Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
kuma tazauna ata gaban javeed dinta slightly take lura dashi taga ko zai kalla kirjin simran din sai taga bai kalla ba.
ana gama zama babban me aikin girkinsu laure tazo zatayi serving still simran tamiqe cikin kadadi takarba komi Wanda Hakan ya tursasa hajy zuby mikewa danta tayata dan tasan simi bata iya komi ba sai tarar aradu da ka.
har wani Allah Allah take ita tasawa javeed din saidai kafin tazo har yazuba kayansa da kansa amma kuma yasaka mata ido tasaka ma matarsa.
daga nur din har simran din hararar junansu kawai sukeyi ta kasar ido dan wani irin mugun tsanar simran din taji tanayi for no good reason..
shikam ma hanklinsa baiya wajensu dan tunani dayawa sun riga suncike masa kwakwalwa na yadda zaishawo kan matar sa su shirya kansu kafin nan ya tafi shiyasa kokadan baison yay wani abu anan da zai bata mata rai duba da yasan kalar zafin kishinta.
yadda yay shirun ya saka ake dada satar kallonsa amma sanin shi din miskiline yasa Babu wanda yadaga hankalinsa akan haka har aka soma cin abincin nitse..
simran ta koma ta zauna da bacin rai aranta sosai..
A hnkli nur firdaus take jujjuya spoon dinta acikin abincin at first zaka dauka ta koshine amma tunani kawai take aranta na yadda simran ta tuttula ma kowa abinci kamar wasu mayunwata gabaki daya sai taji taraina ma wayewartan ma amma sosai taji sanyi da javeed bai sake ta sakamai ba.
Sama sama lady ta sako Hirar hajy amira mufasa sabida duk gidan tafi kowa yin karatu me nisa dan tay karatun business dinta ne a MIT ta kuma yi masters da phd a havard and she have many many reputable certificates shiyasa ma har aka mallaka mata head of administration na companies din mufasa gabaki daya.
wann hirar shiyabi ya dauke musu hankli kowa najin hirar da akeyi musamman da aka sako zancen how young hjy amira tayi achieving komi nata na karatu befor the age of 38 dan ko javeed ma ya girmeta amma koshi bai bata lkcinshi wajen chasing academic excellence ba makarantar sojojin masu jan hular kawai yay kominsa sai yan special courses da yayiyisu akan wasu special millitary intelligence da terrorism for few yearss akasashen waje.
yadda suke maganan karatu yasaka nur ta fara dago wani abu ayanayisun amma sai ta basar dan tasan dolene dama wata rana azageta da hakan.
she feel like sunaso suce ita karama ce batay karatu ba tayi aure tay wasting rayuwarta sabida bin abun duniyar dake hnnun javeed..
hirar yanaa ci mata rai amma haka ta shanye tay shiru..
anty suad ce ta dan nace da yima alhaj attah tmbaya akan hirarsu da hajiya mammy datake gaya musu akan potentials na nur akan ilimin karatun qur'ani dazu.
shima sama Sama yake dan amsata dan yariga yay alkwari da zuciyarsa cewa bazai taba bari aci mutuncin yarinyar agabansa ba barema dayasan mata da karamin kwakwlwa da son jin gulma.
javeed kuwa yagama sakawa nur din ido dan baison tanajin wani abu aranta game da kalar hirartasu dan yariga yasan da biyu sukeyinsa..
duk kai lomarta sai ya dan kalleta with his full attention and He makes no effort to hide his admiration on her beauty no matter who's watching.
abun yabi ya ishi hajya zuby taga abu kadan saiya juyo ya dube nur, cike da shaqar abin tay karamar scoff aranta tace Is she the only woman in the world ne?anya ma ba sihiri sukayi ma yaron nan ba.. adan sace ta dubi gefe taga idon simran yay jaa dan bama iya kai abincin bakinta takeyi ba kallon javeed takey yadda gabaki daya ya maida hanklinsa kan nur yay kamar sudin basa wajen.
tuni lady siddi tafara hade hirar hjy amira dana hajya mammy nan tambayarsu akan karatun nur ya kara zafafa sunata fade fade kusan Babu abunda basuce akan haka ba while pretending like kamar santin abincin ne kawai yajasu cikin wani happy mood har sukeso su san yanayin rayuwar karatun Nur din sosai.
kawai su fito suce akan kwadayin abun duniyane nur taki makaranta tay aure da wuri basa iyawa sabida yadda sukaga javeed da ubansan sun dauke wuta Sam Sam sukaki su bada fuska acikin hirar tuntuni..
anty suad was like ai dan hjy mammy ma tariga tace kowani irin ilimi yana da amfani ne amma inda ace ita tana da yarta mace kmr nur she wll make sure she follow foot steps irinna amira mufasa kafin nan ta aurar da ita.
caraf lady siddi ta dafa kafadun simran da wani irin kinibibi tace yawwa kamar dai takai sa'ar su simran haka, ai sune dede aure, arent u age mates with amira?...
cikin gyaran muryan simran tace uhmm anty maybe a little amma inaga anty amira ta dan girmeni i am 35yrs old now
hajya zuby tace uhumm kinsan girman jikine da simi kawai fa kuma sha'ann karatun babu sauki but alhamdullh she is a good medical doctor in one of these ivy leaques schools abroad kinga batun auren wuri be taso ba sabida karatu ne me nisa ga uban wuya..
anty suad tace dats good. ai haka ake so, mace tay karatu, kinga kenan zatay auren ta lkcin tana da wayo kuma kowani irin namiji wont be a prblm for her.
sai ta kalle nur taga bama kallonsu take ba sabida yadda javeed ke sosa mata laushin fatar kafarsa dana ta ata kasar table duk tsikar jikinta taciki ya tattashi tanajin wani irin ziriya duk tarasa abunda ke mata dadi
ganin hanklin nur baiya wajensu nan ta kalle javeed da wani muryan makirci tace "javeed, son. anata maganan karatu kaida amaryanka kunyi shiru, so how u planning on her education badai secndry school din ya isheku ba she is very young gaskiya inba karatu akwai matsala agidan nan
..ga business women ga medical doctor,..the maths is not mathing.
aka danyi dariya aka maida abun kamar jokes dan sunsan bai son ana discusing personal life dinsa ko kadan..
ganin nur ta dan sauya fuska tay shiru nan take kuwa ya mugun hade ransa da kamar ma bazai amsa ba daga bisani yace.."we have no plans yet, amma Idan ƙaramin shekaru ne matsalar aure da kuwa ba za a taɓa gina gida mai ƙarfi ba mummy.
ruwa tasha snn tace noo,i dont get you..nan ta kalle nur tace amarya ko gidanku baku karatu ne kam kinsan fa akwai iyayen da basawa yayansu ilimi kafin aure.
nur ta daga ido ta kalleta sai kuma taga alhaj attah yay mata alama da idonsa akan kartace ma anty suad din komi..
tana sauke kanta kasa javeed ya aje spoon dinsa slow snn ya kalle anty suad din da wani irin fuska snn yace mummy banyi tsammnin zaki mance da cewa mata da suka girma a dakin mijinsu sune suke gina gida ba sabida ure one big example kema kanki agidan miji kika fara karatu, besides, If women value and brilliance came only from school certificates i think half this table would be mute.
anty suad tay galala da baki tana kallonsa dan batay tsmmanin javeed zaiyi misali da ita ba kuma abainar jama'a hm
da zatay magana cikin katsesu lady sid tay murmushi tace hmm general kenan amma fa karatu yana da amfani and bawai anty tace auren wuri haramun bane we are talking abt status javeed abunda yafi dacewa dakai atleast a woman with strong educatianal back ground ..maturity..
ya gyada kai yace uhmm nasha ganin irinsu amma basu min ba banga wani abin burgewa a rayuwarsu ba, i think i prefer woman with strong sense of decency and self respect..
atake hajya zuby ta shaqa tace "inde mace tay ilmi ai dole asameta da decency yo meyeke kawo self respect inba ilimin boko da wayewa ba.
baiko kalleta ba yace ohhh you mean wayewan yawo tsirara dakai kansu wa maza ko altho i am not suprise if you justify it
simran tay wani irin hushi ahankli tanajin muhawar na dada zafafa tsakaninsa da su
sudai basa iya magana batare da sun sako nur aciki ba.
karshe yace musu..aure kafin karatu bashine ke rage value din ya mace ba..yace yau idan na bace a hanya banajin xankira wani babban doctor ko wata professor ta nemo ni, matata kawai zan kira sabida nasan aurenta shine makarantar da ta fara zuwa afarko kuma duk lalacewana zata iya dawo da ni kan hanya,dole asan darajarta da qimarta sabida she build it with witout chasing clouts.
kusan atare simran da nur suka dan kallesa simran taji kamar da ita kawai javeed yake wann dunkulallen baqar maganan.
wato itace ma bata da decency da self respect kuma take chasing clouts akansa hmmmmm
nur ta daga ido ta kallesa ahankli yay mata mata murmushi saita saukar da idonta kasa jin yadda table din yadauke da wani irin shiru sabida yadda simran ta bar cin abincin ta nade hannun ta zuba musu idanunta dake ci da wuta.
hjy zuby tay uhm umm
da baqin ciki aranta datake dannewa cikin murmushin yake tace "wow...dama ai hakane, wasu matam zasuy karatun su kare da madogararsu, wasu kuma zasu kare ne a koyan yadda ake zaman aure...it is well.
akabarsu anty suad da satar kallon juna ita da lady siddka
bayan su suka gama hada waje
har javeed ya gaggaya masu hajy zubyn baqar magana.
wani irin share abunda hajy zubyn tafadan javeed yay ya jefa hannunsa slightly abayan nur ryt on the lower back yadan shafa ta duk da yasan kowa na satar kallonsu..
with a slow blink ya rage muryansa kasa kasa' baby, kekam ai You dont need any degrees to hold your peace and respect ko, besides u will study what eva u want idan muka haihu kika zama mama...
batasan sanda tayi masa shagwababen murmushi me cike da jin kunya ba ahnkli tace "shushhh, ta dan dora hannunta ta baya tasauke masa nashi hannun kasa ahankli dan ba karamin kunya yasa taji awajen ba.
yana zare hannun ya kalle abincin da simran din ta saka mata da bata wani ci ba ya debi kadan yabata baki tana ci ya fara complain cewa masu karatu basu iya serving abinci abar masu aiki sunayi kawai dan snn ya janye plate din agabanta yasaka mata wani sabon abincin dakansa ya tura mata gabanta yace 'eat dis, i knw you will like dis one ...
Nur ta gyada masa kai a kunyace tanata murmushin jin yadda table din yay wani irin shiru kmr an kashe generators.
tun kafin takai baki simran ta wani irin ja tsaki snm tamike tsaye muryanta a dakile tace "excuse me, i think ive lost my appetite.."..
kasa kallon kowa tay saboda yadda zafafan hawayen ke kokarin kufcewa a idanunta ta wuce da sauri ta haura sama su lady siddikan ne sukabi bayanta da kallo..
javeed ko ajikinshi sai matsa ma nur yakeyi da ido akan tacinye abincin daya saka matan har hajy zuby taji abin ya isheta itama ta mike itama tabi bayan simran din ma basu lura ba..
the table went queit sukaci gaba da cin abincinsu kafin nan lady sidd taje amsa waya nan alhaj attah ya soma jan hanklin javeed din da hirar gold mine dinsu na congo wanda kamr dama jira yake bare su tashi su basu waje
yadda javeed yake maganan business babu wani sirri agaban nur nan ma fa ran anty suad ya kara baci sosai sai hissing takeyi, tana daddaure fuska amma ko ajikin su, lady sidd tana dawowa wajen kuma sai taga har sun katse maganan...
javeed ya mike yace i am going to check sum files, ya kalle nur tareda rankwafowa muryansa kasa kasa yace baby in tafi ko? ko inkaiki wajen naima takaiki garden u wll be safe nd calm der..
muryanta kasa kasa tace i am coming with you..kai tsaye ya mike ya tsaya kafin nan ta mike
tay musu sallama yajata suka wuce sama basu cewa juna komi ba, yana hadata da naima ya haura wani sashe inda suke aje muhimmn files da secrets na wasu abubuwan daya shafi gold mine dinsu na congo.
kafin kace wani abu masu aiki sun tattara wajen, alhaj attah da anty suad da lady suka koma babban falo suka fara hirar
acikin hirar take tuhumarsa akan lamarin javeed da simran cewar lady sidd ai maganan da javeed ya furta agaban simran yay tsauri, bai kamata ya kawo zancen decency da self respect ba dan yaga matarsa tana rufe jikinta, haka suka dinga kawo wasu maganganu cewa ai an ci zarafin simran kuma soyayyar nan ba lefinta bane javeed ma ai da lefinsa waye waye, ya mata emotional damage, aida sai yay hakuri ya aureta dan dama auren macen da tafi sonka ma yafi dadi akan wacce kafi so..
anty suad tace ai gashi ma har ya fara baza sirrin gidansu agaban matarsa waye waye tun ma ba a krbeta a family ba.
babu kalar compare and contrast da basuyi akan simran da nur ba sai cewa suke asali dai image din javeed da simran ya dace sabida ta girma tay karatu kuma tana sonshi fiye da yadda yake sonta..gata da ladabi da haquri..
alhaj ya dinga kallon su yana kyabe baki sabida agabansa yaga dazu sunyi expressing dissastisfactiomn dinsu da irin dressing in simran amma kuma yanxu sunzo suna kushe nur akanta..
har suka gama baice musu komi akan lamarin nur da javeed ba banda bayanin daya musu na cewa ai yabawa simran din compensation gifts
dan shima yasan tana son javeed sosai.
snn ma anjima zai kirata yabata kudi sabida yasan is not easy amma kuma shi bazai tursasa javeed ya sota ko ya aureta na dole ba beside javeed ya riga ya auro wanda yakeso..
anty suad tace sam ai bazasu yanke hukunci akan haka ba sai face nur ta tabbatar musu da kanta cewa ta cancanta da ahalinsu dan haka sudei zasu na sakawa simran dinma ido suna duba nata halin inhar nur batacika ba kawai gara ama javeed aure da simran
shikam ma dariya kawai yay baice musu komi har aka katse hirar anan dan yasan ko mutuwa zasuy javeed bazai taba amincewa ba
fannin nur kuwa tunda ta koma sashenta bata tabuka komi ba face tunanin ire iren maganan da akayi akan dinning din.
dacan har taji kamar abun zai dameta sai kuma ta tuna cewa javeed ya kareta and he is not even againts her schooling toh meye abun damuwa idan tay schl agabansa tanada aure.
its only even motivate her to think abt it more yadda zatay karatun da zai kara mata amfani a idon duniya bawai dan wasu ba.
canza kaya tay daga cikin wanda naima ta kawo mata nashan iska flowing gown ne na shan iska naima ta kara gyara mata style na sumanta kafin nan sukaje garden shan iska tana zaune naima ta kawo mata ababen tabawa mostly fruit and juice tanajin karar saukar ruwa ayayinda naima take ta mata hirar wani poetry book sama sama.
ata fannin su simran kuwa tunda taje dakin ta fada kan gado take takuka wai har itace javeed zai zageta agaban familynsa da matarsa da kalamr indecency duk uwar kokarin datakeyi dan taga tasaka kaya tay kyau ta burgesa.
koda hajya zuby tazo zata rarrasheta sai rantsuwa take tana cewa wallh wallh duk maganan nan da javeed yay akan dinning da ita yakeyi ita bazata sake ma zuwa kan dinning din ba anraina mata wayo..
babu kalar rarrashinta da hajy zuby batayi ba amma ina dakyar da wahala harsaida alhaj attah ya aika aka kira masa hjya zubyn ya bata wasu kudaden ta bawa simran din snn tay sanyi kafin nan ta fada wanka da niyyar intagama shiri zataje har sashensa tamasa godiya....
[20/05, 19:26] BLUE💙: EPISODE 53
Arewabooks@surayyahms.
Simran tunda tashiga bathrum din saida tafi awa guda tana wanka tana kashe shower ta nufi inda towels dinta ke rataye ta janyo wani orange colour ta goge sassan jikinta da suka jiqe sama sama snn ta daura towel din a kirjinta bayan minti goma tafito waje tana kanshin shower gel da sabulun wanka large towel din ne a jikinta dayan kuma a daure a kanta ta nadeshi tam kamar turban fuskan ta yakara yin jaa ya dan kumbura sabida kukan baqin ciki da tsananin kishi dataci akan javeed awajen wanka.
nan ta karaso gaban mirror dake cike da turararruka da yan kayan kwalliya da na shafe shafe masu tsadan gaske yanxu haka batasan ma ko wnn mayyar yarinyar zata bar javeed yana bata kudin siyan kayan kwalliya ba dan dai komin walakancin sa inta tambayesa kudi ko ta turamai sako a email tanason kudi komin dadewa baiya hanata koda zai jaaa mata aji amma dai yana bata isasshe.
infact kusan duk kayanta da cosmetic da rayuwar karya datakeyi yawancin kudin javeed ne yake bata wann daman duk dama tasan baiya kaunarta ita tunani take inama ace itadinne matarsan ayanxu tasan da za tay wanka acikin duniyar kudi snn zatay duk abunda tagama a duniyan nan da mutane.
cikin jan tsaki ta jawo stool din gaban mirror ta zauna sannan ta dauko man sabulunta me karfin qamshin ahankali tarinka
shafa man kamar bazata gama ba..
gashi bata iya komi dakanta amma yau haka kawai taji bata kaunar taga kowa akusa da ita duk dama tasan masu aikin gidan nan suna mata biyayya, komi tace suyi zasuyishi da ladabi wasu harna jin tsoronta sabida gadara da javeed datake musu saidai kuma tanakan jin haushin cewa haryau dai ba abata private maid nata nakanta irinna su nur firdaus ba.
bayan tagama ne ta karasa walk in closet din kayanta ta bude ta dauko wani abaya zata saka harta fito dashi sai kuma ta mayar da tunanin kar ace mata tafara kwaikwyon irin shigar nur firdaus
wani dan banzan riga da skirt mai tsagu agefe da gefe sky blue ta ciro tasaka à jikinta snn ta dau wani red shit mai tsagu a wuya tun daga wuyan nata har zuwa matsagar nonowarta ana kallo a waje tasaka wani yar hular black bone straight wig akanta ta daura masa hair band kalar skirt din ta sauke jelar attachment din abaya ya sauka yana reto har kan male malen duwawunta dayay kato tsabar yaji surgery sai yadawo kamr ma baida wani takaimammen shape.
komawa gaban madubin tayi ta shafa makeup a fuskarta sannan tasaka jan kwalli a idonta ta shafa jan lipstick a bakinta ta bude costume box dinta dake kan madubin daga gefe ta dauko dankunne da sarka thin diamonds masu duwatsu a jiki sai abun hannu da zobe sannan ta fesa turaren