Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
yay kissing slighty snn yace okay thank you,i will take you home myself ko kinfi so gobe kawai nazo muyi sallama
..kirjinta taji ya dan buga takallesa da mamaki tace sallama kuma?kansa kawai ya gyada mata baice mata komi ba..
sai taji hanklinta ya fara tashi tanata kallonsa taga baiko kulata ba da wani irin bortaccen shagwaba tace mishi"you mean ure leaving tomrw??fuskarsa ba yabo ba fallasa yace "eh" zan tafi..dan dauke kai tay batace mishi komi ba cikin tabe baki ya jawota suka tashi tsaye zata fara kuka kenan ya hade rai yace.."kee,.kinsan bana son rikici ko??cmn save it for our honey moon inkin ga dama u can eat me raw..
dada turomai bakin tay tana sakin hawaye kamar wacce bataji abinda yake cewa ba
ya girgixa kai yace hmm tauri kai ..toh tunda kuka zakiyi muje akaiki goben kawai zanzo din..
daga haka yajawo hannunta suka fita ya kaita har mota ta zauna yasaka mata seat belt tareda dora mata light kiss a saman goshi tana kallonshi suka tsaya agefe da Mr aqeel bata san meyake gayamai ba dai har suka gama sukayi sallama aka kawota gida..
daf ana kirar magribr aqeel ya sauketa a gate tashiga gida, wanda yau ko lekasu hajya saa yau batay ba tawuce daki inda ko zama batay ba ta zabge kayan jikinta ta shiga wanka ta hado har da alwala snn ta fito ..
ata dayan bangaren kuwa da misalin karfe 10pm nadare a birnin london lkcin razia ta fito kenan daga office din wani modeling supervisor dinta tanata buga sauri zataje gida sai ga kira a boyayyr wayartan..
kin daukawa tay harse da ta isa cikin motarta ganin private number tay tunanin ko molly tana daukawa cikin jan tsaki tace calm down molly gani nan akan hanya yanzu zan dawo gida..
tun bata gama rufe baki ba kakkaursa muryan wani namiji ya katseta amugun tsorace tay shiru jin ance mata turn around aikuwa tana juyowa taga wani garjajajen mufasa body qurds probably one of their hit men a london ya dora mata sniper gun akanta
gabanta taji na wani irin faduwa jin abunda yake cewa atake ta karbi wayar hannunsa daya saka a handfree hannunta harna rawa
tana cewa helo taci karo da dakakken muryan javeed..
Bari kawai jikinta ya fara dan tunda aka haifota ba ataba sheka mata masifa kamar nayau ba..
Doka yabata cewa tana da waadin 12hrs maximum to return to nigeria and to complte the job dan freedom inta wajensa will not be quarentee harse yay aure and if she messes up his plans yace he is going to marry her and end her entire dreams frm eve coming into existence
shide bai damu da yadda zatay komi ba
kawaide yana so dole ta kasance tare da nur harsai anzo gidansu da batun aure.
yagama masifeta tass tare da jadadda mata cewa shikadai ne yake da ikon ya saka ma yarinyar nan ciwon kai ba ita ba..he gave her few hrs to return home.
koda suka gama wayar gabaki daya jikinta rawa rawa yake dan ji tayma kamar kurwanta aka zare ajikinta, haka wnn sniper din ya rakata har gida daga ita har mollyn suka tattara kayansu babu shiri suka biyosa yakaisu har aiport the next available 12am flight
ya kawosu nigeria wanda basu iso ba sai kusan da asubah...[01/05, 18:57] BLUE💙: EPISODE..24
SURAYYAHMS
6:30Am nigeria.
wajajen karfe Shida da rabi na safiya non stop flight dinsu razia yasaukesu a kaduna da sanyin safiya
tafiyarsun was quiet fast sabida babu wani layovers ko delay sai dai tun acikin jirgin razia abu tay shiruuu cikin wani irin yanayin damuwa da tunani tun tasowarsu batace ma kowa uffan ba.
hanklin molly duk ya tashi dan duk yadda tay suyi discussing din maganan tun a jirgi amma sam taki ta kulata harsaida suka sauka a nija..
wanda suna sauka saiga drivern gidansu mollyn yana zuwa ya daukesu amma kuma gidansu razian direct suka nufa..
wani shirune ya sake ratsa motar razia ta maida kanta gefen window ta sake yin shiru tareda bacewa acikin tunani.
da yanayin damuwa molly ta dubi razian snn tace"razzy kina ganin is good idea kije gida haka?..cmn girl you look worried kinga har yanxu safiyane why not muje gidan mu kawai inyaso inkin warware saikije gida.
cikin lumshe ido da budewa tareda sauke nannauyar numfashi razia abu ta juyo tana kallon molly wani iri iri da alama ma kamar tarasa yadda zatay mata bayanine dan gani take kamar ma bazata fahimceta ba
dahar zata dauke kai tay shiru sai kuma ta riko hannunta suna fuskartar juna tace molly amma haryau kebaki san wayene javeed mufasa ba ko???
cikin rolling idanu molly tace i dont care who he is girl, he is a man not a God.
cikin katseta razia tace then you dont know him at all molly dan haka idan ana magana akan javeed mufasa kawai kija bakinki kiyi shiru
mamaki ne ya cika kwayar idanun molly ganin wai hawaye ya
taru a idon razia tay shiru tana kallonta da sakakken baki.
muryan raziar adan karsashe tasakar ma mollyn hannunta snn tajuya kanta cikin shanye hawayen nata ahnkli tace."molly, he is going to make my life miserable in har ban masa abunda yake so ba, kuma ina tsammanin ya gama had'a duk wani tarkon da zai hada kafin nan ma yafara wnn game din yasani sarai ina son nashiga duniyar careers ina,kuma yasan ina bukatar freedom desprately yasan dacewa nur firdaus yar uwata ce.
molly tace and so what?isnt she the only girl he said he love, ke meyene naki aciki?
razzy takalle molly da damuwa abisa fuskrta da muryanta, cikin sauke numfashi tace "he is using me for his personal reasons toh uban waye zai san masa dalilinsa yanxu.
dede nan muryanta yafara rawa rawa zcyarta a cunkushe kamarna wacce zatai kuka tace kawaide ni nasan bazan aureshi bane.,he is a goddam killer..i cant just fit in his world.
dede nan hawayenta yafara zuba tace and i feel like kamar ma ba zaiso mace irina ba imagine i lost my freedom,my parents. my life...and still i won't mean anything to him..
jiki sanyaye molly ta yunkura wajen kkrin rarrashinta tafixge kai muryanta na rawa tace its okay molly ba lefinsa bane na baba ne wallhi i dnt knw what is wrong in being a model nd actress
..da ace ya kyaleni nayi career ta da duk haka bai faru dani ba.
and now my entire life is in danger.
cike da jin tausayinta molly ta rungumeta ta fara rarrashinta har saida tay kukan kadan abun yadan ragu mata aranta sann ta share hawayenta ta mike zaune cikin jan ajiyan zuciya tace "in sha Allah zan bawa kowa mamaki,wallhi i wll free myself daga hannunsu dukansu kota halin kaka ne, kuma nasan Allah ma bazai kamani da lefin komi ba tunda dai nay iya biyayya wa baba nabata lkci na karanta law sabida shi, bazan sake in aure javeed sabida kowa ba..i wont secrifice my life nd my happiness for anyone anymore.
cikin yanayin kara mata karfin gwiwa molly tace "i am with you on this sabida u desve to have ur own life nd to be happy, nasan koda ma su baba sunyi fushi dake zasu yafe miki anan gaba ure their only child.
dede nan razia ta kara goge fuskarta tace hakane gurlfrnd dan Allah karnaji maganan nan abakin kowa...
yanxu inason nayi focusing ne akan case din nur idan har na fita ahannun javeed lfya to sauran duk me sauki ne..
cikin sauke ajiyan zuciya molly tace yeah hakane razzy just be calm stay focus ina taredake
cike da yarda dakai razia tace i willl..
....daga haka basu sake cewa komi wa juna ba har suka isa gate din gidansu razia.
tun a harabar gidan suka sauketa amma dake safiyane sosai gidan nasu ya dauka da wani irin shiru
marmaza tay sauri tabi hanyar baya inda ba lallai taci karo da kowa ba, tana isa ta bude back door ta bar jakarta akasa awajen matakala snn tayiyo sama hanyar da dakin nur firdaus yake kai tsaye...
acikin sanda ta karaso tatsaya ajikin door din tadan lumshe idanunta na tsawon lokaci harsaida ta gama binnne duk wani abunda takeji aranta kafin nan ta turo kofar ahankli ta shigo ciki
lokcin akwance nur firdaus take tay shiru akan shirgegen bed Dinta wanda yaji wani irin kwalliyar pure red silk bedsheets me mix din layi baki baki..
Sanye take da wasu set na lallausan peach colour cotton sleeping dress da wandonsa iya cinya mai laushi Kana ganin yadda ta nitsu acikin bargonta zaka dauka baccin take amma idanunta biyu babu abunda take yi sai azkhar dinta na safiya. bata saka komi aranta ba, jira take sai tagama sann takunna wayarta dan tasan dolene javeed zai nemeta akan lkci tunda dai yaudin yace mata zai koma gida.
ta dan lumshe ido kenan tana kan mus mus da azkar abaki bata hankara ba taji kamar ana yaye mata bargon gabanta ne ya fadi tana kkrin daka tsalle zata mike zaune caraf suka hada ido da razia...
a mugun mamake ta gwalo ido waje tace anty razyy? razyy tafara dariya tace
"Surprisseeeee
da wani irin ihu suka rungume junansu tareda fadawa akan gadon kai zakace shekara arbain sukayi basuga juna ba..
nur tafara mata kukan shagwaba an razyy I mised you,i missed you soo much i am so happy ure back...
dada kankameta razian tay tace i missed u more lill sis
...i cant even say it loud.. nur tafara mata asalin kukan tace shine kika kashe wayarki baki ko nemi ni ba i was so worried
nan ta cirota ajikinta tafara share mata hawayen tana cewa
"i am sorry,kiyi hakuri
yan mata nasan nayi miki lefi dayawa ina neman afuwa ayafe min...nur tace ai kin dawo kenan ko ina fatan u wont leave us again..
razia na murmushi tace na dawo kenan lis sis,i was just pissed off da su sun bata min rai amma ai yawuce ynxu, nur tace amma su mummy sun ganki? cikin girgiza kai razy tace nop, mance da su nafison ke ki fara gani na dats y i came tru the back to wake you up..wani irin mugun dadi nur ta ji ta kara rungumeta suna dariya snn suka sauko kasa hannunsu sakale da juna suka sauka wajen matakalar suka dau jakarta akasa inda suka bari suka wuce dakin raxian dashi..
anan tunda suka kafa surutu da hira kai zaka rantse babu wani abu a zuciyar razia.
hakanan suka hada ruwan wanka tare, ta sake wanke ma nur kai tay drying tamata relaxing dinshi like a perfect big sister su kay kwalliyarsu suka shirya tare, nan nur ta saka wani white egypt abayan da razia tazo dashi,ita kuma razzy ta saka skirt da long sleeve da turban cap
wajajen karfe 9 saura lokacin iyaye matan na kkrin gaisawa da junansu sai ganan sun shigo atare da wani irin murna da mamaki
suka rungume raziar
aka fara wani sabon surutu da hira kowa na mamakin sudden dawowarta musmm ma datace musu ai haka kawai tay nazari taga kawai ya dace ta dawo gida.
hajya saa tay mata nasiha da fada akan duk de abunda yake faruwa, hjy bilqi kam bata mata wani fada ba dan jininsu yafi haduwa da raziar hakuri kawai ta bata ta kara lallabata.
anan ne ma nur ta jiji wasu hint na magana dangane da auren razy saidai dake basu kama suna ba yasaka bata san waye akeso a aura ma razia batare da son ranta ba
tausayin razia ta dingaji aranta sanin cewa ta dawo gidan ne kawai dan karda farincikin iyayenta ya rushe.
gabaki daya annurin gidan ya sauya kowa ya dawo yana farin ciki haka suka hada baki sukaki gayawa alhaj abubakar akan cewa tunda goben zai dawo shima sai yazo zaizo yaganta a gida.
bayan angama karyawa nan nur ta sabule tabasu waje ta haura can sama izuwa dakinta tana kunna wayarta kuwa sai ga kirar javeed ya shigo
kan gado tahaura ta rungume pillow suka fara bawa soyayya wuta, wani irin matsanancin dadi taji data fahimce cewa yana da hannu a dawowar razzy duk dama yaki gaya mata directly but how else will he knw she is back inbesa hannu akai ba..
yace mata da wuri zai wuce dan haka bazai dau lkci daga yanxu ba zaizo suyi sallama sabida yanada wani muhimmin meeting a lagos bayan meeting inne zaije gida.
suna gama wayar ta tashi tafara shirin tarbansa dan yace in 30 min time zaizo wani kaya na daban masu kyau ta fitar zatasaka,wata mayyar fitted gown din grand super wax atamfa sea green colour daya wani irin fidda shape dinta yamata cass cass tadauki irin shararar abaya me stones din nan baki ta saka akai tay daurinta me kyau tayafa wata expensive chantilly sea grean veil dan karami.
zama tay agaban madubi tana dan tauna chewing gum me qamshin straw berry flavour tanamai dada perfecting in hadaddn kwalliyarta me sanyi daya mata kyau bana kadan ba.
bata bar wajen ba har saida taga shigowar sakonsa akan cewa yana waje, mikewa tay
cikin sauri ta bude scroll tashafa perfum sama sama ajikinta sann tasaka wani flat shoe black colour na amina muaddi ta fito
samu tay duk sun bar palon sunkoma da tattaunarwasu acn sashen hajya bilqi
duk wani lallami da tambaya da su hajya sukama razia a ranar saidai tace musu ita yanxu bata son wani hayaniya kawai ta haqura zatayi biyayya
sukuwa tausayi ta dinga basu datake yawan furta musu hakan gabaki daya sai hanklin mahaifyartan ya kasa kwanciya
kwantar mata da hankali sukatayi suna masu nuna mata cewa suna bayanta akan kin auren amma kuma idan haka Allah ya tsara babu yadda suka iya saidai suyi hakuri...
sosai suka tsumu wajen tattaunawa.
jin waje yay shiru nur tasan ba lallaine su gama yanxu ba dan haka ko lekasu batay ba tawuce tay waje cikin sanyin taku takai har bakin gate, tana lekowa kuwa taga motarsa a parke adaf da kofar gidan nasu da alamar shikadai yazo..
cikin sanyin taku me tafe da aji takaraso ajikinta tanajin yadda yake kallonta ta madubin motarsa...
tun kafin ta karaso ya bude motar ya sauko kasa jikinsa sanye da wata net black suit me wani irin long duster coat ya toshe da wata
arniyan dark circular shade data asalin bashi gangster look dinshi...
tsabar ta masa kyau tunda suka hade ido yajanye numfashinsa sama bai iya saukeshi dawuri ba har saida ya bude mata motar tashiga kafin nan ya zagayo ya zauna tare da zubo mata narkakn idanunsa yana dan sakin murmushi
gabaki daya sai taji kunya ya rufeta ganin yadda yake kallontan baiya ko kiftawa
muryanta cikin sanyi tace good morning soulmate...ya lumshe idonsa kadan yace morning lil mama
you look good and i hope ure not hoping to dis-arm me...tay dariya kadan tace
'no..amma ai znso ace kaje ka dawo da wuri
i dont want to miss u much..'cikin kyabe baki yace.."u wont
besides, inna dawo nan saidai na tafi dake duniyata kinga inmuka haihu nan ne zasuji labarinki..
kanta akasa tace honey harse na aihu?
yace yah ai inkinje gida na ba dawowa unless is very crucial
so...lets talk abt sumting else ko kin gama ganina kenan in tafi?
juyowa tay a mugun shagwabe tun kan ta bude baki ya jawota jikinshi sosai yadan rungumeta muryansa kasa kasa yace heyy lil mama dont start or else ure going make me loose my mind..
..dada kankameshi tay tace toh yaushe ne asali zaki dawo pls give me a date, yace "nop, bana son inyi alkwari saina tabbata zan cikashi kinji..
dago kai tay ta kallesa tanamai turo mai baki a mugun shagwabe tace"what if you dont come back to me.
lallausar hannuntan dayake cikin nashi ya dora bisa kirjinsa dede kan zucyarsa yace...."can you feel that??
dan shiru tay tanajin sautin vibes na bugun zuciyarsan, ahnkli ta daga kai suka hade ido yace my heart is ur home baby, inkinga ban dawo miki ba toh zuciyata baya jikina, nadena motsi kenan kwata kwata lkcin bana duniyar nan but as long as my heart is beating it will only beat for you baby,"i am all urs..
amugun narke ta koma kan kirjinsa ta aje kanta slowly snn tadada kankamesa cikin wani iriyar sigar lumshe ido da bdewa snn tace i love you soo muchhh,i will wait for you bt pls come back to me soonest mi amor...
kansa adan jingene da seat yace in sha Allah
kullum kina tuna cewa ina tare dake a zcyarki
..hey i brot u sumting..
dakyar ta daga kai ta kallesa ganin har ya mika hannu tabayan backseat yajawo wani box,ahankli tazare jiknta anashi snn ta mike zaune tana dan kallonsa har yabude box din wanda gefe dayansa chocolates ne,daya kuma wani karamin diary mai cikeda collection na hotonansu da aka musu akasashen da sukaje batare da ma ta sani ba.
damka mata yay yace keep dis memory with you, wani irin mugun dadin ganin photo diaryn tay atake tafara budewa tanata kallon fuskokinsun atare hanklinta yanakai har yasaka hannu a aljihunsa yaciro wata wallet dinsa wanda batasan ma wallet bane harsaida taga ya budeta yaciro wata black credit card dinshi aciki..
karban diaryn yay ya aje agefe snn yakama hannunta yasaka mata card din akai yace this is my credit card baby nasan baki bukatar komi but you must keep this for emergency reason....
take icecreams and any oda thng u want
..spoil urself for me on my behalf...
kamar zatamai kuka tabudi baki zatay magana yatsarsa taji yasaka akan soft lips dinta yay sealing inshi da light peg snn yace i am 10 min late for my flight any lastwords?
hawayenta masu sanyi suka sauko tace
"you will alwys call and chat me,yeah??
yay murmushi yace "yes my lady. zoben hannunshi ya nuna mata cikin yanayin raha yace kin manta kin aureni a turkey ko?
murmushi me sanyi tay hawayen nata nakan zuba ta dada makalkale masa wuya tace"..toh aina dauka kamanta ne, will u take care of urself for me?? ahnkli yace i will, i promise you..i wll eat much, sleep...ouchh
sai abinda kikace.
dan matsowa tay
saman kirjinshi tanata kallon kwayar idanun shi ayayinda kirjinta yake bugawa sosai
nanta lumshe idanun ta kadan kafin nan tay shahada wajen hade bakin su waje guda batare daya hankare ba.
ahnkli yaji ta capko lips dinsa tay kissing lips dnsan passionatly nd slightly..
tanajin yadda atke ya sakar mata nishi me mugun karfi jikinshi yabi ya mutu, ya dan tsareta da ido jin taste din lips dinta na masa yawo har can can cikn tsakar kwakwalawar sa....
tana zare lips dinta anashi ya saki