Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
tace is dat a promise?
bai amsa ta ba saida ya matso daf da ita yanamai kallon idon nata dake cike da ruwan hawaye yay wata miskilyyar kwafa
yace.."i give you my word mmm? dacan harta bude baki zatay magana cikin katseta" yace "ke bani son rikici, we wll talk at a dinner yeah?cikin shanye shagwabben hawayen nata ta gyadamai kai..baice mata komi ba ya nuna mata hanya alaman ta koma dakin zai tsaya anan yana kallonta..
babu musu tajuya tana tafiya cikin jan aji tanamai rike da cake din wani irin kallonta ya dingayi harta bude kofar takoma dakin tana aje cake din ta fito cikin sauri zata lekashi sai kuma taga wayam babushi kirjinta na mugun bugawa kamr zatay kukan gaske duk sai tarasa bacewa yay kome..
batare da bata lokaci ba taji wayarta na kata tana tabawa taga sakon muna ne ya shigo, nan da nan tahaura sama chan inda suka shirya mata suprise partyn da bata sani ba tadanzo da haushin javeed ya gudu yabarta kawai Tana saka kafarta a saman kuwa wani white bubling snow flakes suka poping akanta gaba daya sanda taji ta lume cikin duniyar nishadi da mamaki
She looks Alluring datayi fuskan suprise tana tare snow flakes din da hayyanenta
juyawar da zatayi sai taga kowa na tsaye na mata wakar happy birthday ana mata tafi ga cameras ta ko ina suna daukar ta hotuna
wani rau tayi da ido cikin tsananin farinciki kai tun kan ta motsa Wasu kananan yara tuni suka zagaye ta da colourful ballons suna flying dinshi sama.
ga kawunta, ga razia ga su anties dinta gasu molly su hudu sunsha wani irin wanka and few other quests duk dai basufi su 30 awajen ba.
tsaban murna da nishadi har bata san wajen waye zata fara zuwa ba yadda suka rungume juna da razia
zakasan cewa nur is beyond happy hawaye duk ya cika mata ido dan zan iya cewa tun bayan mutuwar mahaifinta bata sake yin farinciki me yawa irin wann ba.
ji tay kamar tazauce dan komi zuwa mata yake kamar amafarki musmn ma zuwan javeed mufasa wanda haka kawai inta tuna wai har yazo sai kaga tana wani irin farin ciki da murmushi ita kadai...
Happy bithday my princess kowa dai yau da kalar sunan da yake kiranta dashi
can kawunta ya rungomota jikinsa yanadan encouragin dinta akan tamaida hawayen farinciki dake neman kufcewa afuskan ta, ga su razia da kawayenta suma sunyi kyau sosai duk sai abubuwan nishadi akeyi masu dadin kallo da saka dariya
In a very special way aka yanka mata 7 step birthday cake tasa ma kawunta alhaj abbkr da matayensa abaki tasa ma Razia, suka rungumi junansu sosai snn aka musu babban family picture
and the next thing she was wishing inama ace mahaifinta will see how happy she is today sai kwata kwata batako tuno dasu mrs haseena ba.
Hakan nan Komai ya tafi dai dai dan karamin hidima amma anyi shi in a grand and special way haka aka babbata birthday gifts
ta samu kyautar sabuwar mota da new ciroma family bank acct da kudinta na kashewa aciki banda kayan kyale kyale da kawayen razia da razian ita kanta suka cikata dashi kamar basusan zafin kudinsu ba...anci ansha anyi games masu saka nishadi bana kadan ba
dan har wani jin kanta takeyi kamar irin sangartattun yan autan nan, bata taba experiecing kulawar yan uwa kamar wnn ba, dacan kullum itake kulawa da laylah amma yanxu sai ga razia tana mata irin wancan kulawar.
sai can yamma kowa yawatse an tara ma nur gifts dayawa She feel so special,ranar yana daya daga cikin ranakun da bazata iya mancewa da su a duniyarta ba....
[24/04, 19:30] Anne-Aurora🦋: EPISODE12🦋....
Gabaki daya ranar nishadi kawai sukatay agidan nasu bayan sun koma gida, haka nur tayita ma razia godiya har saida tabawa razian tausayi sosai komi data samu na kyautuka atare suka bude cake dinta da javeed ne kawai ta aje a dakinta batare da tanuna ma kowa ba dan tasan in aka tambayeta shi waye ne ma batasan me zatace musu ba tukuna duba haryau bawai takama asalin sunanshi bane.
barema aranta tariga ta aje cewa alqarta da javeed zai zama sirri ne har sai sun fahince me sukeji wa juna kuma sun furta shi afili, ryt now she cant really explain if this is pure love or just flirt relshp tunda basu furta komi ma juna ba kawaide jin shaukin sukeyi ajikinsu wanda kullum kuma karuwa yakeyi a zukatansu da wani irin yawa da kuma tsumayi.
tunda ya furta mata cewa he wll call her
take makale da tsohowar wayar samsung inta duk wani abunda take hanklinta nakan wayar
saidai harsuka karkare kowa yaje bacci bataga kirar javeed din ba..
washe gari ma haka ta farka da wann tsammanin amma sai shiru hardai suka shirya suka fita zaga gari da sabuwar lexus dinta da jiya aka bata kyauta wajen bday
nan ne razzy take gaya mata aigobe ma zata koma UK taje takarasa exams amma zata dawo nan ba da jimawa. adduar samun nasara kawai nur tayi mata har suka gama yawonsu a motar suka dawo gida tun lkcin tana tare da razia tanatayata shirin komawa gobe har tazo tay bacci.
a kwna na biyu bayan birthday still bataga
kiranshi ba duk sai taji hanklinta ya mugun tashi gashi razia tace yauda wuri zasu wuce UK ita da molly kawai tunanin yadda ko ina agidan zai sake zamowa shiru tafarayi ita kadai.
suna kan kammala breakfast kuwa Suka kimtsa suka fito razzy tay sallama da kowa
itakanta yanxu bakaramin dadin gidansun takeji ba dan tunda nur firdaus tazo
komi ya canza hatta iyayenta suna bata wani irin girma a idanunsu sosai sabida kokarin da suka ga takeyi da nur din ya mtukar basu mamaki musmn ma baban nata.
fiye da yadda ya sangartata adacan take ganin sabowar salon soyayya a wajensa, he is alwys proud of her for this kullum sai yasaka mata albarka tareda mata adduoin masu dadi sosai.
yau acikin sabuwar motar nur suka wuce airpot, lkcin nur ta saka wani plain dubai Abaya peach colour sai tabar fuskrta fresh dinshi batay kwalliya ba, tun anan takejin kalar phone calls din da razia takeyi, kwata kwata exams biyu ne ya rage mata amma da alama badai yanxu
takeda niyyar dawowa nigeria ba dan she is already planning to meet her destiny helper fashion brand owner awani gucci show da za'ayi a birnin paraquay. abunda ya mugun daure ma nur kai shine yadda razia bata gayawa kowa wnn maganan ba amma kuma comfortbly tay wayarta agabanta dan tasan hala bazata taba gayawa kowa komi ba..
dake ma itace ma take tukasu sai batace ma razian komi ba.
wajajen 10;30 suka iso Airport suka samu molly har ta iso tana zaune tana waya da saurayinta, wani babin hirar suka bude sukay kadan, ana kirar jirginsu suka mike,
saidai kafin nan su wuce razia ta dan jawo nur gefe tadan rungumeta tareda cewa" litlle sis, incase in bandawo da wuri ba, just dont forget to look after urself. go out and have fun. su baba anjima kadan zaije turkey mama kuma kinga bawani zama sukeyi agidan sosai ba..just go out and have fun kinji??
dont be dull, i love you
nur tafara kuka ahnkli suka kara rungume junansu sosai snn razia tashare mata hawayenta tace okay bye sis..ahnkli nur tace pls call me okay?
razia tana murmushi tace i will, but dont tell anyone abt my phone call..ahnkli nur tace okay i wont bt just be careful..daga haka suka rabu cikin kewar juna.
nan nur ta share guntun hawayenta cikin sauke ajiyan zuciya tafito ta shiga cikin hadadden lexus dinta ta kama hanyar gida.
its almost 45 mins drive daga wajen izuwa anguwarsu dan haka tasaka short short qur'anic surahs suna playing tana bibiyar karatun tana driving ahankli har ta iso shararren street din anguwarsu wanda da wuyane kaga wulgawar motoci akai sakamakon koina shiru ne wasu manyan gidajen ma zaka iya rantsewa cewa babu mutane aciki tsabar baa taba haduwa da juna ba.
Daf ta karyo kwanan gate dinsu na farko kenan from no where taga wani kankararren landcruser jeep ya zo damugun sauri yanamai kkrin tsareta ta gaba.
inbanda ma akofar gidansu take da tuni tagamu da panic attack dan daga ganin bodyn motar zaka kasan cewa tabbas bakaramin me kudine
bane zai bada security ya jasi dan kuwa ko wasu gwamnoninma basuga irinta ba, latest edition ne na matte black horsedk landcruiser duk jikinta is bullet proof
tunda motar ya tunkarota aguje taja ta tsaya da addua abakinta amma bata kwatanta sauka daga motar ba...
motar na tsayawa after like 3 mins wani mutum ya bude ya fito yazo wajenta yafara kwankwasa mata glass ahaklli
kallonsa ta madubi ta dingayi har saida tadan ja aji snn ta sauke rabin glass din suna hade ido da mutumin taganeshi sai taji zuciyarta yay mugun sanyi sanin cewa shine ranar ya kawo ma javeed cake..
atake kuma sai tay kamar bata ganeshi ba,muryanta kasa kasa tace "how can i help you??looking at how very young and naturally pretty she is mr aqeel yadan gyara zaman neck tie dinsa
tareda yin gyaran murya yay mata sallama ta amsashi
yace mata ogansa ne ya aikosa wajenta if she dont mind sparing them a minute..
wani irin dadi taji aranta dataji javeed yayi mata aika amma hakanan ta tsime cikin shan qamshi tace "i am listening. nan da nan mr aqeel ya ciro wata wata soft note me ivory patchemnt da golden foil ajiki ya mika mata, tana karba yajuya yay wajen car dinsa saiga wasu kantamaman body gurds subiyu sun fito sanye da unform din aiki, kowanne ya rike box dinsa, its like an acrylic hermes box amma guda biyu ne kacal, wato irin jakunan nan masu kama da professionl make up kit amma madaidaitan su coffe brown colour haka.
tun bata gama karanta abunda ke cikin papern ba taga mr aqeel ya danna wani abu a hannunsa saiji tay gabaki daya securityn dake jikin motarta is comptelty disarmed..
dacan har ta firgita zatay magana sai kuma tay shiru tanamai tuna cewa javeed yana amfani ne da wasu irin weird adanvaced technology wanda haryau bata gane ta inda akayi ya samu wann abun a tafin hannunsa ba.
wayarka, motarka, computerka, da duk wani gadjets na zamani duk dai yana da hanyar da zai iya wargaza securitynsu acikin sauki snn ya budeshi tasss yyi abunda yaga dama ko ka bada izini ko baka bada ba.
tunkan ta farfado daga shock din ganin waihar mr aqeel yay unlocking mata mota daga waje, cikin ladabi taji muryansa yabi yanacewa "maam shall we??...kanta tadan leko waje ta dada karewa boxes din kallo snn tace masa yeah
babu bata lokci taga sunbude gidan baya sun aje mata boxes din aciki..bayan sun gama yazo ya mata godiya snn suka shiga car dinsu suka juya.
Da dinner invite din a hannunta takunna motar tay horn akazo aka bude mata gate dinsu ta shigo cikin gida. tana sauke kafafunta kasa tace ma masu aiki su tayata dauko boxes din da mamaki taga wai namiji daya ma dakyar ya iya daukar su zuwa jiki.
hakan yasaka ta jin matukar mamaki da tsananin son taga menene aciki.
koda tashigo lkcin gidan ya dau wani irin shiru da alama su hajiya suna sashensu kawunta tasan dama shikam bai fiye zaman gidan ba.
har cikin dakin baccinta mai aikin ya aje mata boxes din sai haqi yake har ya fice
Duk zumudin datakeji bata kuwa dira akai kamar mayya tafara budewa ba, veil din ta ta soma ragewa ta bar yololon suman kanta abude yanamai shan iskan Ac. ta dan kwanta kadan akan gado tareda sake bude katin gayyatarsa tanata kallon bold nd italic hadadden handwritten inshi da murdaddun kalamnsa na dinner request dake mata mugun kama da subtle comand as if her own her. "tonight, your silence will say more than words ever could" tay tunanin duniyan nan amma bata gane meyake nufi da kalmarsa na silent dinner ba.
but she just love how raw nd bold he is, hmm shide kominsa kai tsaye, murmushin da bata san daga ina ya fito ba shiya kufce mata nan tafara tunanin yadda zata iya matching energynsa kamr dai yadda molly ta koya mata dan bata son ko kadan ya samu wani dalilin rainata.
tanaji aranta kamr ta mugun aminta da javeed amma wani bangarena zucyrta bayason ya shiga gararin da batasan farkonsa bare karshen sa ba, dan ta riga da tasan zafin da akeji a zuciya idan aka rasa masoyi,kuma aboki nakwarai, namiji kamar adnan inta daya mata son da take zaton maza basa yi wa mata irinsa a wann zamanin.
yanxu kuma kusan ninkin baninkin abnda taji akan adnan takeji akan javeed in a very special nd intensed way wanda bazata ma iya misaltawa ba.
ji take kamar inhar javeed yasakata kuka koyazo ya kuntata ma zcyrta batasan wani kalae mummunan hali zata shiga ciki ba dan babu tantama yanzu kam tafara ganewa kamar son shi kawai takeyi shima kuma sai take ganin kamar hakane awajensa saidai tunda shi be furta ba tasaka aranta cewa bazata shige jikinsa da garaje ba kar mutuncinta a idonsa yaje ya zuba
yadda ma zata fita taje dinner daya saka musu bayan ishai yanxu shiyafi komi daga mata hankli dan koda wasa takeji har cikin ranta bazata iya yin karya ma kawunta sabida namiji ba.
tunani tay na yadda zata samu daman zuwa wajen javeed
can saita tuna da muna tay inviting inta 2 days sleep over kawai saita jawo wayarta ta rubuta mata sako akan zata zo, dan tasan ta hakanne kawai zata iya fita harta iya zuwa wajen javeed batare da tay karya wa kowa agidansu ba.
bayan ta turo sakon ta tashi tashiga walk in closet dinta after some minutes ta dawo jikinta sanye da wani dark blue jumpsuit na jimmy choo da bedroom dunlop sleepers me laushi fari kal dashi
doguwar yoloyolon sumanta ta sakeshi baya snn tasakala masa hair band ata gaban shima kalar takalminta.
zama tay agaban boxs din ta fara aikin bude su wanda tun kan ta gama qamshin turare masu shegen dadi yabi ya cika mata ciki.
tana bude na farkon taga tarin tarkacen expensive luxury birthday gifts ne kala kala masu shegen tsada da kyau aciki dan kamar ba asan darajar kudi ba haka zubasu.
all these girly stuffs teddies, white rose flower money bonquet an jejjera dollar notes masu shegen yawa aciki, sai designer perfumes, box box na watches, tabi tabude dayan box din taga wani shegen Custom pure Diamond Watch ne shikadansa with double Engraving na sunanta "Nur firdaus" abayansa sai wata arniyar Infinity Bracelet with Her Initials & a Tiny Diamond stone aciki
sai wani luxurious Moonstone & Pearl Anklet shima acikin Velvet Box dinshi da kuma Gold Wrist Chain with a Heart beat Pulse Line Design wanda kana gani kasan wane yaro.
sauran tarkacen kuma duk ababen ciye ciye ne dan harga Allah wasu candies da chocolate din da tagani anan dinma bata taba sanin cewa akwaisu a duniyan ba
Duk sai ta rasa mema zatace kawai tahau tarkatawa tana daf zata rufe kenan taga wani abu yay tudu ajikin zip din box din hannu tasaka aciki sai kuwa tazaro wata long envelope me nauyi tana budewa taga bunch bunch na kudine acike sunkai sinki goma sha biyar in nigerian naira.
baki bude tace wow
"all these just for a birthday?...i hope gayan nan ba tunanin sayar zuciyana zaiyi da kayan duniya ba cos it wont work..
tana maganan tay murmushi, sai ta fara tattara komi ta dura su acikin drawers dinta harda boxes din dakyar ta jasu ciki ta rufesu batare da ta dauki komi aciki ba
zama tay abakin gadonta tana tunani tana kuma kyabe baki waiko meyasa maza suke son kashe mata kudi haka oho, ta tuna adnan ma haka yake, haka kawai ma in haukarsa ya tashi he wll buy expensive gifts and shower her with
dan koda take tare dashi bata taba rasa kudin kashewa ba saidai na javeed dinne taga kamar zai fi karfin tunaninta dan acikin box din nan kawai taga abubuwa biyu wanda da diamond akayi da agogon da aka rubuta sunanta abayansa da kuma bracelet. wani irin kazamin kudi ne dashi haka da zai bata irin wanm kyautar, tagumi kawai tay cikin nazari sai hmm hmm dake kufcewa abakinta.
can bayan sallah azhr tafara tunanin shin me ma zata saka domin dinner, kawai taga kawai gara taje wajen frankie ya tayata komi since he is an expert kuma yana da sirri sosai. daga nan ta kira kawunta tagaya masa cewa zataje sleep over wajen muna, and she wll be out for dinner saidai bata gayamai da waye zataje amma she make sure dai ta sanar dashi. bayan sun gama wayar taje ta same hajya saa ta gaya mata dama sukan bason mata zaman shirun nan sukeyi ba atake ta amince, nn ta dawo dakin tay parking dan abunda take bukata
immideitly bayan asr tay wanka tafara shirin zuwa wajen frankie dake tun dazun suke famar chating a wasap dashi
within some minutes tafice cikin hadadden lexus dinta tana isowa wajen frankie ta samu ya gama hada mata komi da zata bukata
she just paid him for the dress amma make up da grooming duk kyauta yake matasu
alwala tay kafin ta zauna ya fara mata suna hira dake namiji me aji ne wanda sam baida farfar shiko irin ya damu sa gulma ya tambayeta waye zata fita dashi baiyi ba
he believe idan mutum bai gaya maka abu dakansa ba its not nice ka matsa sai kasani, besides yadda nur take da kyaun din nan yasan by now dole ta samu saurayi
suna cikin make up sai ga muna ta kira nur ta dauka suka fara magana, nan take gaya mata zatazo din amma sai can da dare
muna bata wani damu ba dake tasan kai tsaye ma zata iya tambayar alhaj abbkar dan yabar mata nur ta dan jima da ita for some days sabida iyayen sun dan aminta dasu sosai.
maganan silent dinner ne ya fado ma nur kawai saita tambaye muna ko ta san me hakan yake nufi duba da duk tafiso zaga duniyar masu kudi sabida babanta yafi nasu dukiya.
aikuwa nan danan muna tafara fayyace mata yadda akeyinsa tace mata ai a private space akeyi, with alot of rule, komide da akeyi ta gaggaya mata sama sama, and nur was kind of