Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
auri Don kuma mafia boss that posses endlesss accesses to endless netwk of money and world resouces, yar nur din nan da bata kai matsayinsu ba is going to be super rich and pampared for the rest of her life,sukuma suna zaune suna kallo
agefe mugun haushin haka yasaka kozuwa wajen wankan amaryn batayi ba.
wasu mutane daban aka kawo da original morocan body beauty traditionilist da wasu skin and hair care experts sukazo da kayansu na gyaran jikin amarya nan ma saida aka gama hada komi na amarya awani private room nan razia ta taba hadin kadan sai tafara susa tace musu ai tana da skin alergies instead of ayi wasting din hadin shine tay suggesting ama yar uwanta nur firdaus dashi.
muna rico da frankie suna wani daki basu ma san me ake ciki ba suma anan ana musu gyaran jikin saidai nasu beizo kusa dana amarya ba, razzy kam gabaki daya bata bari an saka mata komi ajikinta ba.
tadai tsaya akan nur dake a private room ake mata gyaran bata motsa ba kuwa har saida aka gama mata komi aka gogeta da hadi kala kala aka mata wanka da pure zuma da hadin ruwan madara da wasu irin hade hadensu na gargajiya.
ranan ma anan suka wuni dake babu abunda ba akawo musu na more rayuwa ba.
haka su rico zasu ta ma nur wa'azi akan zaman gidan miji razy tay ta dariya reaction din nur kamar cikinta zai kule, kuma kallon tausayi ma take musu danyanxu ko musun bata iyayi da su kawai komi datakeyi tanayi ne sabida kar razia ta gane komi harse anyi auren nan kalau.
yauma da suka dawo gida haka jikinta ya mugun daukar zafi kamar garwashin wuta ahaka ta kwana da idanunta a bude bawanda yagane me take ciki saidai kawai tay sallah ta sha tea taita neman yafiya
washe gari ma haka sukaje wajen lalle nan ne ma dukansu suka hadu sudukan su biyar din dake kwadayi da gulma ya hana mollyn
cigaba da zama a gida..
kwararrun mata da suka iya traditional red henna aka kawo
akayi setting wajen kamar na kamu komi red and golden colour babu wani abu na ciye ciye da ba zagayesu da shi ba.
nur ce kadai aka mata pure jan lalle all throu
hannu da kafa,ciki da waje wasu irin design na musmn aka mata sabida yadda oder yaxo direct daga bakin oga dan tunda sukaje hutu santorini yaji he is more obsessed with red henna ajikin babynsa than any oda thing duk dama alkcin yay kkrin kame kansa sosai bai nuna mata hakan a fili ba.
sauran ne aka musu black wasu kuma mix dan kadan raxia tay sabida tana tunanin yagoge kafin taje next edition dinta a europe
duba da wasu fashion producers din basu son ganin tabo ko zane ajikin run way models dinsu shiyasa bata bari an mata zane me yawa ba..
bayan angama zana musu lallen awani katoton dakin hutawa suka zauna kowa yana jiran nasa yasha nan kuma aka kafa caftar gidan miji..
rico dama ta matsu suma nur wa'azi sabida tanan fannin tafi kwarewa dan ita har babban shafin saida maganin mata da sexual enhancers take so ta budeshi a kwanan nan.
munayya tana farawa Razia tazo zauna daf agefen nur cikin kunne tace mata kartace musu komi kawai ta nitsu taji me zasuce din aizai mata amfani itama....
nan muna ta gaggaya ma nur kalmomi na haquri da juriya, snn ta fara gaya mata kalar night lingeries daya kamata tana sakawa dan dauke hankalin mai gida wani abun in anfada karkada kai kawai nur takeyi ko ta sauke kanta kasa tay dariyar dole dan gani take kamar basu san me sukeyi ba duk dama tana jn dadin hirar cos is all on how to look hot in the night and fresh in d morning...
muna tace mata choices of night dresses yana rage wani raini tsakanin mace da mijinta dan duk inda mace tacika inbata karkarewa tay tsafta kafin bacci duk
daya take da wacce bata cika ba.
nan tafara koya mata salo irin asaka kayar bacci me kyau me ma'ana bawai kullum ne kuma aka saka sharara ko figaggun kayan baccin ba a'a tace kome fa da lokacinsa, akwai ranaku masu muhimci kamar wekdns daga ranar friday haka dat are meant for super sexy and revealing sleeping dresses to have enuf time for morning cudles,pillow talks,and after sex emotional connection
mid week kamar wednesday thur u can wear ur shot shot sexy nities sabida wayann ranakun ne ake sex dan arage gajiya da kuma stress
da cuddles wanda yake kara dankon amincewa da juna
irinsu ranaku kmr mondays tues u can wear ur total long or modest medium or how ever u wish depending on yanayin da kika karenci mijinki but is better ace kin riga kin tarbiyantar da shi da wasu tsaruka da salo na bedroom ethics dinki wanda sune zasu matikar bambamtaki da sauran mata a idanunsa aduk matsayin da zakuzo su tsinci kanku anan gaba.
your body creams, da su hair grooming, ur style and your sleping dressing shud be ur very own signature a matsayin ki na mace.
muna ta gama jero mata kalar kayan kece raini daya kamata ma
tana sakawa da brand dinsu so dat not to look small nd cheap a idonsa tunda ance me shegen kudi zata aura
ranar lallen nan nur taga duniya dan ko da rico ma tafara nata waazin har wani tsoro tsoro taji na shigarta dagasken gaske tafara tunanin dama hakane ake zaman auren ahto ashe dama bata shiryawa aure ba
dan irin wa'azin datakeyi sam sam babu sakayawa bare boye boye tana fara molly ta sabule ta gudu dan abun har takaici yake bata yadda razia take saka baki suna koya ma nur yadda zata zauna da namiji idan anyi aure.
rico tace nasan kina da kunya nur but this is for ur own good
..nasan ba me zaunar da ke ya gaya maki haka agida bayan hakan shine abunda zai ficce ki u have to be differnt a salon ki karki xamto dede da sauran mata kinga su maza da idonsu a bude yake basu san miki wata kunya ba.
Tace kinga kunya? kunya yana da kyau amma daga zarar kina tare da mijinki shikan sa kunyar ma ki iskantar da shi..
Tace wasu matan ma tsabar kauyanci yasa suke cewa basu taba ganin dick din mijinsu a ido ba thy have not known the size Kawai se yasaka ajiki suke gane kaurin sa da tsayinsa while zasu fito suna ihu suna blaming karuwai da cewa sun kwace musu mazaje.....
how did you even expect ka mallake kan miji batare da kasan komi nashi ba? how wll you knw how to satisfy him if u cant play with him bayan kece kikafi kowa sanin sirrinshi gabaki daya
tace My sister pls wake up dont be among irin wann kauyawan matan treat him well inda koda anbarshi da karuwa a daki sukadai dolene yaga bambamcinki da ita bawai itace zata zo ta nuna masa cewa yana mssing in wani abu daga wajenki ba dede nan taa riko hannunta tasata hade idon dole da ita' tace nur have confidence in ur body and mind ki cire tsoro musamman daya kasance babban mutum kuma wayayye xaki aura not all these chewing gum boys
Da basu san ya ake juya mata ba iya biyan bukatarsu kawai suka damu dashi..enjoy ur man..u have no one but him Kibar shi yasan cewa he is doing a good job shikansa zaiji dadi sexual compliment makes men feel soo good and proud.
inyana tare dake karki bar attention dinsa yaje koina ur time is ur time suffocate dat mugu with your love languages touch him tease him, his hands on ur breast maza datawa suna son taba nono sosai dan haka
ki dinga kulawa dashi
haka in kuna cudling anytime slide into his pant unexpectedly nd touch him har se kin tashe shi, squeex it ta inda zaiji dadi, Talk dirty ki kirasa real name inshi cikin kunnensa da muryan shagwaba just Act like ur body is his temple he will worship it.
Daga ya tabaki kema ki nuna masa ke ba raguwa bace daurewa ake bcos no pain no gain dear sister
tunda aka fara maganan nur sunkuyar da kai bata ko motsawa dan bata san me wani irin feeling takeji acikin ranta ba, she just wish ba haka rayuwar yazo mata ita da javeed ba dan yadda takejin tana mutuwar son sa abunda yafi abunda rico take fada wallh zata iya masa har da wanda ita kanta rico batai tsammani ba..
but for now tasan har aranta saidai taji for the sake of taji, amma indai har javeed ya kufce mata a rayuwrta to tabbas tasan har abada bazata iya wani auren soyayya me zurfi irin haka da wani da namiji ba saidai kawai aje sha'ani..
bayan rico ta gama gaggayawa mata takanan tafara mata akan tsaftar wajen
she said your man can even eat u with his tongue amma sai in wajen ta kasance is clean so alwys Keep that place very neat tace mata time to time kina lura da lpyan wajen Treat and prevent odour nd infection kici abinci masu sosai ki gujewa wanda zasu saki wari
Tsaban kunya yasaka bata ko iya hada ido da rico ba dakyar ma tay mata murmushi
ta mata godiya.....
dede nan sai ga frankie ya karaso dan shi dama yana can ne yana batun hair dressing na nur da bridal artist tunda gobe ne auren.
yana zuwa ya samu har sun gama tattaunawa shikam cikin wasa da dariya yay mata nashi is all about make up, look good, smell good, dress good and all that stuff daya fi kauri akai.
molly tana zagowa razia ta kalleta tace molly gobe ne fa daurin aure any last words to amarya??
wani yatsina fuska mollyn tay if inma kece amaryan nur babu abinda zan ce miki saidai ince saura kije kici arxikinki ki manta da mu.
she said it in a very mean way amma dariiya sauran suka kwashe da shi da tunanin ko wasa mollyn takeyi tunda dama ansanta da wasa basusan daga ranta maganan ya fito ba...
after a while bayan an gama ciccire musu lallen ingaka jikin nur kamar zaka cinyeta danye fatar ta yay wani irin laushi da dumi yana wani irin kyalli sumanta da aka gyara yay bakiiii sosai
tsabar yasha gyara shima harwani yauqin yakeyi yana kyalli kana tabawa yana zamewa a hannunka...
yau har yamma sukayi awajen acewar razia it mayne they last moment da amarya dan haka suka zauna suka dan shakata na karshe har saida waje yay duhu sann sua rabu aka dawo gida
nur ta fito daga wanka kenan zata dan huta sai ganan razia tazo da kayan baccinta tazo musu da two hot cups of chokolate coffe tace mata anan zata kwana suyi ban kwana...
haka suka zauna akan gadon suna hira nur tay ta hawaye jin kalaman da razia take gaya mata kamar wanda har abada ne bazasu kara ganin juna ba.....duk ta dauka in akazo aka daura auren aka dauki razia gobe shikenan
batasan razia ce asalin take mata kallon karshe ba dan already ita har ta gama hada kayanta ajaka ta bayar an kai mata wani hotel ajiye.
nur har tausayin kanta takeji yadda zata zauna ita daya agidan babu razia daren ranan sunsha kuka har suka gaji
snn razia tafara mata nata nasihar da wayo
ta nuna mata yadda zata dauke idonta akan abun duniya snn da yadda zata karbe yancinta dan ta sani sarai akwai simran kuma ko bakomi ba zaa rasa mother inlaw ko anties ba.
dan haka ta shigar ma huduba akansu da wayo tareda nuna mata cewa mai tsoron amutu shine kullum yake fara mutuwa dan haka duk rintsi ta zama mewayo da kuma hikima amma kar tazama mace mai yawan sanyi da saurin yafiya musmn inbai shafe mijinta ba.
hirar da sukayi kenan
razia tana dangatawa da kanta amma a azahiri kamar wani raayi na kare kai kawai ta cusa ma nur din aranta yau sai wajajen karfe daya da rabi snn suka bar hirar suka kwanta sabida gobe ne daurin aure...
[07/05, 20:10] BLUE💙: EPISODE..34
Arewabooks@surayyahms...
sun fara baccin kenan bada jimawa ba nur ta fara juye juye tareda mafarkin mahaifinta
akai akai wancan karon a abuja gani tayi yana guje mata wann karon kuma sai tagansa ya fito daga wani yaje yazo ya xauna akan wani tsauni tare da ita yana mata murmushi.
complain din duniyan nan tamasa amma bece mata komi ba saidai taga yanata mata murmushi can tadan kwanta agefen kafadunsa ta rungume sa gam gam tagama kawo masa karar javeed da duk wani abunda ya mata tanata masa kuka saikuma taga yadora hannunsa a saman kanta yashafa saman kantan kadan da ynyin alaman saka mata albarka harse datay shiru kafin nan ya kalleta yace mata tay haquri da rayuwa tay addua babu wani abunda zai sameta inta rike addua da haquri fararen idonsa anata yace mata Allah yamata albarka, kallon dayay matan irin kallon nan ne na alfahari ne da na farinciki suna dan rungunar juna sai taji ta ta wani irin fadowa akasa timmm kamar an wurgota daga kan gadon a mugun tsorace ta bude idanunta tay maza ta mike tsaye tana kallon kan gadon jikinta yana wani irin rawa rawa
tana iya tuna komi amma sam bata gane komi ba kawai de ta sani duk sanda mahaifinta ya fito amata a mafarki toh ba farin ciki bane zai biyo baya..
idanunta ta sauke akan razia taga tana baccinta peaceful a sulale ta zube kasa da gwiwarta wani irin tsumammen kuka ya kufce mata silently ta rufe fuskarta da tafin hannunta dayaji mahaukacin jan lallae ta dinga sheka kuka ahankli tanajn wani irin tsananin ciwo da radadin rasa javeed dinta da zatay yau na har abada kamar yadda ta rasa adnan na ahar abada.
is just a matter of few hours jiya wajen breakfst kawu yace musu tun daga kan 10 am na safiya suke tsammanin zuwan familyn mufasa cikin
dan acikin kwanakin sosai aka gama shirya komi aka tattala ko ina aka yi wasu yan kimtse kimtse...
shikenan fa daga an daura komi ya kare kenan tsakaninsu..
tundaga kasar zuciyrta take kukan ganin kamar muryanta zai fito fili yasaka kawai ta mike jikinta a sanyaye ta shiga bathrum tay alwala
tazo ta shimfida sallaya tay salatul istihara sabida ta san tabarwa Allah komi..
tasan inhar rabuwarta da adnan, da kuma javeed mufasa alheri ne toh tabbas zata ga alfanunsa anan gaba in kuma ba alheri bane duk Dai zata gani.
tunda ta idar da sallan ta zauna banda hawaye babu abunda takeyi dan bakaramin mugun sonshi takeyi ba she is still feeling everything they shared in her brain and her veins tun anan ta dada gane cewa tabbas wani soyayyar masiface ta gaske.
mutumi daya kamata ace farat daya ta mance dashi amma kuma sai dada zurfafa sonshi yakeyi aranta she silentt wish dy wll end up togther kawai de son kaine bazata taba iyawa nunashi akan razia ba beside javeed ne yay making choice babu lefin razia aciki..
kawai de tasan bazata taba iya sake kaunar wani da namiji da gaskiya a duniyar bane in ba javeed ba.
kusan daf asuba ta koma bayi tay alwala ta fito ta tashi razia haka ta jirata ta fito sukayi sallahn tare suka zauna sukayi karatun qur'ani wanda tun alokacin jikin nur yafara ragwabewa da wata iriyar muguwar zazzafar zazzabbi
amma dake bata son nuna 7:30 am nayi suka fito da hijab ajikinsu sukaje can sashen iyayen sukayi gaisuwa, nan ma aka sakasu a tsakiya aka musu nasiha me shiga jiki musmn ma wa razia dan duk iyayen sun tashi da tunanin yaune fa zasu rabu da yarsu wanda sunsan inta koma hannun mufasas ganin ta zai zamesu wani babban aiki.
alhaj abbakar dake shine kadai yake son auren shine yay magana me tsayi iyayen kam duk kuka suka dingayi suna jajen yarsu suna fadin wasu maganganu a dunkule na rashin jin dadin auren kawai de babu yadda suka iya ne.
bayan angama musu nasihar, iyayen kowa yakaita daki suka mata abunda zasu bata na tsarabar aure kowa ya mata nasihar sa itade batace musu uffan ba saidai suyi kuka su share hawaye tana biye musu kamar dagske.
yadda ta saka ranta a sai ta tafi tanaganin ko shaidan ne dakansa zai sauko duniya a siffarsa na shedan ya roqeta ta zauna gani take bazai iya hanata zillewa ba
musammn data yadda nur tay kuka akan javeed jiya cikin dare
tariga tasan yar uwanta zata shiga wani babban matsala inhar ta rada javeed toh gara ta fita a rayuwarsu yau din nan inyaso daga baya zata tuhume javeed din taji menene amfanin wahalar mata da zuciyar yar uwarta dayayi dan sossi abun yake cimata tuwo a kwarya.
tana fitowa masu aiki suka biyota da tsarabar da su hajya suka bata tazo direct palo ta dauki nur takaita room dinta
tadauko mata break fast tare da maganin zazzabi tabata na dole tana gama ci ta sakata baccin dole snn ta fito a sadade
da ita da masu aikin sukaje dakin nur din batare da sanin kowa ba.
sabbin hermes boxes da mufasas suka kawo da akwatunan nur ta saka masu aiki suka debo aka maida komi daya rage basu taba ba acikinsu tsaf tsaf suka shiryashi, sann suka kwashe duk wani abubuwan datasan nur firdaus zataje gidan mijinta ta bukaceshi acan ta zuba mata a boxes dinta including all her hidden dollars data nuna mata da komi daga cikin expensive gifts dinta da javeed ya bata.
har abubuwan da ynxu iyayen suka bata da credentials dinta nd everything ta sakasu ajakuna ta rufe sann tabawa masu aikin suka kai outlet inda masu daukar kayan amarya zasu daukeshi anan.
wajajen 9 am ta dawo dakin ta tashe nur a bacci duk da zazzabin dake jikinta amma hakanan ta sakata tay wankan dole nur sai hawaye take itade aganinta duk yau ne zata rabu da javeed dinta, da kuma uwa uba yar uwarta raxia wanda ko layla da suka fito ciki daya bata mata so da amanan da razia ta mata ba.
hakanan razia ta sakota agaba, make up artist na zuwa aka hau gyarata anayi ma tana hawaye har saida razia ta rungumta ta dinga rarrashinta snn akayi kwalliyar which even her bridal hair clip daya rike sumanta abaya is adorn