Chapter 29 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   29 / 112

84K to 87K   out of 335.4K words

karar shigowar wata sako a wayarta..

dada jan tsinken gasashen naman dake hannunta tay tana taunawa kafin nan ta dauki wayar ta duba sakon sama sama caraf ta mike tare da aje naman cikin sauri ta sauka tayi hanyar dakin da ake kan shirya kayan nan molly ta aje nata itama diro a harzarce ta biyo bayanta tana murmushi da tunanin ko wani abu ya zanca ne.

razia tana shiga dakin takalle frankie hankali atashe tace my sister is not back yet? muna ce tay saurin amsata tace oh yes nima naga sun jima fa daga saka hannu..i think we shud check on them..a hanzarce razia tace ina sukabi mikewa muna tay tare da nuna mata wani hanya tace this door nan take razia tabi hanyar molly ta hau binta tana cewa "razzy is everything okay? ni na dauka ma ganin kayan aurenki zakizo..

razia bata kulata ba tace "my sister is more important than dat god damn dress okay?

cikin kyabe baki molly tace toh har ina zata shiga naga nan wajen is filled with securities why are u this woke zata bata ne anan din saikace wata karamar yarinyar?juyowa razia tay ta nuna mata text din snn tace mata i need to find her bana son wani matsalar da zai jawomin fitina.

molly na shirin budan baki kenan sai ga wata servant tayo wajen daga tsayen razia ta mata hannu tazo ta fara mata tambayoyi daga haka har sukaje can waje cikin harabar wajen suka dan tattambaya securities nan razia takejin cewa ai nur firdaus ta wuce gida.

molly takasa gane komi sai tambayar razia take menene ya faru razia bata kulata ba tadawo ciki ta samesu frankie a tsaye suma suna batun bacewar nur babu sallama duba da tabar komi nata awajen bata shigo ta dauka koda jakarta ba

"guys i think we need to go home..

frankie yace Nur din ba lafya ne?..

ahankli razia tace mishi ehhh..

kowa ya jajanta banda molly datay shiru haka nan suka tattara badon son ransu ba suka bar wajen agaggauce kowa ya kama gabansa batare da wani cikakken bayani daga bakin raziar ba.



ata fannin nur kuwa ahnkli tadinga tukin sabida yadda duka ilahirin jikinta ya gamayin laushi hawayene kawai ke bukowa daga cikin kwayar idonta tanajin wani irin tsananin fushi da haushin kanta na mamayeta.

tunani kala kala babu wanda bata zanta aranta ba har takai gida mai gadi yana bude mata tay parking motarta acan baya ta haura ta kofar bayan inda tasan bazata gamu da kowa ba kai tsaye ta wuce dakinta

nishi me karfi ke kufce mata tana tura kofar wani irin kakkarfan jiri ya wainata ta fado kasa akan tiles din dakin kanta na kallon kasa akife....

haka kawai tafarajin ta kaskanta, komi na bata mata rai, gani take komi lefinta nr da ta bayyana kanta ea javeed amatsyin too cheap and too easy

hala shiyasa ita bai fara neman iyayenta ba kafin ma ya hadu ita, hala shiyasa yake kirarta duk sadda yaga dama dan yasan she is too easy zata bishi duk inda yace mata suje tare acikin fadin duniar nan.

hala shiyasa yake son taba jikinta she feel las cheap as a whore ryt now...koma miyesa ta biye masa har haka oho
..metake tunani? "how did she even agree to do all this things tare da namijin da baiko nemi izini awjen iyayenta ba har kuma tabishi wani kasa sukayi kwana da kwanaki atare batare da sanin kowa ba..


wani irin kukan nadama da bata san daga ina ya fito ba tafara yinshi wanda a tunaninta inda akwai wani mutum akusa da dolene aji kararta dan da wani irin karfi da kuma tsuma take kukan tanajin kamar komi daya faru lefinta ne.

wato kenan javeed ya nuna mata matsayinta a idanunsa,...

tunda dai saida ya fara turowa wajen kawu kafin nan ma ya hadu da anty razia kuma ta tabbata ko say daya be taba rike mata hannu ba bare ya gayyace ta suje wani waje, an razzy ta gaya mata they met only once, and kuma sai gashi har ya auko gidansu cewa ita zai aura...

ji tayi kamar ta kama kanta da duka tay dukan kanta har sai ta fice a ahayyacinta sabida wann babban shirme da kuma abun kunyar da ta aikata wa kanta da kuma dmbin tarbiyanta na addini datake dashi...

kuka tadingayi kamar zata cire ranta jikinta na rawa sosai
...hala javeed yazo ne kawai dan ya walakantata ya bayyana mata cewa bata da wayo bata da kuma ilimin addinin da ake cewa tana da shi. hala ma yay hakan ne sabida ya ci mata mutunci akan marinsa datay a makabarta dan yarike mata hannu ko shiyasa tunda suka fara soyayya yake yawan son tabata a duk sanda yaga dama??

duk wann tunanin saida tay tanajin kanta kamar zai tarwatse dan baqin cikin kanta da kuma muguwar haushin abunda ta aikata.

wasu abubuwan inta tuna kamar su kisses da wasu rungume rungume sai kaga ta runtse idonta sosai tanajin kamar duk duniya babu abunda ta tabayi ta kaskantar da kanta tare da cin amanar ilimin addini da tarbiyanta kamar wannan alaqar tata da javeed mufasa.


atake yanayinta ya sauya kanta dake mata ciwo ta rike tana rolling akasan floor ahankli ga radadin soyayya, gana kishi ga kuma da nadama da tsananin dana sanin irin shirmen soyayyar datay banda kalmar astagfrullah babu abinda ke kufcewa cikin zazzafar numfashinta

tsabaragen ta nitsa acikin wann yanayin bata san yaushe razia ta dawo ba kawai jin sautin takunta tay cikin sauri da alama
dakin nata ta nufa

wani irin kuzarin da bata san daga ina ya fito ba yazo mata ta mike zumbur tay hanyar bathrum ta kulle kanta aciki da mugun sauri..

jikinta na rawa rawa ta kunna shower ta kure kararsa inda daga razia ta shigo zatay tsammanin wanka kawai takeyi..

nan ta fara kwabe kayan jikinta zuciyarta na ayyana mata cewa karda ta sake ta gayawa razia komi dan bataso yau aje gabansu kawu da maganan nan dan bata san ya zasu kalleta inta gaya musu gaskiya tace musu taje har wani kasa tay kwanaki da javeed mufasa ba....

tunda ta gane kurenta is better ta dawo hanya ta nemi yafiya snn ta kuma kyalesa ya auri wacce ya daraja ya yamata kallon mutuncin.

tasan muddin ta gayawa razia wani abu ayanxu hala afasa auren nan, ita kuma ji take kamar dama asali hala javeed ba sonta na gaskiya yakeyi ba he just take advantage of her immaturity dan ya kaskantar da ita.

koda ta gama cire kayan jkinta dukka shiga cikin shower tay
bayan ta maidashi ruwan sanyi, tanaji razia tana buga mata kofa daga waje da tashin hankli tana cewa "nur are u okay?
gyaran murya kawai ta mata marmaza ta gama wankan ta tsaya a gaban madubin bayin ta bude ice pack da suke yawan firming fuskarsu da shi ta zuba rabi a wani bowl ahnkli ta dinga tsoma fuskarta aciki har saida kumburin da fuskarta da idanunta sukayi tsabar taci kuka suka ragu sosai.

suman kanta ta barbaza inda zasu rufe mata gefen fuskarta da idonta stylishly sabida kar ma agane halin datake ciki snn ta daura towel ta fito a sadade.

suna hade ido da razia dake ziriya a tsakiyar dakin sai taji ta kasa motsi har razian tazo kusa da ita cikin sauke ajiyan zuciya tace oh thank god haba nur akanme zaki tafi kibarmu acan babu sallama..you have no idea how worried u got me..

cikin shanye wata tsinanniyar rauni dake neman rufeta ta riki hannun raziar da sanyin jiki tace kiyi hakuri anty razyy...ciki na ne yake min ciwo so...i just rush home dan Allah kiyi hkri

jawota razia tay suka koma gefen gado suka zauna ta tsura mata ido ganin ta fara hawaye takuma ki sam su hade ido sai taji gabaki daya bata gane ma yanayintan ba.

ahankli ta dafata tace
"little sis akwai wani matsala ne??? kan nur na kallon kasa ahnkli cikin tare hawayenta tace "a'a..i think i ate sumting awajen daya juya min cikina.

dan shiru razzy tay cikin tabe baki tace shine kuma kika gudo kikaxo gidan kina kuka sabida wani abu ya bata miki cikinki who are u trying to fool?..

share hawayenta kawai tay batace komi ba..

razia tajawo hannunta atausashe tace "kun hadu dashi ko...toh meyace miki..javeed inkin ne koko bashi ba

irin feeling dinnan na kanajin kamar ka rusa ihu dan kar kirjinka ta fashe at same time kana kkrin danne komi taji ya gumeta .

shiru tay har saida ta iya kwatanta binne dumbin zafin datakej aranta kafin ta dago kai ta kalle razia tace "Anty razzy you were ryt,i am such a foolish girl..kawai de bansan me zan ce miki bane i met him amma kuma naga duk abunda nake tunani akansa ba haka bane..i feel guilty for making you feel bad shiyasa kawai na dawo gida..

kallonta razia take bata ko kiftawa dan yadda nur firdaus tay maganan da real emotions zaka dauka babu dandanin karya aciki...so, a tunaninta ko duk yadda akayi javeed ya lallabtane ya mata wani wayon for god knws why itade haryau batagane ina suka dosa da wann game din ba.

murmushi kawai tay ta rungume nur din ahankli tana shafa suman kanta tace alhamdullhi tunda javeed dinki ya wanke kansa i am happy snn inhar kinaso mu shirya kidena min irin wann abun nima alaifi nama yafi yawa aciki kuma in sha Allah it wont happen again duk kinsa hankalin su muna ya tashi kin tafi ko wayarki da jakarki baki dauka ba..waima ya akayi kkazo gida

dada kwanciya tay jikin razia muryanta kasa kasa tace Ay ynxu kam ya wuce we shud call them and let them knw i am fine

razia tay murmushi tace toh shikenan ki gama shirya kanki saiki kirasu i wll get u some fresh juice naji jikinki ya dau zafi

muryanta a sanyaye tace toh..

har razia ta mike ta fita kallonta takeyi tanamai dada jin nadamar nata rayuwar
gani take kamar kamun kaine kawai ita bata dashi irinna razia shiyasa ma javeed ya bambamce su.

wasu sabbin hawaye ne suka kufce mata tabi ta share ahankli
ta mike ta shiga cikin madaidaicin walk in closet ta saka inner wears ta ciro riga da wando sakakke peach shirt and dark brown palazo me waist belt

oils kawai ta shafa ajikinta sann ta saka kayan batare da tay kwalliya ba dan bakaramin haushin kanta tafara ji ba.

tana zama ta dau wayarta inda razia ta aje mata akan bed side drawer ta kira muna da frankie da molly confrence video call kowa ya dauka amma molly tana gani taki daukawa.

su biyun sukayi magana kowa na tambayarta ko lafya hakanan tay pretending ta nuna musu cewa babu komi kawai abu taci ya bata mata ciki bataso kuma ta dagawa razia hankli shiyasa kawai ta dawo gida ta sha magani hakanan ta babbasu haquri sukuma suka jajanta mata, suka danyi hirar kayan frankie nata basu details da irin handwork design na pure white diamonds da ake zubawa ajiki

har razia ta shigo basu gama hirar ba abun sosai ya bata mamaki yadda taga nur bata fushi fushi ta zage ana hirar kayan da ita duk dama su muna suna alaknta auren da ita amma bata damu ba sabida atunaninta in bata sake jikinta sosau akayi bikin nan lafya ba hala komi zai iya lalacewa tsakanin javeed da razia.

gara kawai ta cigaba da nuna ma razia cewa javeed din nasu daban daban ne, kuma ta tsaya mata a matsayin yar uwarta duk rintsi, tunda dai bayau tafara shiga irin wann matsalar ba.

gani take gara ma razia tana mata son tsakani da Allah kuma zata iya komi akanta amma bazata taba manta kalar cin mutunci, cin amana da muzantawa da yar uwarta laylah da suka fito uwa daya uba daya tayi mata akan Adnan ba.

duk dama tana cikin matsatsin damuwa da kishin javeed datake jinsa kamar zai fasa mata zuciya but is high time to repay razia in a kinder way.

yakamata ta nuna ma razia cewa bond dinsu is beyond wanda zaa ce wani da namiji yazo ya rabasu..

kawai gara tay haquri beside kalar soyayyar da sukayi da javeed haramun ne, cutarwa ne da kaskantarwa kuma dama haram relaships are bound to hurt you sabida dokokin Allah kawai kake takawa sabida kay pleasing wani.

bayan sun kammala wayar tasha fresh juice din cocumber and lemon ne daya sakataji dama dama

nan ma razia ta bata paracetamol ta sha bada jimawa tay bacci me nauyi bata farka ba sabida tana hutun sallah kuma tasan kota farkanma hala tunanin javeed din kawai zatay.


hakanan wann ranan ya kare zazzabi ya gama nakasa mata jiki amma hakanan take danneshi acikin bacci danyau ko dinner bata sauko tay ba dan karma su mumy su sakosu agaba da hirar bridal fitting wanda ita kanta tasan daurewa kawai takeyi anayi da ita amma ko kadan zuciyarta baida karfi ita kadai tasan kalar yawan son datake ma javeed.


ranar sai can cikin dare ta farka cikin rasa meke mata dadi
ta dinga kuka tana nadamar rayuwar karshe ta mike taje tay alwala tazo tay sallah tay ta neman yafiyar Allah bayan ta idar ta zauna awajen hawayen ta na zuba tanata reflecting akan rayuwa har asubahi yay..

bayan ta idar da sallar asubahi tafarajin kamar she need sumone to talk to koda ma zata samu abun dogoro ta dena blaming kanta akan komi..
[07/05, 20:10] BLUE💙: EPISODE 33🦋
Arewabook@surayyahms..

nan ta tuna babu wani abunda yafi qur'ani tunda shidin gabaki dayansa kalaman Allah ne aciki nan ta bude tafara karantawa

sai tanacikin karatun sai gaka tafara kuka kawai inta tuna shirmen soyayyar datayin ke mugun damunta sai tanaji kamarma tagama zubar makanta mutuncine agaban javeed gabaki daya...

bayan kamar ta karanta surori guda uku daga kan suratul nisa'i, taje suratul ibrahim da kuma sura yaseen sai ta rufe.

nan ta jawo wayarta ta kunna youtube tay searching lectures on haram relships in islam nan danan the most relevant lectures na sheik mufti menk da kuma uztax omar suleiman ya bayyana dan dama sune suka fi yin bayani me zurfi akai nan tafara kalla.

ta riga ta san inhar ta kalla zai rage mata wasu guilt din datakeji kuma zata samu gwarin gwiwa wajen tattara imaninta waje guda. lectures din mufti menk was emphasizing on muhimmancin kauracewa haram rlshps and maintaning modesty magana daya yay daya dinga ringing bell a brain inta.

cewa Allah yafi jarabatar wanda yake kauna bawai dan ya nuna musu basu da imani ba saidan ya bayyana musu raunin su, dan su hankalta du gane cewa basufi karfin raunin ba amma kuma shine al gafuru ne muddin suka hankalta suka dawo gareshi da cikakken tuba..

he also said a haram relshp zai kawo maka temporary pleasure ne kawai,befr it wll be followed by a long lasting regret,ku kare zuciyoyinku tare da tsayawa akan Abunda Allah ya hallata.

lectures din ustz nouman ali khan ne kuma yasskata kuka sosai dan dukkan abunda take ciki take kuma ji ajikinta da zuciyarta shiyayi magana akai..

wato yadda irr iren wann soyayyar yake janye hankalinka daga bin umarni da kuma dokokin Allah with both emotional and spritual aspect and consequnces.

da yadda yake rushe ma mutum alakarsa da Allah mai gabaki daya...a karshe yay bayanin yadda zaka nemi tuba.

kafin tagama kallon video hawayenta ya gama jika gaban hijabinta dan har wani kalar sheshheka take dan tasan da can ne ko cikin idanun namiji bazata iya kallo ba bare ma har ta rike mai hannu bare ajega zuwa har wani kasar dashi...

sai yanxu tagane cewa bawai karfin iliminka ko yawan haddar dake kanka bane zai hanaka fadawa cikin rauni ko sabo, akwai jarabawa akwai kuma kuskure akwai kuma rauni shikansa wanda Allah ya halicci kowani dan adam dashi ajkinsa bawai ita kadai ba.

dan haka ta yanke hukuncin cewa zata dena damuwa kawai taga gara tanemi yafiya ta cigaba da rayuwarta duk dama tanajin mugun son javeed haryau yana mata wani irin yawo acikin kokon ranta amma zatabar hakan kawai a matsayin wani babban darasi na rayuwarta wanda bazata sake mancewa da shi ba.


ahaka ta rarrashe kanta har ta dena kuka, jikinta ya sake daukar zafi amman ta share tay wanka da ruwan dumi tadawo dakin ta sake shan paracetamol tabi ta hadashi da ruwan tea sabida jiyan bata saka komi acikinta ba...



dagata dayan bangaren yaune ranar da layla da mr hasina zasu hada kai wajen wani gagarumin hidimar siyasa da bada tallafi na mata da za'ayi a Kano state

kudi sosai hajy mairam ta zuba musu a tunaninta tunda ai layla tay deciding tay making kanta useful a siyasa kamar uwarta mrs hasina toh ai shikenan zata juyasu duk subiyun iya son ranta besides duk itace zata moresu anan gaba.

layla ce ke handling in fannin tallafi wanda rabin kudin ta zuba a acct dinta sabida mrs hasina ta ja mata kunne akan lallai ta yagi rabonta tunda adnan yanxu ba kulata ma yakeyi ba kullum yana cikin tafiye tafiye takuma rasa a ina yake kwana wani ranakun ga tsinannen waya da yan mata daya tsirayi cikin dare.

ita dai layla abun na kuna mata rai amma dake sun saka ransu zasuyi gasa da duk wani cigaban da nur firdaus ta samu yasaka take danne zyciyarta tana biye ma mrs hasina..

yau tun asuba sukazo kano media sunyi kaca kaca akansu anata musu interview mrs hasina sai zuba karya da fafa take akan rayuwar laylah dan ko ankawo mata batun nur firdaus a fili shashantarwa take tana nuna ma dunuya cewa ai yarta layla itace asalin me arziki da kuma gwazon.

kwana bakwai zasuyi a kano amma tun zuwansu layla take shige da fice wajen sako manyan kaya da gwagwalai dan kawai ana haskasu duk a tunaninsu ai nur fiddausi da kawynta zasu gani suma suji haushi susan suma sun isa kuma suna samun ci gaba.


wajajen karfe 8;30 nur ta gama sassaita zuciyarta cikin samar makanta nitsuwa tareda dedetuwar hankli ta shirya tsaf
ta fito har bazakay tsammanin wani abu na cixon ta a zuciyarta
ba, lafya lfya suka gaisa da kowa saida haryau bata iya cin abinci normally kadan taci sai tasha ruwa..

ta warware tass suka kara ficewa tareda su razzy da muna da rico data dawo jiyan,molly ce bata zo ba sam sam sabida tsabar tafara jin tsanar nur aranta sosai, dan gani take nur is getting all the luck da su basu samu ba yarinya tana yar karama zata

29 / 112