xuba masa ajikinsa not to think of ji dayay wai itace ma ta kashe ma mum dinsa da guba

baban nashi ne ya masa bayanin kalar azabar da suka shuka mata which will take some days shiyasa yanxu kwata kwata baison su kasheta a lkci guda.

dakyar javeed ya nitsu bayan likitan su acikin spy din yace musu nan da awa goma sha bakwai zata farka

katon flat screen din kawai aka bari a kunne suka barta da gurds kowa ya wuce harkan gabansa.


dagata dayan bangaren a abuja babu yadda didi ta iya face ta fara siyar da wasu kayansu tana hada kudi waikoda zasu zamu su dauki hayar manyan likitoci kodama wani azaban xai ragu ma layla dan kusan kowani rana fuskarta cabewa yake kunar yana neman ya nane mata ido daya sabida babu wani proper medical care da take samu anan inda suke.

banda sadaukarwa da neman gafara babu Abunda layla take dan bakaramin tsorata da gigita hanklinta yay ba

and the worst part shine saida damuwr yay mata yawa ciwon xuciyar da ake guje mata shima ya sako kai bata kwana biyu ba akaita ICU ba.


hanklinsu duk ba akwance yake dis lasr six weeks gabaki daya an cire ma layla rai daga rayuwa.

dakyar da wahala dr surayya ta samu wani lawyer shima saida yay demanding din almost 100million kafin nan yay shige da ficensa yabi hannun prison wokers snn ya samo mata hanyar da zata gana da mrs haseena..

she have to disguise her self as mai kawo abinci wa prisoners da uniformm din kwamnati kafin nan ta samu tashiga saidai duk daurewarta sai da ta fashe da kuka dataga mrs haseena dan kuwa a wani kebetaccen daki aka ajeta ana bata abinci sau daya tal arana ga azaban wari ga sauro ga xazzabi duk sai mrs haseena ta dawo kamar ba ita ba dan wahala da azaba yasaka ta gama ficewa a hayyacinta

tana kuka cikin karaya da samun mafita tahau gaya ma dr surayya duk abunda ke faruwa akan case din da kalar mutanen da ke taimaka ma hjy mairam dan akashe anan cikin ruwan sanyi basai wani yaji ba. tace yanxu axabtar da ita akeyi kullum itake wanke toilet na priisoners din snn so suke sumata kisan mummuke sai a fito media a shimfida wani karya ace ta gudu ko ta kashe kanta.

kalaman nadaman rayuwa dake fita abakin mrs haseena ita kanta dr surayya bata taba tsammanun cewa mr haseena tasan tana aikata hakan makanta ba

dadin karawa datace wai ai kullum tana mafarkin mijinta tasan kuma ta cutar da nur firdaus da layla gashi Allah ya fara dandana mata azaban cin amanan aurenta dana yaranta datay tun tana raye gashi wacce tay mata bautan itace yanzu take walakntata xata kasheta a irin wnn kaskantaccen yanayi she dnt even have the chance to help layla a wann condition din or even ask for nur's forgivenss kafin ta mutu

dr surayya tay kuka ma mrs haseena bana kadan ba saboda kodagajin kalaman bakinta gasan tagama cire rai akan rayuwarta itama sai kuka kawai take irinna shiga ukun nan

dr surya tay iya bakin kkrinta dan ta kwantar mata da hankli koda zasu nemi nur firdaus ta taimaka musu amma haka mrs haseena tadinga kukan nadama tana cewa ai nur tay fushi da ita yanxu dama can nur tay mata baki tace mata inta rabu daita zata ga sakayya kuma bazata kara ganinta ko mijinta ba...

kawai rokon dr surayya tay akan duk kayan sawarta da wayarta da sauran gwalagwalanta duk a dauka asayar ama laylah jinya duk sanda akaga nur firdaus kuma anema mata yafiya ita kan tasan anan zata mutu awalaknce.

basu wani jima da yin magana ba saiga nan wanda ya kawota babu imani ya musu time up suna kuka kamar ransu zai fita haka suka rabu da juna

ranar bakaramin girgiza dr surayya tay ba dan har zazzabi saida ya rufeta dama daya daga cikin dollar cheques din da javeed ya taba aiko mata a asibitin ne take da niyyar canzawa tabiya lawyern sauran su nemawa layla wani asibiti to gashi ma taje taji abunda ya mugun mugun daga mata hankali.

neman wanda zai canza mata kudin ma wani bala i ne sabida yawansa bataso wani abu ya hadata da sharrin hajy mairam shehuri dan tun da ta fara neman mrs haseena idonsu yake kanta sosai. ta jima da sanin cewa tana juya dollar din da javeed ya bata tabbas saidai taga an hadata da hukumar effcc daga nan kuma nata kuma yakare kenan tunda bawai sanin inda su javeed din suke tay ba.

tunani tay ko zata bawa lawyer ya cire duka sai ya dauki nashi ya bata sauran toh tsoro take kar shima ya gudu da kudin ya cucesu

kayan mrs haseenan dake wajenta ta hau duddubawa koda zata tattara wasu golds da abubuwan masu kauri ta fara sayarwa maybe she can use dat and divert their attention har ta juya kudin.

ranan wuni tay tana duba kayayyakin mr haseena har ta ciro komi datake bukata
ta zubasu ajakarta

ta zauna kenan tana tunanin wanda zata kira ya rakata suje su siyar sai ta tuna cewa ashe mrs haseena tace mata sun taba waya da nur firdaus

she have to use her critical thinking skills ta kunna wayar gashi babu ma cagi sai ta saka
ta dinga bibiyar logs dakyar da wahala amma bata samu komi sabida its been month call history duk ya goge.


washe gari da sassafe ta wuce kasuwa ita da wani dan uwanta data aminta dashi direct yakaita computer villa suka samu wani genious ya zauna yasaka wayar mrs haseenan a system sunfi awa uku kafin ya zakwalo musu lambar mr aqeel aciki shima haka ta debo dan abunda ya rage mata ta biyashi dashi snn suka kama hanyar kasuwa dan sayar da gwalagwaln wanda tun suna hanya tafara jin labarin cewa wai lawyar daya taimaka mata jiya har taga mrs haseena yay mummunann hatsari.

dan uwanta yana jin haka bai wata wata ba ya sakata ta kashe wayarta suka bada ajiyansa ya jasu suka bar garin abujan atake dan yasani itama dole ne nan bada jimawa hajy mairam zata saka abibiyeta anjima.


har saida suka kai niger state snn suka saya karamin waya suka bar kominsu anan awani hotel suka sauya mota suka nufi kebbi state basu san kowa agarin ba wanda tun ahanya suke ta neman layin mr aqeel yanata ringing amma ba'a daga ba haryanxu


fannin nur firdaus kuwa ranan kusan dare ne wanda bazata iya mance shi ba, dan ko na minti daya bata ga javeed ya runtse idonsa ba he is pained and tensed dakyar take iya lallashin sa. wani bin ma baiya kulata
har saiyaga tay abun tausayi tanata kuka sai kaga ya sauko..

aransa babu abunda yafi damunsa kamar barin zubaida da akayi har saida ta tonowa kanta asiri, ata nashi logic din datun da saratu ta kwamso bokantan da tuni ya hadasu ya kashesu koda bata furta komi ba.

shikuma alhaj attah doka ne awajensa baiya jin dadin kashe mutum sai yanada kwakwarn shaida ahannunsa kuma dama baisaka ransa cewa zaiy ma wanda ya kashe masa matarsa kisa me sauki ba dole ne sai ya mata azaba anan duniya kafin taje lahira

shima baiy bacci ba amma adakin da zubaidan take ya zauna akan chair har saida asubah yay zubaida ta farka
taji duk jijiyonta suna konewa taciki, slow, painful, kasusuwan ta suna ragwabuwa cikin excruciting pains all over her body tanajin irin azaban nan da ka gwammci ayanka naman jikinka ana ci agabanka akan gani

ba acikin hayyacinta ba tagansa azaune its not been long ya fara nuna mata screen in da ta asalin gane cewa tuntuni atafin hannunsa take.

duk wann bai girgiza kamar yadda tasan cewa saratu da mr manny datake daukawa enermies din mufasa ne wa alhaj attah suka aiki akanta ba.

her body is drowning in extreme pains and she is paraylising by minutes amma kuma atake ta barke da kuma kamar ranta zai fita tan rokonsa gafara

wanda bama jinta yake ba dan duka azaban duniyan nan daya shirya mata so yake ta dan danashi ruwan acid ya ddiga mata a yatsun kafarta da na hannunta kafin yaje sallah

javeed bai fito sallan yau ba sabida amai da nur ta farka dashi saida ya tsaya ya mata wanka ya bata magani sukay sallan ya sakata bacci.

ayayinda babansa yake sallah yazo ya samu zubaida is busy groaning in pains, da kyar ta iya kallon javeed bcos she knew how much he hate her tasan hala ma kasheta zaiyi

koda ya dauki wani muguwar wuka me sheki tasan kallon dayake mata bana mai imani bane, sakata yay ta memeta masa abunda yake fadawa nur firdaus jiya bakinta na rawa tana rokonsa ba ackin hayyacinta ba ta fada

wanda tana gamawa yasaka gurds din suka wage masa bakinta ya saka gloves ya kama harshenta ya yanke harshen da wuka. tsabar azaban bata san sanda ta dauke ba, daya dinga buga mata wani abu kmr muciya jikinta saida babansa yazo ya karbi abun sabida kakkarya mata kashi dayay.

wani irin wheezing take cos she cant even speak or cry sabida
yanke harshen da yay ga kasusuwanta da suka kakakrye

suna cikin dakin mr aqeel suka dawo daga wajen mrs manny yazo ya gaya masa cewa dr surayya tana nemansa nd its urgent

fita yay can waje ya dauka ya gama jin duk abunda zata fada baice mata komi ba ya katse wayar ya kira sultan sharply ya gaya masa abunda ke faruwa snn ya dawo cikin gidan ya samu babansa yace masa zaijeshi abuja amma zuwa dare zai dawo a kula masa da matarsa


nur tsabar bacci batama san yaushe ya tafi abujan ba yau daga iya sai janet sai da yamma can tukun aka barta taje taga jikin naima da already ta farfado ana kan mata jinyar kanta.


daga abujan kuwa everywhere seem normal face wajen hajya mairam data zuba kudi akan anemo mata dr surayya dan jiyan tsaf wasu makiran maikatan prison din suka bata labarin cewa dr surayya taje tga mrs haseena kenan dr surayya tasan duk wani sirrinta

a matse take tanaso taga sai ta kama dr surayyan ahannu kafin su kashe mrs haseena dan kar asiri ya tonu

kafin wajajen karfe daya da rabi javeed ya iso abuja saida sukaci abinci sukayi sallah kafin nan sultan ya gaya masa duk abinda yake faruwa dan a idonsa wnn dan karamin abu ne ko darasu bai yi ba.

dama shi jira kawai yake javeed yasaka ayi wani abu akai
shikuma dama Allah Allah yake agama komi ayau din nan dan yakoma lagos da dare dan yaga me ake ciki da batun zubaida baison zubaida ta mutu bai gama walaknta taba.

from 2pm na rana zuwa 6pm ya bawa sultan to use what ever means akama duk wanda suke da hannu akai shida kansa kuma zaije asibitin da layla take ya dubasu.

cikin kiftawa sultan yay waya guda tall kai kace duk wani politcal powern hajy mairam bakomi bane a idonsa dan tun daga sama ya fara kakkabo masu daure mata gindin aka fara daukesu da daddaya silently dan karma ajawo attention din kowa.

hackers da security masu mata aiki kuma dama men dinsa kawai ya tura wasu aka kashesu direct wasu kuma ya turasu
inda suma za'a ci ubansu dakyau.

komi sai ya dauke ma hajy mairam diff kamr anyi ruwa an dauke gayun data saka suna bibiyar dr surayya d same ppl aka saka suka kame mijinta ahanyar zuwa airpot zaije shi kasar waje

kuma atake sultan ya saka aka sanar da ita cewa her husband was kidnapped by her own ppl, duk sai ta rude cos she just cant report to report her self to police while her attention has been divided.

nan javeed ya shirya da few qurds dinsa yaje asibitin da su layla suke.

shikadan sa ya shiga ciki Didi bata ma san shi waye bane amma layla tana ganinsa ta ganeshi bakinta da jikinta har na rawa ta mike tafara gaishe shi tana kuka gwanin tausayi tana rokonsa akan da yakira mata sisterta koda a wayane ta roketa gafara tun kafin ta mutu

shi kuma bai kulata ba ma yasaka aka kira wani likita akasar waje awaya yana masa bayanin komi agabansu

duk yanayinsa yabi ruda didi dan tun da ya gaisheta bai ce mata komi ba shidai abunda ya kawosa kawai yakeyi yana son yasan me dame ake ma layla na jinyan kafin nan yasaka a dagata ayi da ita waje

bayan ya gama wayar dakyar ya saka tay shiru yace mata idan tana so taga nur sai ta nitsu za a kaita jinya kasar waje amma sai da amincewarta

Didi ta kasa hakuri ta fara tambayarsa ko shi waye, shikuwa bai boye mata ya gaya mata cewa shine mijin nur firdaus amma gaskiya matarsa bazata samu daman zuwa nan ba hasalima batasan meyake faruwa ba dan haka kawai su bashi hadin kai yau yake so ya koma gida duk wani abunda suke bukata bazasu rasa awajensa ba.

Didi har da tsugunawa akafarsa tay da kukanta tana gode masa tana saka mai albarka

duk wann be darashi ba dan he dint have much

109 / 112