Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
model tana yin modellng kids abayas, royalty throbes, da
all sort of fashion items a run away at early age for kids. yanxu haka familynsu yana daya daga cikin wanda suke ganiyrsu ta tashe, sosai surkuwan razia take nuna alfaharinta da kaunarta ga razia harma fiye da danta ashraf dan har a media cewa take duk abunda raxia tasaka hannunta akai yana kawo musu albarka su alhaj abbkr in sun gani sosai hakan yake musu dadi aransu bana kadan ba.
a fannin layla kuma duk dama ba samun ganin nur suke ba amma sanyin zuciya irin nata yasaka saida ta tabbata laylah tana da wasu kwakwaran business datakeyi tunda mijinta aryan din bawai suna da kudi sosai ba ne, nur alwys support them until she owns alot of restaurant nd schools da ake koya ma yara karatu a turkeyn sai ya rage didi ce kawai take kalacen zaman ta a gidan da javeed ya basu wanda suke daukarsa family house dinsu yanxu.
kafin nur ta cika shekaru ashirin da biyar haihuwarta da javeed yakai biyar amma yaransu iyanzu sunkai bakwai sabida triplet na farko da twin mata da Allah ya basu "Asad, azad, azlan, Ruhi, attah jnr, ga kuma hayra da hayfa.
kujerarta na lady mufasa sosai ya dada karfi sabida wann albarkan haihuwa akai akai da suka samu daga gareta, wanda tsabar kulawar datake samu haihuwar sam bai hanata aiki ko karatu ba. ana daf da zata cika 25th birday dinta ne ta hada kwalayen karatunta duka. bayan 3yrs degree inta a malta tay msc 1yr a franklin swtixland inda tay mastering digital transfomation, tazo tay elite exercutive courses dinta 6-6 month daya a singapore daya a france. banda intesive courses data dingayi online. within all these years duk sanda ta samu hutu bakaramon isasshen lokaci suke warewa makan su da kuma yaransu ba.
wani lokcin suje moroco wani bin kuma suje private islands dinsu awasu kasashen dan su having family time just her, her husband and all thier kids duk dama javeed yafi shakuwa da su fiye da ita nesa ba kusa ba duk taurinshi bayay ma yaransa yajasu sosai ajikinsa, ita kuwa nur ga aiki ga foudations da kuma doctorate inta datake kan hadawa yanxu
yaranta maza yanzu haka sunfita basirar iya rike wasu guns din da codings, tech and cyber security critical thinking sabida yanayin high training da elite ends schl din da aka sakasu, azad ne kawai acikin triplet din yake mugun son business wanda yasaka yafi son xama a inuwar alhaj attah sosai along with the beauiful twin girls hayra da hayfa da suka zamo favourite din sa sabida sunan matarsa hayfa da aka maida musu, Ruhi ce kawai yar mummynta sabida gabaki daya halayyar nur din ta kwaso...
kiji tsoron Allah karki karanta abunda baki biyaba mutuwa koyau ko gobe dan haqin da kika raina saiya hanaki kwanciyat kabari 0806071224
chat me and pay
[02/07, 16:53] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
130:LASTPAGE
kamar kiftawa da bisimillah shekaru hudu suka shude wanda yau Allah ya kawasu ranar yau nur murnar gama Doctorate degree dinta
daga cikin babban Private garden dake cikin babban jamiar harvad inda ake celebrating top doctorate student yau din gayyata na musmmn aka yi ma familyn nur firdaus sabida karramawa na musnm da za'a bayar.
Familyn mufasa kaf side dinsu daban javeed na rike da babynsu mei suna YARA mufasa wanda acikin 4yrs din nan suka sameta bakaramin kama da Nur din takeyi ba last 2 yrs nur ta haifeta bayan Dansu Hadil mufasa.
tareda familyn nur fidaus agefensu tun daga kan mrs haseena da american husband inta mr abdulganiyu da familyn layla da kakarsu didi, da kuma familynta na kaduna duka harda razia da mijinta da yaransu uku suma sunxo.
hidima akayi na karrama jajirtaccu da suka kammala doctorate dinsu a wann jamiar ta havard wanda shuwagbanin duniya suka samu halartarsa.
for nurs outstanding result ta zama mace na farko data samu top honour a fannin Digital gorvenance and geo-political leadeship. she is the first lady to achieve this honours wanda yasaka sunanta ya samu shiga book of history na school din dan haka aka bata karammawar na musman agaban kowa.
rana ce mafi muhimmci agareta badon karammawar ba saidai ganin duka familynta agabanta
da yadda kowa yay nisa acikin sabuwar rayuwrsa.
nobody died, her mum is happly married and doing waht she loves, layla with 2 beautiful kids har da wani ciki, razia has her flourishing Arab family nd fashion career, alhaj abbkr was and alwys a father, ga suppotiv matayensa ga kakarsu Didi. dr surayya ne kawai batazo ba sabida rasuwar mijinta...
yaune ranar da kowa ya ja baya aka bawa mrs haseen babban daman tsayawa tare da nur a saman stage domin wani abu na cigaba na rayuwarta, she cried all thru the events tanaji kamar ba itace ta haife nur acikinta ba. duk kaskantar da yarinyar nan datay the same nur dat she hates so much turn out to be a queen with great destiny.
kai ganin irin mutanen da suke ribibin mata magana ma kawai wani abin alfahari wanda bazata taba mantawa ba
da lafiyayyen turanci nur tay speech dinta just four mint ta gode ma family da managemnt da kuma mufasa family dat supported her on stage har tagama karban duk wani honours dinta.
bayan angama hidima na schl
javeed ya gayyace su dukansu santorini estate dinsu inda akayi lavish dinner kowa ya kure adakar sa.
bayan an gama nishadiban ci abinci haka nur tabi seat din kowa humbly ta musu godiya personally kafin nan tay jawabin karshe wanda akan mijinta kawai tafara magana with so much love and emotions a muryanta wanda saida tasaka idon kowa yakawo ruwa
her speech reads "
Ina godiya ga Allah Maɗaukaki daya bani ikon kasancewa a nan tareda ahalina dan Yau rana ce da bazan taɓa mantawa ba, domin bawai kawai an karrama ni bane,an karrama ni ne a gaban wanda ya fi kowa muhimmci a zuciyata.. tana kallon Javeed cikin nitsuwa tace "my one nd only husband, jarumi na… Kai ne ginshikin rayuwta da duk wani kwanciyar hankalina. Duk lokacin da duniya ta juyamin baya kai ne kake tsayawa ka kareni, Lokacin da na rasa kalmomi abakina kaine kadai ka fahimce ni Lokacin da na rasa kwarin gwiwa ka bani dukkan ƙarfinka,Ban taɓa tsammanin zan zama matarka ba, kuma har yanzu ina jin kamar mafarki nake dan kai ne addu’ar da na yi ba tare da sani na ba Kai ne abin da zuciyata take nema aduk sanda na shiga cikiin wani duhu ,Ka koya min cewa ƙauna ba laifi ba ce. Ka koya min cewa mace zata iya zama mai daraja da tsarki duk da irin ƙalubalen da ta fuskanta arayuwa. Ka bani ƙarfin gwiwar da har na tsaya dashi a nan yau ana kirana ‘Gwarzuwa’, saidai a zuciyata asali kai ne gwarzo na.
Hawaye na masu sanyi suna fita daga idonta, tana murmushi ta karaso gabansa tace "Na gode,…na gode da kasancewar ka mijina, uba ga ‘ya’yana, kuma maboyina a cikin duhun rayuwa. Ina ƙaunarka har zuwa karshen rayuwata..
cikin lumshe ido ta karashe tana fuskantar jama’a
snn tace Ina alfahari da godiya ga dukkan wanda sukazo nan domina, karramawa mafi girma a gare ni shine samun soyayyar wayanda zuciyata ta zaɓa "Na gode."
mikewa kowa yay aka mata tafi cike da shaukobdaga nan ne tay asalin bankwana da dukkan familynta wani rungumar da mrs haseena tay mata kamar bazata saketa ba, tay godiya snn ta roke alhaj abbakar da matayensa gafara sosai, shine ma yake bata labarin cewa ai hajy mairam shehuri ta jima a da rayuwa acikin jail yanxu haka ma an shafe tarihin siyarsata dan ko sunan ahalinta mutane basu sonji.
with forgivess and a grateful hrt aka rabu duk dama razia tay ma nur firdaus alkwarin zata na duba mata rayuwar layla akai akai tunda su ba kasafai ne suke communicting da kowa ba.
tun daga wann daren tazarar dake tsakaninsu da ita ya kara tsayi, zumunci sai an shafi rabin shekara, ko bayan wasu nisan lokaci dan babu lambar wayar da zaka samesu saidai sune zasu kiraka ko su turo maka sako.
tun bayan kammala karatun nur ahalin mufasa suka karasa
sakar mata nauyi kala kala sabida wani abun ya dan ragu ma anty suad. yanxu nur firdaus ke da babban office as Chief Strategy Officer na duka Mufasa Digital Holdings, She leads digital mergers, secret transactions, da kuma AI-based decision engines snn itama muhimmiyar Board Member ce a Mufasa Intelligence Arm divison, dan itace take Monitoring digital surveillance networks, kuma tana protecting family secrets.
banda few personal business da ayyukan mcharity da take running itace sole Founder of a High-End FinTech Platform dayake Offering encrypted savings, generational inheritance systems, and crypto-based zakat tools na ahalinsu na mufasa.
idan za'a cire zakka ko za'a gina sabbin masjids, schools, water systems ko aikin hajji duk saita saka hannu.
sabida iya shekarun nan datay tana kokari duk ba abanxa ba don duk yaranta ne suka cike gidan mufasa, by now tana da yara goma lafiyayyu, maza shida mata 4 kuma bawani ja sosai shekaruntan yay ba
banda ma daga baya da sheik ali da kuma khalefa da kamil suka deciding suyi aure most of them have 1-2 kids sabida shekarun su yajaa basu son tarkacen yara kamil ne duk sanda ya haihu sai kaga ansame mace kuma bata jimawa sai kaga ta rasu harma yazo ya haqura da haihuwr
saidai yaje yay confesing abunda yay ma simran wa mother hauwa kafin ta tursasa masa akan maza ya nemi Allah gafara ssnn wani abun ya ragu masa. hajy amira kam taki sam ta haifi kowa she is just focused on being who she is.
Alhamdullahi javeed da nur sun kawo ma ahalinsu a brand new stronger generation of mufasa dansu Azad mufasa has this powerful business mind, Asad, da Azlan mufasas kuma sun rike harkan technology sosai, ga Ruhi wacce ahali zak zak nur ta fito halinta iri dayane sosai da mum dinta musmn wajen ilimin qur'ani, sanyin hali da son taimakon mutane, sai attah junior secret millitary mindset yana da wuyan sha'ani cikin yaran shine baida saukin kai, hayra da hayfa kuma suka kama oil business and philantropy, hadil yana da big passion akan politic, yarsu yara kuma tafi gane harkan law and business firms, sai dan autarsu data haifa acan can akarshe da aka maida masa sunan babansa Javeed junior who is by far intrested into millitary like his father danso yake idan babansa ya bar aikinbya zama shine zai maye gurbinsa.
within the years babu wani abu na jimami daya faru they maintain deir distant and loyal relships, komi was normal face mutuwar kakarsu Didi dayazo musu abazata, rayuwa akota wani fanni yana tafiyane cikin ikon Allah tare da taimakonsa
ayayinda duk wani kalubalen aure daya shigo ma nur firdaus take jajircewa akai har sai taga taci nasara akansa da hikima da kuma addua.
har ila yau babban abun alfahirinta aranta shine mahaifinta daya bata tarbiya, kafin nan mijinta javeed da haryau yake nuna mata sabon salo na so da kauna wanda yasaka ta mance da duk wani digon wahalar rayuwa data tabasha a rayuwarta abaya...
cikin kara godewa Allah ta zage tana ciyar da addini da marayu dan takara nuna ma Allah kalar godiyarta akan irin great destiny daya bata kuma ya dorata akan nasara me girma a rayuwanta sakamakon juriya, hakuri da tawakkali da jarabawarta masu nauyi da yawa datayi.
Dama kuma jarabawar wasu a farkon rayuwarsu take xuwa, wasu kuma a can can karshe. nur firdaus ta zama tamkar fitila a wann ahali na mufasa, inda aka samu bunkasuwr arziki na y'ay'a, arziki, hadin kai da uwa uba rikon Addini dan yanzu haka Yarta na biyun wato Ruhi .J. mufasa itace jagorar duk wani abu daya shafi addinin musulunci a ahalinsu. ya Allah Bantaba rokonka ka hanani ba, ban taba cewa kamin ka ki ba saidai ma kamin wanda yafishi ya Allah DUK wacce tamin DOCUMENT na nur firdaus ko ta SIYAR da shi ABAYAN idona Ya Allah kar kabarta ko shi sugama da duniya lafiya Ameen👏🤲🏻
littafin nur firdaus na kudine duk wacce ta karanta min bata biya ba ta tuna akwai mutuwa kuma bayansa akwai haduwa da Allah wanda baya yafe haqqin wani akan wani, duk wacce Batun gamuwarta da Allah bai ratsa zuciyarta ba toh wallah tun anan tasani cewa tay asarar duniyarta da lhirta dan harga Allah tun da kudin karatu na saka masa banyafe ba to pay chat 08060712446 surayyhms
ALHAMDULLAHI rabbil alameen
with heavy hrts anan na kawo karshen labari na NUR FIRDAUS abunda muka fada daidai aciki Allah ya saka manashi a mizani wanda bamu yi daidai ba Allah ya yafe mana.
VIP TELEGRAM I WILL NEVA FORGET IRIN KARAMCIN COMENTS, ALHERI, DA HAKURI DA KUKAMIN AND I HOPE ALLAH WILL PAY U GUYS IN DOUBLE. I HEART U GUYS.
URE ONE OF MY BEST PPL.
*NUR FIRDAUS LABARI NE DAYA NUNA MANA CEWA✍🏻...*
✓your own mother can be your greatest life's test in dis duniya (parent in general)
- your difficult, twisted, painful childhood life might be preparing you for a greater future.
- Seeing is believing but seeing can also be deceiving.
- no matter how bad your parents are do not sell them to your husbands..
- your Age doesnt Define your maturity ur personal struggles do.
- no matter how good you are,stupid dump things or ideas might come your way nd you will fall for it that is call being human not being stupid.
- you can neva be perfect no matter the level of your islamic knwldge
- bad things happen to good ppl and also good things happen to bad peaple.
- Nobody is ever truly smart for his Fate, you can only change ur Destinies with Du'a.
- life was neva a fit a for all competition everybdy Don't ask yourself why u got married or have kids befr education ders no rules to dis things.
- no matter how u justify trapping a man into marriege, you can neva trap his heart to love you naturally.
- when sumone did sumting wrong do not forget all the things they did ryt
- Your true sister must not really come frm your mother. blood is thicker than water is a text book idea same with friends and family.
- Selfish people live longer, Be kind, not nice!
- if god Stands with you..no body can win againts you.
- Karma is a bitch
SURAYYAHMS/08060712446
2025
COMEBACK SERIES
NUR FIRDAUS END.