Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
comn nur, babu wacce zataje wajen namiji dressing like a goddesss sann tace min babu komi aranta akansa fa...if he likes you and you like him so what??... kin ganni nan, ina da samaruka na sunkai su dari kusan a kowani country naje cos i love love love,i love gorgeous classy wealthy men...just try ur luck with love my dear kibar wani zancen not yet not yet..
nur dake dariya me sanyi ttafara rage kayan jikinta ahankli tace toh najiiiii i wll try my luck kawai de baxaki gane bane some of these men are scary...
Dariya muna tay tafara tayata cire kayan har suka koma ciki sunata musu can nur tay wanka, ta fito ta shirya kanta cikin nitie mai riga da wndo sai can kusan wajajen 12:30 suka kwanta bacci duk dama baccin dakyar ya sace ta sabida dumbin fargaban ambatar sunan datake sakama adnan dataji javeed ya furta mata kai tsaye...
washe gari da sassafe haka ta tashi da wann tunanin cikin dauriya dai tay normal routine dinta harsaida ta kammala karatunta snn tadau wayarta ta dada duba lmbr
javeed din which looks really strange dan daga country code sai zero da five guda hurhudu, cikin kyabe baki kawai ta shiga wajen saving suna cikin rasa me zata saka masa can ta dallara ma number heart emoji tabarsa ahakan kawai...
tunanin duniyar nan tay na yadda javeed ya san sunan datake ambatar adnan dashi amma bata fahimce komi ba, kusan wuni tay acikin razana da fargaba, dan bata so ko kadan ace javeed yaji labarin abun da ya faru da ita a Abuja,
dan ji take kamar in yaji hala wani abu daga yadda yakeji akanta zai iya raguwa duba da yadda maza suke da tsananin kishi gashi kuma ji take kamar takamu da matsanancin sonsa aranta wanda har bata san iyakansa ba..
abun sosai yayita damunta aranta yaudin ko munayya dasuke tare bata wani gane makan nur sosai ba.
haka tayita saka kanta acikin damuwa dan babu kalar scenerion da bata kawo acikin brain dinta ba, kai in ka ganta ranan zaka dauka ko bata da lfya ne...
muna duk ta damu da yanayin nur, akwana na biyun tafara matsa
mata da questions kala kala sedei ganin baxata iya kwaco magana abakin nur ba kawai sai takirkiro musu outing awani ice cream pub su uku tare da frankie suka shirya da yamma lis suka fita shan iska tare..
yau dinma tun safe take cikin wani yanayi dan Wasa wasa nur tabi tashiga wani irin mugun yanayin fargaba tareda tunanin makomar alakarta da javeed anan gaba sabida tanajin son shi aranta sosai..
daga jiya zuwa yau bata iya tabuka komai akan lokaci, sometime duk moment din da sukayi jiyan take ta famar maimaitawa..and keep falling hard for him each minutes ta tuno da fuskrsa
tanajin javeed kamar na daban ne acikin maza amma dake bawai saninsa tay sosai ba take tunanin ko ba lallaine inyaji labarin past dinta komi ya zamo normal tsakaninsu ba...
gabaki daya yau brain dinta a cagwabe yake.
suna zuwa wajen shan ice cream din su muna da frankie suka fara jawota cikin hirar outing inta kai tsaye babu wani boye boye
frankie dake dariya sosai yake teasing din ta da wasa cewarsa toh ai sai abamu details shikuma waye mysterious guy din mu..
...muna ta kara masa da cewa ai nur aji ma takekan jama saurayin nata.
tsokananta suka dingayi sunata dariya har saida tatashi agabnsu kamar wata munafuka ta runtse ido tana murmushi jin yadda frankie ke zuzuta komi har sukaci nasara tafara gaya musu asalin sirrin zuciyar ta akansa.
Tace musu tun ranan da tagansa taji ya kwanta mata arai sosai,acewar ta ba so bane kai tsaye, burge ta daya ke yi ne ya cusa mata son shi...
Dukansu sun shagala da yadda take suffan tashi so very real and natural Abun ya matukar burgesu
Sai dai ce musu datay tana tsoron abunda zaije yadawo sabida past dinta yasaka wasar ya kare duk suka mamayeta da nasiha da kuma fada harma da zugi aciki..
dake munayya tana da mindset din yan son ayi soyayya irin duk de dalilin da nur ta kawo musu sai ta kusheshi.
tace mata inkaga abu be faru ba Allah ne kawai beyi ba ahaka ta dinga mata nasiha da kalamai masu taushi akan soyayya..
shikuwa frankie ce mata yakeyi, shi namijine kuma gaskiyar shine inde namji yana son mace da gaskiya komin munin past dinta wani abu bazai canza a zucyarsa game da ita ba...
haka suka taru mata suka dinga kawo mata dalilai har saida ta cire abun aranta duk dama babu karya tsakanin jiya da yau din sosai ta shiga cikin halin fargaba da damuwa
they agreed to keep this talk btwen them, ta musu alkwari cewa she wll give this love a chance with hope and faith na cewa Allah zai kaucar mata da komi datake tsoro, snn harsai tagama aminta da gayen kafin nan zata gayawa sauran crew dinsu musmn ma razzy..
bayan haka hirarsu suka sha cikin nishadi nur kam yau tasha zugi akanta karba soyayyar javeed awajen muna da frankie bana wasa ba..
they keep telling her to go for what she wants in life
sabida life is too short to stay unhappy musmn sabida abunda ya faru da ita abaya.
ko sunanshi fa bata gaya musu ba kawai siffanta musu shi tay amma sosai suka nuna mata suna bayanta akansa dari bisa dari wanda hakan bakaramin kara mata karfin gwiwa yay ba..
[26/04, 19:33] BLUE💙: EPISODE16🦋
@surayyahms
Bangaren javeed kuwa tunda yakoma gidan ya kwanta babu wani abu dayake rayawa aransa face yuwar wann auren nasu akan lokaci danyasan gabaki daya abunda yakeji aransa akanta gaskiyane babu wani wasa aciki, shi inda anbi ta tashi da tuni yakai maganan gaban magabanta but family tradition and all that wanda bai ga amfanin su sune yaga kamr suna kkrin tsareshi..
shide harga Allah yana hquri ne kawai dan yasan wa mahaifinsa kawai yake dagawa kafa domin baison yajawo masa wani abun magana acikin family musamn akan lamarin dokokin gida. ya riga ya san mugun zafin kan da anty suad take dashi abu dan kadan yanxu sai ta maidashi babba shiyasa sam jininsu bai wani da ita
..shide koma yay ne yasan wacce yace yana so babansa zai bashi kuma alkwari yay aransa cewa bazaitaba hadata a zcyrsa da kowacce irin yarinya ba, dan harsahensa akan su anty suad din tuni suka fara hango masa hakan,tunda har yaji an fara kawo maganin list din yan mata daga reputable familiea da ake tsamnin zai xabi matar aure aciki.
Jawo wayarsa yay ya dan duba last break aproaval emails dinsa da sukayi sharing da superiors dinsa last 3 days a wajen aiki wanda dan sabida yasamu lkcin nur din kawai yay requesting hutu yaxo shi kaduna, as usual batare da kowa a familynsa ya san inda yake ba.
bayan ya dada kallon yawan kwanakin da aka bashi wanda basu fi 21days ba ya aje wayar ya dan mirgina kansa akan soft pillow da tunanin yadda zai more wann satikan tare da abar kaunarsa
badon komi saidan ta fahimceshi, tasan shi wayene snn samu isasshen kusanci da shi sauran matsayin daya dorata kuma ya san hala bazata taba sani ba face sai ya aureta ta zama nashi.
washe gari bayan dinner din tsabgogin gabansa kawai yay bai tsaya nemanta awaya ba kuma shima yasha mamaki da itama bata nemesa ba duk dama takarbi lambar wayrsa
.., gata dai karamar yarinya, but he is truly impressed da yadda tasan darajar kanta takuma iya kame ajinta sosai duk dama yalura dakamar tana mugun son attention dinsa akanta sosai..
wanda da ace wasu matan ne da tun a daren jiyan zaifara ganin rawar kai da rawar jiki da uwa uba kwadayin abun duniya da azarbabi wanda dabiune daya saba ganinsu ajikin simran
worst of them kuma shine ya lura kamar tafi kowa kwadayin abun hannunsa dan over the years sai yaga komin walakanci ma cin kashi da zai mata she wll still send him tons of emails tana demanding kudin kashewa shide haryau yarasa wani irin karatu da wayewa simran tay.
bayan kwana biyu Da yamma liss nur ta dawo gida bayan ta gama sleep over na kwana biyu datay agidan munayya hakeem she is now calm,/relieve saboda abubuwan da suka gaggaya mata akan ta sake ranta kawai tay soyayya.
ta dawo gidanma ta samu kusan koina boring dan haryau kawun nasu bai dawo daga kasar waje ba dake yanacan yana kokartawa ne yaga ya shirya kansa sosai gameda zancn tarban marriage proposal na yarsa razia da ahalin mufasa zasu iya zuwa musu dashi kowani lkci.
uwar gidansa hajy sa'adatu ne kawai agidan tana yan kulla tsabgoginta, Hajiya bilqis kuma ta tafi sudan dake anan ma tana da businss na manyan shagunan turarensu na maidguri
datake kaiwacan.
Duk gidan saiya dau shiru, kusan ince a daki tawuni daga ita sai tunaninta iyaka in tagajine tayta bitan karatun qur'ani in kuma tagama tarasa abunyi sai kaga ta shiga netflix kunna kallo dan dama akwai films da razia ta bata dan tana kalla..
she was soo immense da wani tsohon iconic film waishi "GIGI". writen by vincent minelli, wato duk inda ake magana ta sarka da duwatsu film din ya kure nan dan there is irin pact of valuable lessons din nan akan jeweries and precious stones a movie din
anan ta dada gane cewa akwai kalar dukiyar da zakay da ka fi karfin aga wasu stones din a wuyanka be it diomond or gold dan suma hawa hawa ne she learn dat when it comes to choosing jeweries is eida u hold ur ideals or never settle for anything second rated.
film din ya mugun dauke mata hankali ga wani irin rayuwar da akeyi aciki mai tsafta dan charactera din bamasu kudin bala'i bane, gashi suna saka simple modest dresses da yadda taga matan na rike kansu da daraja abun yamugun burgeta bana kadan ba....
bayan tagama kallon ne tay waya da razia suka dan sha hira kusan na awa guda sosai taji dadi data fahimce cewa muna da frankie basu gayawa razia komi akan date dinta ba.
dan tasan in razia ta sani she wll like to know him in person, har ranta tasan tana mugun son javeed dinta amma kuma bata wani shirya bashi kanta cikin sauki har haka ba dan inta bari razia ta sanshi wat eva he is asking frm her will bcm official halama har kawunta yazo yaji.
koma yaya ne dai dolene ta dan bashi dama yadansha wahalar nemanta da kansa bawai kawai ya
sameta acikin sauki ba,dan tagama lura kmr maza basa daraja abunda suka samesa acikin sauki sosai
bare itada ma tsoron yanayin murdadden rayuwar javeed din takeji dan koda ba agaya mata ba tasan yana da mad money,
like filthty rich maybe powerful or influential and into some weird technology kuma de tasan ya girmeta bana kadan ba, ita kuma bata da komi so she cant afford to loose herself worth a idonsa
da sunan soyayya.
hudubar data shiga ma zuciyarta kenan tunjiya dan duk lokacin dataji tana jin mugun shaukin kirar lambarsa sai kaga maza kuma ta fasa
ta kama kanta..
bayan wayarsu da razia sakon jadida tagani ya shigo a tsohowar wayarta na samsung ta bude ta karanta taga wai ashe
yar uwarta layla ne aka kaita asibiti ruwa ruwa wai tay bari, duk dama taji karsashin news din har ranta amma sai tarasa gane meyasa toh jadida tay sounding kamr irin case din domestic violence ne shin adnan ya fara dukan laylan ne? kai she highly doubts dat dan tasan waye adnan shi ba irin wnn mazan bane.
kyabe baki kawai tay takashe wayar gabaki daya sai bata sake dubawa ba, zucyarta yake cemata ai mrs haseena tana nan zata kula da yar autan ta...
inma wani matsala ne ya taso inda sunason tasani dazasu nemeta dakansu daga haka ta share zancen..
samsung dinma gabaki daya ta tarkata shi tacire sim card din ta dau lambr jadidan kadai tasaka a new phone dinta snn ta aje wayar empty a cikin drawer dan bata kaunar abunda zai jawo javeed mufasa ya waiwaye rayuwarta da wani bincike...
Da wurwuri yau tay bacci washe gari wajajen 10:am taje tashiya tajeta private spas ta sake kalkale jikinta da kayan gyara
tadawo har wani kyalli goshinta yake...
aka dada gyara mata sumanta aka kitsashi irin twisting din nan, aka mata wani dan uban jan lalle me mahaukacin kyau ahannunta da kafa da cikin tafin hannu.....
tsabar kyaun datay ko kwalliya batayi ba haka tadawo gida da yamma lisss duk ta gaji sabida bakaramin durje fatarta akayi ba,
da kyarma ta iyayin wasu abubuwan gashi hajiya saadatu yau sai koda kyaunta take tana yagalgalata musamn ma datay kitson nan...
chan dare bayan tagama komi tasha kakkauran tea tayi shirin baccinta ta saka sky blue silk nitie me guntun wando da rigarsa me hannun shimi around 11.0pm dot saiga kira ya shiga waya ta.
lkcin har Tayi lumui sanyin Ac na kadata ta lullube jikinta tunda daga kafafunta har kusan wuya tarage wutar dakin fuskanta ne abude kanta malkaye da farar hular saka mai kauri..
Tana jin ringing din wayar kusa da kunnen ta tayamutsa fuska Da kamar bazata dauka ba amma data tuna cewa few imptnt contact ne kawai awayan sai ta saka hannu ta danna batare da taga sunan ba...
da sanyin murya Tace salam, Wani shiru ne yaratsa kamar ghost ne akan layi dan wani lumshe idanunsa yayi yana mugun mamakin halin da zuciyarsa take kkrin jefashi ciki dayaji sautin muryan ta dama kuma yayi yayi yahana kansa kirarta cikin daren nan amma duk sai ya kasa hqri..
yarshare shin datay kwana biyu yasaka yafara jin kamr He just cant take it anymore yaukam dai bazai iya runtsawa baiji sautin ta ba
Taji anyi shiru amma strange bugun zuciyar ta shi ya hanata kashe wayar dan sosai jikin ta yabata cewa shine amma kuma tanadan kokonto karde ace adnan ne kuma...
sai kuma tace toh wayema zai ba adnan new numberta??
..cikin sanyi murya ta lumshe ido ta dada masa salam..
wann karon Zazzafan Sautin numfashn mufasa tashako kirjinta yayi wani irin bugawa kawai sai tafara baza wasu sihirtaccun murmushi
a hankali tazame wayar a kunnenta ta kalle number din sai taga yes ashe dinne
Tana maidawa ramin kunne ta taji yace 'lil- mama, How r u?
...bakiyi bacci ba?
...kamar zata narke da murmushi alokaci guda ta gyada kai ta amsa masa da eh banyi ba acikin wata sanyin muryan daya sending wani electric shock hr tsakar brain dinsa..
Wani shiru ne ya biyo baya kan kace kobo ta lume cikin blanket din maigaba daya ta dan dukunkunu a slow ta fara gaishe shi with respectful tone...
lumshe idonsa kawai yay jin tana kiransa mr veed da wani irin shagwaba da yanga a muryanta irinna matan da suka muhun sanin kansu..
bai wani iya amsawa sabida wann zakin shagwaban tareda tsananin shaukinta dake shiga jikinsa yana nakasa masa jiki da kwakwalwa alkci guda.
Ya rasa yadda akayi ma wai sonta yamasa mumumn kamu kai tabbas she must be the one,his soul mate, his twin flame, his missing rib itace ma numfashi sa...kuma macen da bazai wani rayu in bata duniyan ba...
Dada lumshe idanuwa sukayi atare kamar wanda suke jin language din zuciyar juna...
Sai wani irin juyi take tana matse trow pilows da teddys din ta duk sunyi kasa Bata ma san tanayi ba
Dada rufe kanta tayi tana jin sautin shi mai zautarwa dake futa kasa kasa kamar mace mai sabon laulayi, wayann tambayoyinsa masu cike da dark humor tareda rainin hankali yake mata mixture of both heart melting flirt and comanding romance.
haka tadinga biye masa da shagwaba da yauqi tanamai dada haukata mashi kwakwalawa .
wani bin ma baiya iya ansa shirmenta direct sabida yadda take jefasa acikin wani hali
so yake tabashi hadinkai sukara spending time dinsu tare daga goben amma kuma sai jan aji yake mata altho duk tafahimce request insan...
A cikin hiran su daddaya anayi ana jan ajin Haka har sukayi bacci wayar na makale a kunnen su.
kowa na shakar ssnyar numfashin kowa anrasa wanda zai fara kashewa. ..
sai can da asubh nur tafarka, zamewan wayar daga kunnen ta ya fargan da ita, sai tayi wuff tajanye wayar taga wai har yanzu call din is on...
almost 6 hrss 25 minutws yana kan reading, dan kwafa tayi ta maida wayar kunnenta talumshe ido tayi tsamm da mamaki kuwa sai ta cigaba da jin saukar numfashin shi,she know he must be sleeping off gurd.
,...wani duniyar soyayya ta shiga tana tuno da yadda zata yi rayuwa da shi in Har Allah ya bata shi sukayi aure cos he is typically her type of man...
after 10 minutes ta dago wayar tare da bude sauyayyun idanu ta wani blowing masa kisss mai dauke da shauki tamanna ma phone din sannan ta kashe call din tay addua ta sauka ta shiga batthrum da tunanin yadda zata samu permision din haduwa da shi a airpot domin zuwa birnin santorini kamr yadda yanemeta alfarma sosai takejin ta aminta dashi...
idanunta kuma suka fara rufewa akansa bata wani damu da komi ba itade she just want to be with him and have fun kamar y[28/04, 07:38] BLUE💙: _EPISODE... 17🦋_
@SURAYYAHMS.
wajajen karfe bakwai na safe lokacin nur firdaus ko wanka batay ba tana zaune daga kan lallausar turkish pryer mat nan inda tagama karatun qur'aninta.
karar shigowar sako yasa tajawo wayarta cikin sauri taduba taga muna ne tay replying in sakonta da ta turamata sassafe dul tabi ta damu dan kwata kwata batasan ya zaayi taharhado bayanin da zai saka abarta taje wani qasar da javeed ba.
she had to turn to muna for help tunda ayanzu dai sukadaine suka san sirrinta akan javeed.
wani sassanyr ajiyan zuciyane yakufce mata ayayinda take famar karanta sakon munan atleast yanxu tanada assurance cewa komi zai tafi mata dede dan already munayya hakeem harta kira kawuntan dazu tagaya masa cewa tanason nur ta rakata siyayya a can hawaii yau kuma harya amince..
batay wata wata ba ta turama muna sakon godiya,she was kind of relieve daga nan ta mike ta wuce bathrom tay wankarta tazo ta shirya cikin wata dark green jumpsuit ta fito gaisheda hajiya sa'a.
tana saukowa falon tasamu dede hajya tana bawa me aiki oder akan taje ta kirawo saima gatanan ta shigo da sanyin sallama cikin ladabi tazo ta tsuguna ta gaishar da hajya snn suka wuce saman dinning in