Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
takasa samun wata sukuni ackin zuciyarta musmn ma ta tabi diddigi tagane cewa asha duk zancen nur firdaus da yanjarida suka tsareta dashi ranar ba gulma bace tsantsan gaskiya ne da babu wata karya aciki.
tunanin duniyar nan tay saidai ita tafi aje hanknta ne akan ko abbakar na amfani da nur firdaus ne dan yay mocking din nata lalar tarbiyar wanda abune data mugun tsana ace tagaza akai kusan ma ince shine yake yawan hadata hatsaniya da mahaifin nur din tun kafin ya rasu.
ayadda ta zamo wata babbar jagorar kare haqqin mata da yara ta tsani ace mata ita ta gaza akan rayuwar y'ay'anta dan it is a very hard pill for her to swallow musmn ayanxu datake kara jin bayanan cigaba akan rayuwar nur sai takejin wani sabon baqin ciki na mugun mamayarta,
wai ace yau har da yar cikinta za ayi amfani dan a muzanta ta? tsaki taja tace toh wayasan ma abbkar dinne ya aiko mata yan jarida offishinta dan su gasa mata baqar magana aga me zatayi.
takitsa tunani kala kala aranta harsaida taga kamarma bazata iya daukar wann big public slap din ba gara kawai tashirya tanuna musu itadin wacece susan cewa itadin kainuwa dashen Allah.
shirya kanta tay cikin wani mayyar doguwar riga ta fito ranta a mugun cunkushe
bada son ranta ba ta yanke hukuncin zuwa gidan yarta layla dan tanaji aranta cewa hala idan layla taji irin cigaban da nur firdaus take ciki arayuwarta hala wani sokoncin soyayyar datakeyi ma adnab marar riba zai ragu snn ta dawo cikin hayyacinta su hadakai suyi abinda suma zaa abuga jarida dasu.
withim 45 min ta iso gida lokcin layla na zaune falo sanye da doguwar riga tay zugum cikin tunani
dan tunda ta tattara kayanta ta dawo gidan haryau ko cikanki bai hadata da adnan ba gabaki daya abun duniya yabi ya dameta fuskarta babu walwala..
tana cikin wann yanayn ne taji ƙarar bude ƙofar falon a cikin hanzari tadago kai da tunanin ko adnan din ne ya dawo
suna hade ido da mrs hasina jikinta ya fara rawa rawa ta mike da mamaki da kuma fargaba tace mummy?
wani bankadadden harara mrs Haseena ta shigo dashi cikin tafiya mai ƙarfi tana rike da jakarta har ta zo ta tsaya agaban Laylan tana kallonta da fuskarta daure
nan take idanun layla ya cila da ruwa tace ure welcome mummy
amasife tace dakata min laylah dama can baki daukeni uwa ba, shiyasa Kika gwamci kixo kizauna anan kamar wata yar prison ana gasa miki azaba ke kuma kina nan jiran soyayyar adnan ta sauko miki daga can sama kamar wani wahayi ko?"
Nan take Layla ta sunkuyar da kai tana wasa da yatsunta batace komi..
mrs haseena tace“ layla duk dama kin xuba min kasa a ido bazan iya zuba ido ina kallo rayuwarki ya lalace ahaka na, ke ai Kinfi kowa sanin irin abinda muka fuskanta abaya Amma kin kasa fahimtar cewa ynxun lokacine na neman ci gaba ba nazaman jira soyayyar wani sokon yaro ba. Kinko san yadda Nur Firdaus ta tsaya da kafatta? toh bari na baki labari jiya aka gayamin cewa har ta mallake buildings nakanta datake running school, da charity harma da philatropic works
Tuni bar fama da ciwon son wani banza ta gina rayuwarta har gashi yanxu duniya na jin sunanta...layla kin cuceni..ba haka naso rayuwarmu ta zama ba..kece nayoma ruwa da tsaki snn na doraki amatsayin da zaki zama abar kwatance a duniya amma kika tsaya shirme gashi nan kawunku abbakar daya tsaneni ya fara aiko min munafakn yan jarida suna xuwa gayamin cigaban nur firdaus a ahannunsa
nan Layla tadago idanunta da sukayi ja sosai tace mummy dan Allah kiyi hakuri
ko saurareni cikin katseta da tsawa mrs haseena tace da Allah kimin Shiru Layla, bana son jin wani magana akan adnan, kawai Ki tashi ki tayar da rayuwarki. Ki zauna ki tsara abin da zai sa kowa yadaina jin tausayinki aa fara ganin kwarjini da aiyukanki ke kanki zaki sha mamakin yadda adnan din zai sauko miki da wuri
kowa yace miki wnnan duniya tamai jiran kuka ne. Ki zama macen da nake so mai burin kai kanta gaba wasu walkncin dakike fuskanta a gidan nan is all bcos u have nothing and ure doing nothing
Lumshe ido kawai layla tay tanata zubda hawaye ayayinda taji dirin masifar da mrs hasina take mata da kyar ta iya budar baki tacee mummy kiy hakuri Zan gyara.”
ko saurarar kukan ta mrs haseena batay ba itade yanxu babban damuwrta shine suyi suy abunda zai zarce na nur firdaus.....
tana gama mata masifar takama hanya ta fita tare da barinta acikin nannauyar tunani da baqin cikin nur firdaus me yawa wanda Allah ne kawai yasan iyakar yawansa aranta ynxu..
bayan kwana biyu..
daga kaduna rayuwae dadi kawai nur firdus takeyi dan akowani lkci take bukatar jin muryan javeed zata sameshi zasuyi hira sosai kuma koyaushe sai ya mata alkwarin cewa na bada jimawa magabatansa zasu zo
wanda hakan ne ya fara saka mata jin shaukin gayawa razia halin datekecikii dan batason ace harsai javeed yazo ya turo gidansun snn kowa ya sani gara dai kawai ta gayama razia komi koda bazata kama suna ba.
hakanan ta dinga shirya maganan aranta cikin kankanin lokci harta gama tantace wanda ya dace ta sanar da wanda bai dace ba
yau suna kammala breakfast ta jawo razia dakinta suna zauna daga bakin gado, she was very nervous at first amma data tuna cewa yace any moment zasu iya zuwa kawai sai ta fara
gayawa mata tun daga kan ranar da suka hadu a kaduna har ranar birthdaynta da duk abunda ya faru amma bata gaya mata cewa sunje hutu tare dashi a wani kasar ba gani take kamar raziar zata mata fada akan hakan sosai tunda aboye taje batare da sanin kowa ba..
ita kanta razia tasha mamakin yadda taji sun hadun da kuma yadda taga jininsu ya hadu sosai acikin sauki dan dama she kept wondering a ina ne nur ta hadu da javeed mufasa ashe a grave yard din mum dinsa ne.
yi tay kamar bata san komi akan labarin ba
tabada hanklinta sosai tanitsu ta gama jinta har tagama kafin nan tamata murna ta kuma nuna mata ai babu komi aciki, tunda tana sonshi shima kuma yana sonta kuma sun fahimce juna har yace zaixo gida shikenan.
she was very happy for her tadan mata nasihohi masu shiga jiki akan karta karaya da batun past dinta kawai ta sake jikinta taso wanda ya sota da gaskiya, nur tun tana dar dar har taji hanklinta yadada kwanciya sosai da sosai da yadda razia ta kara mata kwarin gwiwa akan batun soyayyarta da javeed
alkwari nur din tamata cewa sai inhar yazo gidan ne zata hada su snn ya gaya mata asalin sunanshi da bakinta..
razia bata wani matsa akan hakan ba, suna tsaka da tattaunarsun cikin raha da tsokana
sabida raziar tadan sha mamaki jin cewa ai muna da frankie sunsan wani abu aciii sai tsokanar nur din takeyi ita kuma tanajin kunya suna dariya...
haka nur ta fito da komi da javeed ya bata bata boyewa razia ko tsinke na gifts da cash da komi daya bata ba ta nuna mata
nan ma razia ta sha mamakin ganin lucrative diomonds rings, watches da bracelets, abubuwa dayawa kasu shegen tsadar da hankli ma bazai dauka ba ga kuma kudin da sun kansu basu iya kirga shi ba sabida kullum in dollars yake bata kudin..
ta nuna mata black card din ta tambayeta ko mezai tay dashi duba da bata bukatar komi yanxu, razia tace mata kawai ta aje kar tacire komi zai iyuwa gwadata yakeyi yaga ko ita me zalama ce.
nan ma ta dan babbata wasu shawarwari akan yadda zata na reciprocating gifts dinsa shima, tace
mata kartaga yana da kudi sosai no matter how little itama ta dinga bashi wani abu special sabida kyauta yana kara dankon kauna, she gave her alot of romantic ideas,
limited watch, yadda akeyi odering limited gifts directly daga kamfani snn ta gaya mata inda zatana zuwa ta na samun wanda zasu taimaka mata dahakan.
nur taji balain dadi data gayawa razia komi sun gama hirar kenan zasu sauko falo
sai ga wata me aiki tazo tace ma razia tay bakuwa awaje.
razia najin hakan ta san da cewa molly
kawai saita tura nur kitchen tace ta musu cinnamon pancakes zatazo ta sameta suci tare awajen shan iska asama
nur na wucewa kitchen ita kuma ta sauko kasa fitowa tay har waje kamr yadsa tay harashe ta samu molly na tsaye agaban motatta da fuskar nadama duk tay kalar abun tausayi...
wani irin hade rai razia tay tanamai dada tuna zafin dataji aranta da molly ta zagar mata yar uwa da sunan zina
tunani tay da ace kenan tabiye ma zugin molly da shikenan fa takulla gaba da nur fiddaus abanza toh gashi abunda suke zargin ba haka bane dan tasha baqr mamakin yadda nur
firdaus tafito mata da komi da komi a fili ta nuna mata gifts da komi snn ta bata labarin soyayyarsu frm the scracht duk dama bata gayamata sunansa ba.
koda molly ta karaso tafara bata haquri nan ma wani sabuwar masifa da dirin razia tamata tareda goranta mata cewa ai zarginta akan nur duk ya zube kasa abanza tunda dai gashinan nur din dakanta tazo ta gaya mata komi batare da ta tambaya ba anan ma jikin molly ya dadyin sanyi sosai
haka tasaukar dakai tadinga bawa raziar hakuri dakyar da fitina suka shirya kansu suka dawo daidai har ta sauko takaita ciki..
acan sama nur tazo ta samesu da pancakes tanamai shan mugun mamakin ganin molly agidansun at same time sai taji relieve datagansu atare.
anan aka sake shiryawa aka dawo dede cikin wasa da dariya dul dama razzy tana kullace da wasu abubuwan da mollyn tace mata aranta wanda da kyar da fitina snn ta iya ciresu.
bayan kwana biyu komi ya lafa suka shirya akaje birth partyn munayya it was a blast dan saiyau nur ta sake hade ido da frankie duk aka gaggaisa razia tanata cin tararsu na boye mata komi akayi abun awasa da dariya yazo ya wuce, can da yamma jqveed yafara isar nur da kira bayan da ta iya adan dole tay excusing dinsu taje can gefe inda babu hayaniya tana amsawa...
idanun molly sai ya bar kan nur ya dawo kan reaction din razia sabida harga Allah gani taka kamar razia kawai bata da wani mafita ne shiyasa take kkrin kaucewar shiga cikin rayuwar javeed
jin irin labarin irin gifts din da nur ta mallaka daga wajen javeed da razia tabasu labari yasaka tafarajin inaaa dan tasan abu me matukar wuyane ace razia is not feeling intimidated in anyway
duba da duk farin jinin munayya da ita kantan razia ko sau daya basuyi saurin da yake iya daukar kyautar diamond me uban daraja kamr na hannun nur yabayar kyauta ba..aranta tunani take lallai dat mufasa guy must be crazyly rich, toh uban waye ma zaice bazai so shi ba, kai dolene ma ta kara tuntubar razia da wann batu.
ata dayan bangarem kuwa suna tsaka da kwasar soyayyarsu saiga kirar babanshi ya shigo wanda hakan ne yasaka ya katsesu tareda cemata zai nemeta anjima nn tadawo cikin taron tasamesu suka cigaba da hidimar partynsu ayayinda molly take famar studyning din reaction dinsu duka awajen.
javeed na ficewa a room dinsa direct yajeshi sama can ya same babansa dede yana shirin take off a helicopter dinsa zaije shi wani waje.
sama sama ya hau gaya masa cewa anty suad ta kirashi tace mai har sun gama tattauna magana da ancestral mother sun kuma saka nan da five days ne ranar zuwa kaduna..
everything went well amma kuma yasani ancestral mother tace bazasu amshi auren sa fully ba har sai matarsa ta cika one year akarkashinsu sun aminta da wasu dabiunta dan haka baban nasa ya dada jamai kunne cewa muddin akaje kaduna ya tabba duk wacce zai zaba acikin yaran tana da isashen tarbiya da kuma mutunci.......
[03/05, 17:59] BLUE💙: EPISODE 28🦋
@surayyahms
Amsa mahaifin nasa yay cikin gamsuwa snn ya juya yadawo cikin gida batare da yasako komi aransa ba...
dan yasan dai nur firdaus dinsa tana da isasshen tarbiya kuma ko kadan baida wani shakku akanta, but in other to be able to protect her dolene ya zamemasa yay wasu abubuwa masu tsauri wanda yasan zai iya taba mata zuciya.
yana shigowa room dinsa cikin sauke nannauyr ajiyar zuciya yanemi waje yazauna akan lallausar couch aransa yana kokonton ko ya kirata ne yaji muryanta na karshe ko kawai ya bari har sai sunyi aure?????
lumshe idanunsa yay yanajin wani abu me nauyi na sauko masa a saman zuciyarsa, its the hadest choices dat alwys require the strongest wills,inda yakejin yana mutuwar kaunar yarinyar nan aransa yakejin kamar bazai fa iya wasa da rayuwarta.
atake kamar wanda aka tsakureshi yay maza yay locking sim din wayar hannunsan gabaki daya snn ya kasheta ya jefata akan table bai sake kuma kallonta ba.
dan yasan by now his enemies are every where setting up they targets to get her, gara kawai ya dena having contact da ita sabida yay minimising traces din alakarsu dan bazai iya wasa da rayuwatta ba. kafin kwana biyar din nan ya cika yasan dolene nur zata neme shi snn zata damu halama tayta kuka
ji yay iya tunanin hakan kadai yana masa ciwo da zafi aransa amma kuma babu yadda ya iya he must start protecting her ryt frm today har izuwa ranar da zata zama nashi...
cikin binne zafin komi aransa tareda yin karfin hali irinna na maza yamike tsaye
ya isagaban wata drwer wani button yay pressing tabudu ya saka hannu yadauki new brand customise
samsung double fold phone nan da nan ya saka sabon layi akai
daga tsayen ya rubuta sako wa abokinsa sultan wanda ko minti biyar maikyau batayi ba ya amsa shi da cewa i call you? kallon sakon yay bai tsaya bashi amsa ba yay dialing numbersa kai tsaye ayayinda yake neman wajen zama
yaji wai har sultan din ya dauka, bayan sun gaisa sama sama sultan yace yanxu kuwa nake shirin nemanka javeed..
idanun javeed din a lumshe yace "ina jinka
what have you got??
kai tsaye sultan yace
"i got so much red. javeed ya kamata mu hadu akwai magana.
zuciyarsa har wani hauhawa take masa taciki ...
cikin shanye dirin numfashinsa yace 'does it involve my girl?...
dan shiru sultan yay kafin yace "bazan iya cewa komi ynxu ba
amma nasamo bakin zaren..i have strong infomation on our first strike.
atake javed ya bude lumasashun idanunsa yace why wont u fucking come here?
sultan yay murmushi yace calm down aboki na..i am already on my way maganan bazaiyu awaya ba.
daga haka suka katse wayar javeed yay shiru
yanajin kamar wani bangare na rayuwarsa aka bantare dayay cuting contact da nur dinsa ayau dan he grew really fond of her flirty voice musmmn ma kwana biyun nan
....
tamkar wanda bai da lafyaa jikinshi haka nan yazauna har saida sultan din ya iso..
mr aqeel ne yay masa jagora har cikin private palorn javeed ya samesa zaune agaban wata millitary intelligent pc yana kan
harhada plans of exercusion dinsa na babban mission din dake gabansa dan yasan iyakan abunda zai iya daukemai hankalinsa akan tunanin nur firdaus kenan..
har sultan ya karaso ciki yazo ya zauna akan chair bai dago ido ya kallesa ba face saida yagama abunda ke gabansa yajuyo kadan snn suka dan kalle juna...
sultan yay murmushi me sanyi yanamai dada kallonshi cikin sauke ajiyan zuciya yace 'guy, are u all right?
dan hade rai javeed yay yace i am good me kagani?? sultan ya karayin dariya me sanyi ahankli yace "fuskar ango mana..
.....javeed u look..
cikin katsesa da wata kasalallen murya yace desperate?..oh yeah.
tasowa yaga sultan din yay daga kan seat dinsa da wayarsa ahannu, yana isowa gabansa yamika ma sa wayar snn yace well, banga lefinka ba. amma kabude video nan kaga abunda nagaza brotherhood suke fmr shirya maka ranar daurin aurenka.
girar javeed na sama a daqe ya kyabe baki kamar abun bewani darashi ba while he is actually boiling inside
sabida a dalilinsu ya zame masa dole ya auri nur dinsa acikin wani irin yanayin daya san bezai mata dadi ba.
anitse sosai ya amshi wayar snn yazuba kwayar idanunsa akan videon yana kallon komi at same time wani irin shakurarren huci yay escaping lips dinsa...ahnkli yace "haris nagaza.. autar nagaza brotherhood shine aka bashi aikin kasheta kenam
yana dago kai sultan yaga idanunsan har sun sauya sunyi jaaa
muryansa adan karkashe yace i am going to waste this guy in such a way.
bacin ran dayake dannewar atake ta bayyana..
ina wasa dashi ne? ji abunda yake cewa karnukan body qurds dinsu wai su kasheta ranar auren sukawo min gawarta a body bag har gida.. toh meyasashi dakansa baizo yakawo min ita a body bag din ba nine zasu tromin karnukan gidansu suna bibiyar wacce zan aura?
...wata muguwr karamar dariya yy yabi yahade rai yanamai karkada kansa kai kasan bakaramin kullatarsu yay aransa ba..
sultan yanadan kyabe baki yace hariss nagaza yarone karami kaga baisan kai waye bane shiyasa manyan yayun suka bashi wann aiki kuma ya karba danbaida hankli
..amma na samu labari cewa sunyi arranging best snipers da zasuyi musu kisan they just want to start a war with ur family
..so, bayan sunkashe matarka sun san kana cikin raunin rashinta kaga aikai bazaka samu wani lokacin bibiyar sabuwar business operation din da zasuyi a port kwanan nan na safara yara da mata da drugs da wasu abubuwan.. wanda dama sunsan kai kadaine zaka iya basu ciwon kai akan hakan,toh inhar suka samu nasarar kashe babe dinka ranar aurenku is like for them to feel like they have succeded in crippling you mentally and emotionally.
....kana can kana mourning matarka sukuma suna kan business dinsu smoothly, snn kafin ka warke kuma sunriga da sunsaida yara da drugs dayawa, sun saya karin makamai da mutanen dazasu tayasu yaqi daku wnn ne babban plan dinsu akanku.
Wata shu'umar murmushine ya kufce wa javeed din cikin cizza labba yace"..so, their secrets have secrets...hmm nayi tunanin haka,..they still think i am like my father,..haha but let them make the first move..
cikin katsesa sultan yace 'na riga na saka ana bibiyar snipers din snn ina amfananine da yaran dake zagaye da haris nagaza ynxu amma basu sani ba.. snn basu da labarin cewa wanda suke basu information