Chapter 48 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   48 / 112

141K to 144K   out of 335.4K words

dan ita dama bata taba ma fitowa asalin cikin gidan ba..


gabaki daya sai da sukaci kusan wani 30 min din suna tafiya acikin just one part na gidan inda wai zaa nuna mata heads na kowani sashe agidan

kama daga kan chief of securtry, chief maids, chief servant, head of health, chief drivers, da duk wani chief of wokers na gidan dan tasansu su santa.

wanda wnn unxpectd introduction din shine yabawa Dr simran isasshen dama ta gama shirinta tay maza taje ta estate din javeed da ruwa tana jiransa ya iso da taga bazata iyajira ba ma hakanan tabishi ta wajen training in ta tsaya acan nesa tana kallon jikinsa yadda yacire singlet din yana share uban zufar dayayi akan kirji..

koda ya juyo ya ganta tafara masa waving tana masa yake ya wani hade rai ko kulata baiyi ba ya gama tattara timers dinsa ya kama hanyar cikin gida dan yay wanka dan ya gaji sosai kuma yanajin yunwa.


da barin jiki tabiyo bayan sa, har kofar estate dinsa suka isa tare amma baiko kalleta ba har ya nemi waje yatsaya dan bai son tabishi ciki.

Gabansa ta karaso da uwar nononta dake girgiza ta wani susuce ta kwantar da murya

Ta fara xuba farrr ya daga kansa sama har saida tagaji tay shiru dan baison ko kadan tabishi ciki shiyasa suka tsaya daga waje...

duk complain din duniyar nan saida ta masa taga be amsata ba tafara matso masa hawaye jayvee ynxu dan Allah bazaka amsa ko gaisuwa ta ba ace kaida min lefi amma kaida fushi ni bana son fushin nan pls talk to me tell me why u're behaving like this kamar bakasan kaci amanata ba

Kamar saukar ruwan sama farr farrr haka tayi ta fade fade har tagama surutunta tayi shiru taga kamar baima jita ba

Hannunsa tazo zata riko tadan jijjigashi ya mata wani irin mugun kallo taja baya,.

yanayinta cike da matsuwa tace amma magana fa nake maka Kamin shiru...just say sumtin to me kaga in baka cikin mood din magana dani ai sai na baka waje

adan gajiye yace, doc wai me kike cewa ne cos for a minute i tot ure mad dama jira nake aqeel yazo ya kaiki asbitin mahauka ta cos all these talk ke kika sani, kedai Kin cika naci ne haba da Allah..Yaja wata kakkauran tsuka

atake yajuya zai tafi yabarta anan tabi bayanshi da wani irin kallon takaici cikin ihu tace javeed!!!! kace na cika naci? but i gave my life to u for 35 good yrs..

cikin katseta ya juyo da wani irin daurarrn fuska suna hade ido ya maida mata kallon to ninah saki?

hawayenta ta dan share ta basar ko ajknta ta cigaba da masifar aikasani Im ur godam fiance kaje ka auro wata yar kwaila like am i not ur future wife?

Wani durus yayi da fuskansa agaban ta
Tsaban mamakin yadda ta dauki abun da zafi zafi sema yaji yarasa abun fadi da wata muguwar kallo yajefe ta Yace like seriously?i think Ur Ass must be jealous of ur mouth because of all the SHIT coming out of it simran Uban wa yace miki zai aure ki?

a fizge ta dauke kai Da alamar taurin kai Tace kamar ya, excuse me? you mana, javeed pls ka daina yi kamar ba kasan da wani abu tsakanina dakai ba dan kawai kayi aure wallh ina sonka kuma am willing to forgive u inde akan auren..

cikin katseta Yace "what ...?

Tayi rau da idanunta a dake Irin ita she is serious din nan

Wani dogon tsaki mai ban haushi yaja yana mai wara idanun sa da fusata yace ke nani son raini fa...and u need to fuck off bfr my wife sees u.


Kamar ya soke ta da kifiya mai tsini a kirjin ta hakanan taji saukar maganan a xuciyarta tsaban takaicin dataji seda kwayar idanunta suka wani hatgitsa suka kada sukayi ja sai taji ma ta kasa cewa komai....

Daga nesa nur dake tahowa da uban sauri ta hangosu a tsaye yadda tagansa ba riga da yadda taga simran din da kayan debar albarka sai atake taji kirjinta yadau wani irin zafi sosai idanunta ya rufe da azaban kishi me tsananin zafi


javeed ya juya zai shiga dakin kenan simran ta hango nur maza maza tay cuting silence dinta tawani sha gabansa tareda saurin rike mai hannu ko tsoron idonsa bataji ba kawai ta fara sabon makirtaccen kuka...

jay..amma ai zaka rabu da yarinyar nan ko, she is a child, ure just obsessed with her nifa kake asalin so and you knw it, cos i see no reason da zaka hadani harda wan can karamar yarinyar after so many years da mukayi muna tare toh meyene na rasa, in ma matan ne kake so cikin duk yan matan duniyan nan saika rasa wanda zaka nema sai wan can mummunar yar?i really despise her childish attitude, kaji fa abunda take gaya min ranar agabaka in har ka rabu da ita wallhy zan...

yanke maganan tay jin yadda yafizge hannun sa data rikemai da karfi da wani irin sauri yahau kallon nur dake tsaye cakkk tana binsa da wani irin mugun kallo.

qamshin turaren nur din ne itama yasata daga ido sai taga nur din a tsaye ashe ma har ta iso wani irin murmushin mugunta tay aranta tace uhum yarinya kenan naki wasa ne saina kashe ki da baqin ciki agidan nan.

koda simran ta juyo nur ta kare mata kallo ganin komi na jikinta na nunawa ahankli jikin nur din yafara rawa rawa idanunta acikin na javeed din kaikana ganinta kasan she is really boiling with intense jelousy nd confusion...

daga irin kallon fushi dayaga take masa shida simran din ya san yau kam ya shiga ukunsa, da wani irin sauri ya kama hanya zaizo wajenta har yakira sunan takenan yaga tajuya a fusace kamar mai aljanu tabar musu wajen da sauri kuma acikin fushi

wani irin cizza labbansa yay zai bitan agurjuje simran tay sauri tasha gabansa.

"jayvee ina zakaje kuma pls let her be
muje in hada maka ruwan wanka kayi zufa kuma nasan ka gaji dama kuma ai haka yara suke behaving..

wani irin dunkule hannunsa yay yana kkrin controlling anger dinsa kafin simran ta gama rufe baki taji ya capke mata hannu da wani irin karfi ya tarkato gabansa a walakance tareda dora mata idanunsa da suka kada sukayi jaaa ransa a bace yace "simran kinsan matata tana kallo kika rike min hannu kike wayancan surutun??

kame kame zata tafara masa

yawani irin daka mata tsawar da sai da amon muryansa ya gauraye sashen ita kanta bata san yaushe ta gyada masa kai ba

dama kawai abunda yake so yaji kenan yana saketa ya juya zai bi bayan nur...

ta sake kawo hannu zata tabashi muryanta na rawa rawa tafara cewa javeed pls am sorry, i i i was just...

bata gama rufe bakinta ya wani irin juyo tareda talla mata mari me mugun karfin da bata san ya akayi tay tumbul akasa ta dauke numfashi cak ba.

a zuciye yace Uve crossed all ur limits simran md i blame myself for giving you one secnd of my time ashe baki da hankli?
toh matata ba abar wasarki bace..

harynzu rolling simran takeyi akasan floor din kofar sashen tana wani irin gurnanin kuka dan bata san ma awani duniya take ba stars ne kawai ke mata yawo ga jini da ke fitowa mata hanci da baki gabaki daya ma duhu duhu take gani...


"janet ...aqeel.

da wani irin sauri suka karaso suka rusuna

ransa a mugun bace yahaura musu da wani irin zazzafar masifa

simran din tanaji agabanta ya kirata da wasu irin munanan sunaye, yace karda su sake barinta takara shunshuna iskar dake estate dinsa barema harta shigo ciki gabaki daya koda ranta ta aje aciki, snn duk sanda ta shigo kuma yaji labari zaihada hardasu din yaci ubansu shi bazai dauki wann wasan munafurci ba.


dukansu jikinsu rawa kawao yake dan janet daukawa ma tay ko simran ta samu wani temporary stroke ne dan banda rolling da habon jini babu abunda take akasa..

janet zata dagata ya watsa mata harara taja baya...nan yazo gabanta ya dan buga takalminsa da kafarta fuskansa a dore yace

"ke da Allah tashi kibar nan, ba uban da zai dagaki, ki fita kar yanzu na dauko belt na miki shegen dukan dakikay deserving

da kyar ta dago kai ta dube shi tana jin wani
jiri jiri hawayen ma kin dena saukowa sukayi tabarsu suna kwalala akan fuskarta jin zan cen belt din sojojo yasaka tadan daddafe tamike tsaye tana wani irin kuka sai cewa take javeed akan yarinyar ne zaka mareni, u slap me??

Yace ohhhhhh tambayana ma kikeyi

yunkurowa yay zai bude kofarsa ya dauko belt din tay wuf ta falla da uban gudu ta bar arean waje tana kuka kamar ranta zai fita


Da wani irin sauri ya shiga dakinsa ya dauki wani farin riga yasaka ajikimsa ya nufo sashsn nur din da wani irin sauri....
[20/05, 22:30] BLUE💙: EPISODE 55
Arewabooks@surayyahms.
Ata bangaren nur kuwa tunda tabarsu awajen tafiya kawai take amma bata san inda take nufa ba dan gabaki daya duhu duhu take kallo agabanta kirjinta na mata wani irin ciwo da zafi kamar an dodana mata dutsen wuta.

tun ahanyar ta fashe da wani irin sassnyar kuka me cike da baqar kishi marar sauti, har takawo kofar estate din nata batamasan yadda akayi ta iso ba dan gabaki daya ita ba maganan simran ne yafi damunta ba kawai ta tsani taga javeed ya tsaya da simran din ne ahaka duba da shigar debar albarka da simran din takeyi agabansa dan ji take kamar wata rana zata saka tafara zarginshi da wani abu daban.


tsabar fushi da kishi kafafunta dake janta ciki har harhadewa sukeyi tana tafiya da rairayin jiri jiri kamar wacce zata fadi akasa idanta a runtse sosai ayayinda taburmu cikin dakin kamr an korota.

a tsorace na'ima dake kan canza flowers ta mike tsaye tahau binta da wani irin kallo

yanayin yadda nur ta kifu akan gado tana kuka ahankli ya saka naiman tahowa kanta ta tsaya a mugun tsorace kamr mai jin tsoron ta'bata ta tsaya abaya baya da taushin murya tafara cewa..

subahanlallh.."Hajiya lafya kuwa..?rankishi dade pls what is happening..okay, zan je na kira general..

cikin sauri na'ima ta juya zata fice dakyar nur ta dago kai tace "na'ima..

juyowa tay da sauri tace yes maam.

hawayenta ta share snn tace lock d doors and do not let any one in..i mean anyone.. ta dada stressing word din, sann tace kema kije waje i need my time alone pls.

jiki a sanyaye sosai cikin taushin muryan na'ima tace toh hajiya.. Allah ya huci zuciyarki.

nur batace mata komi ba tana barin wajen ta fada gadon takara asalin fashewa da kuka me wani irin kara wanda alokci guda fuskrta yay jaaa sosai

shigarta dakin baifi da minti bakwai ba javeed ya karaso ta wajen tundaga nesa ya hango naima a tsaye abakin door tana ziriya cikin tashin hankali.

suna hade ido da shi ta sunkuya kasa tafara gaishesa baiko amsa ba ya wuce kofar sashen yasaka master card key dinsa zai bude na'ima tay sauri ta karaso gareshi muryanta harna rawa rawa tace

'rankashi dade general
hajiya tace bata bukatar ganin kowa...

Shareta yay kamar baiji me tace ba ya bude kofar cikin mugun sauri ya karasa kan gadon da gwiwarsa akasa ganin yaddda nur ta takune kanta waje guda tana kuka sosai..

muryansa wani iri yakai hannu jikinta yace baby...baby pls can we talk abt this? dan Allah kidena wnn kukan kanki zaiyi ciwo..please listen to me.

Shareshi tay tana kukan sosai dan duk tay lissafin abunda zata ma gayamai yaji zafi aransa amma har yanxu bata samu ba.


babu kalar rarrashinta da baiso yay ba amma taki sam tace masa kawai ya fita she want to be alone ita bata son jin komi and she doesnt want to disrespect him dan haka kawai ya tafi in ta huce zasuyi magana amma banda yanxu.

hakanan ya dinga rokonta tabari yay mata bayanin komi amma takijinshi sam abu daya kawai take memeta masa cewa ya tafi bata son jin komi daga garesa yanzu dan ita kanta ji take kamar ba adede take ba.

karshe ma tashi tay ta wucewarta bathrum ta kulle kanta aciki ta barsa anan cikin rasa abunda yake masa dadi....

dakyar ya danne zuciyrsa ya tashi da sanyin jiki yabar mata dakin saidai koda ya koma nashi dakin ziriya kawai yake da tunani bai iya tabuka komi ba saida yayita bawa kansa dalilin daga mata kafa snn ya samu yay wanka ya zauna yana jiran koda zata huce anjima ya samu ya lallasheta.


Nur kuwa saida ta gama duk kukanta ta huce kafin nan tay wanka tazo ta kwanta
dakyar bacci ya dan saceta
...javeed duk ya kasa samun nitsuwa dan ko yunwar dake mugun damunsa bai kula ba after one good hour ya sake dawowa dakin ya same na'ima ta rafka tagumi agefen nur dake famar jan ajiyan zuciya acikin bacci.

Har kamar zai tasheta sai kuma ya fasa ya kara ficewa bayan wani one hour ya sake dawowa still tana bacci


sauka kawai yay yaje massallaci sallan azhar da wuri dansu tattauna result na secret file din gold daya duba jiya wa mahaifinsa da zimman inya dawo gidan yasan dolene nur ta farka tay sallah.


wajajen 2pm na rana ya sake dawowa sashen ya same naima tana kokarin fitar da tray na abinci waje hanklinsa ya dan kwanta dayaji cewa tadan ci wani abu saidai nan ma cewa tay batason ganinsa if she is ready to talk zata saurareshi

baiso ba amma hakanan ya hakura har dare ya rufa bai samu yay bacci ba sabida kwata kwata nur taki tay wata magana dashi..


a fannin simran kuwa ranar gabaki daya bata fito ba tsabar kukan balai dataci dan tay tsammanin normal mari tasha awjen javeed saida tafarajin kunnenta daya ya dena amsar magana tukunna takara shiga damuwa da radadi gashi kantan ma ya kumbura sukutum yana mata wani irin ciwo nan tagane cewa hannun javeed din nada mugun illa..

likitar gida aka kira mata na musammn yanata dubata amma ko kadan aranta bataji sauki ba, dan ko cewa da yay karta sake zuwa sashensa bakaramin damuwa taji hakan ya jefata aciki ba dan tasan ta hakane kawai zata iya saurin kuntatawa nur kamar yadda ta mata yau tasan dolene taje tay kuka saidai ear pain da kumburin fuskrtan was sooo unbearable ji take kamar zata mutu dan radadi dan ko na sekon daya bata samu sukuni ba saida aka mata allurai masu masifar zafi kafin nan tasamu tay baccin itama dama ba damuwa da sallahn tay ba.


naima ce ta dan dinga debe ma nur kewa a daren har izuwa washe gari kafin nan ta fara jin dama dama

dake ta riga tasan javeed zaizo yace zai rarrashieta bayan sallahn asubh dan haka tana idarwa tay sauri ta kira naiman sukaje garden ayau anan tay karatun qur'aninta koda yazo gaisawa kawai sukayi

still yace mata suje daki suyi magana tace masa she is not ready to talk to him kawai ya kyaleta tabi ta bata rai da fuskar taurin kai ta tsime fuskarta..

ta riga ta san idan naima tanata wajen bazai yi wani forcing inta suje ciki ba kawai sai ya tashi ya tafi..


yauma gani tay baizo dinning din ba sabida urgent call daya shigo masa daga superiors dinsa kawai shiryawa kawai yay helicopter yakaisa can garin maiduguri.


janet ne tazo ta sanar mata tafiyarsan saidai barinsa gidan yau sosai yabawa nur din kwanciyar hankali dan in tana ganinsa ma kara rudewa take yo dan haryanxu batason menene gaskiyarsa da karyansa ba gashi kuma kullum tanaji aranta cewa tana matsanncin sonsa saidai bataso idonta ya rufe akan soyayyarsan ko kadan..


ahankli harta fara cire zafin abun aranta da tunanin harsai ta samu wani kwararrn dalili kafin nan na ta masa magana dan kwata kwata bata gane kan javeed ba...


hajya zuby tay tay simran tagaya mata abunda ya faru amma taki sam dan ko kadan batason wani yay mata dariya bare agaya mata baqar magana yau, dan har yau data farka tana kan jin zafi zafin hannunsan acikin kunnenta da kanta.

magani tay ta tula makanta tana dan samun bacci har saida yamma yayo kafin nan ta fito ta samu hajya zubby da lady sid suna tsaye tareda chief store keeper tanata kkrin karban list na restocking kayan abinci na store din gidan...


kamar wanda aka jefo simran haka tazo ta karbe komi tay kane kane tafara nuna ai itace ma ta san komi akan lamarin food stores na gidan dake spare keys din duk tana dashi...

da rawan kai da rawan jiki tahau tsara komi da za'ay restocking akowani stores gwanin ta burge kowa


toh kace tabar matan gidan mana ta amso aproaval na kudin toh tsabar azarbabi har gaban alhaj attah akaje da ita sai nuna zakewarta take dan asan tajima fa tana bautawa agidan kuma tasan komi.

bayan angama shirya komi ta kira masu siyayya daga kamfani ta basu oder da komi da komi sauran extra kudin dama sokewa takeyi abunta.


na'ima was keeping nur busy da wasu abubuwan dan bata jin dadin mood dinta wani lokacin..

labarin abun dariya take bata tareda sako faiza agaba tana musu abinci da zai dan kara mata energy kamar banana smoothies da small chops kamar su meat bags samosas masu dadi sosai su basu san ma meke faruwa acikin gidan yau ba, simran ne kawai take ta famar oversabi da store keepers akan shirya abinci wakowani sashe dagangan taki tabarsu sukai na sashen nur sabida so take taje sashen dakanta gobe tay gulma dan kumburin fuskrta ne kawai yay mata kwafsi yau.


Dare na rufawa nur ta koma cikin daki ta zauna tun tana dar dar cewa javeed zai sake shigo mata inya dawo daga maiduguri har Allah yasaka bacci me nauyi ya dauketa wanda bata farka ba sai washe gari.

abakin naima data kawo mata wani fresh coconut water da safen taji cewa ai jiyan bai dawo lagos da wuri bane amma haryazo da tsakar dare ya dubata dayaga baccinta yay nisa ne ya tafi.


ata fannin javeed kuwa kusan latti ya tashi dan yau din saura masa good three days kenan ya rage masa ya wuce mission gashi kokadan baijin dadin yarda nur taki saukowa ta sauraresa..


yau kwata kwata baizo dakin da asubh ba harsaida ya shirya zuwa dinning kafin nan yaxoshi daukarta domin su tafi..

yana isowa ya

48 / 112