Chapter 35 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   35 / 112

102K to 105K   out of 335.4K words

datake ji da yawuce haushin aurenta da javeed mufasa, kuma ko kadan bata jidadin yuwar auren nan nasu a wann yanayin ba ko dan guduwar razia daya matukar daure mata kai tare da bata mmki, kenan ita haka zata kare raywarta tanamai zama dashi matsayin replacemt wife kuma 2cnd option??.

daga zarar tunanin hakan ya fado mata arai sai taji kamar ta kara kaskanta fiye da yadda taji abaya..

wani uban tagumi tay tanajin kmr ta fashe da matsancin kuka saidai deep inside her heart she knw javeed will protect her here...


tana cikin raya wnn raunattun tunanin wani nannauyar ajiyan zuciyar bazata ya kufce mata cikin ranta tace inde javeed zai iya kareta anan toh bataga wani dalilin da zaisaka taji tsoron kowa ba. ahnkli ta kara lumshe tafara tuna wat razia had been teling her abt ppl musn masu power wanda suka fika komi da komi.

so when ever ure in rome, u better behave like a Roman.

dan yadda ka dauki kanka hakanan suma mutane zasu dauke ka, if u appear silent and slow they assume ure weak,.inkazo da rauni da tsoro kuma kowa zaiso ya takaka yadda yaga dama.

beside yadda takejin yanxu ta san kantan nan bata tsammanin zata iyayin wautar saukar makanta ga uban kowa dan jitay kmr abun zai mata yawa being a replcmnt bride to javeed is enuf to handle kuma har yaushe zatazo ta wani bautawa familynsa datake kallonsu kamar wasu dodonni.

tasani sarai hakan zai mata wuya but still tabari aranta cewa nothing is imposble inhar ka cire tsoro.

saida tagama duk raya wann tunanin aranta kafin nan taji kamar tadawo dede bayan yan mintina kadan sai kuma taji kewar gidansun na neman mamayeta sosai.

sauka tay akan gadon tafara neman wayarta shima bata samu ba dan bazata iya tuna ko tadauko wayar a gida ko bata dauko ba

tsaki tay "toh ya kenan zata nemi kawunta ko su mummy ko ma razia how on will she ever be happy now if she is all alone in this freaking devil hole?

da wani irin yanayin frustration aranta ta komar dakanta kan lallausar pillown ta sake kwanciya ahnkli hawaye masu nauyi suna sauko mata bisa fuskarta ayayinda tsoro da rauni ya rufeta tahau ayyana tunanin rayuwarta na can baya....


ahankli ta dinga kuka tanajin nauyin komi aranta wanda batay nisa ahaka ba wani irin gajiyayyen bacci ya kwasheta wanda tana rufe ido ta dinga kallon fuskar javeed a mafarki wai yadawo mata kamar dacan suna soyayyarsu harma ya lallabeta sundawo dede suna farinciki.

she truly love and miss him amma inba wai mafarkinsa tay ba itakanta bata yarda da hakan yanxu dan so take taga ta cireshi aranta karfi da yaji in reality, but deep inside her heart yanxu ne ma son nashi yake dada jikuwa batare da ta sani ba.



wajajen 9.40pm na dare javeed yashigo dakin lkcin wajen ya dau wani irin shiru dan ba'a bada kowa daga cikin personal ma'aikata izinin zuwa sashen ba tukuna.

yana turo kofar dakin yahangota ta wani irin dukunkune kanta akan gadon ta aje kanta akan lallausar pillow ta lafe calmly kamar yarinya yar shekara hudu tanata baza murmushi.


karasowa wajen yay ahnkli dagashi sai wata doguwar bakar wando da damammen pure black vest data fidda tsabar hasken fatarsa his fresh healthy arms da kuma gawurtccn ginannen jikinsa dake dayake nan murje kmr na sadauki....

sound proof roam abt shoes marar kara ne akafarsa making each of his step silent....

da hannayensa duka biyu acikin aljihu yake kallonta tundaga kofar ya shigo da wani irin dan iskan piercing looks dayake ma ssan jikintan ahankli harya zauna a gefenta daf ya xuba mata mayun idanunsa yanata kallonta ganin bata dena murmushin ba.


kallon fuskarta tare da lumsashun idanunta yadingayi wani irin sihirtacyr ajiyan zuciya yana dada kufce masa dan shikansa haryau baisan sanda yafara jin matsanncin son nur firdaus aransa ba saidai yasan koma yay ne itadin ba a matsayin mutum tazo masa ba... she just appear to him as "feeling..dan ita din wata shaukine aransa na musmmn da kuma cuta ga brain dinsa da yasan bazai taba iya fasarawa ta sauki ba.

hannunsa ya ciro a aljihu lokcin hadadden qamshin turarensa ya gama gauraye wajen snn yarangwafo kansa slowly kamarna wanda zai kissing dinta atake kuma yabi yalumshe ido yanamai shakar sassnyar natural qamshin dake fita afatar jikinta dake fita acikn numfashinta datake saukewa ahnkli cikin bacci

lallausar hannunsa ya dora bisa gefenn fuskr nata jin wani abu ya tsarga masa har cikin jinin jikinsa yanamai dade karewa wnn kyakkwan fuskartata kallo laushin fuskrta na mugun tada masa tsikar jiki wani irin mugun farin cikin samunta a matsayin matarsa yaji na dada mamayesa duk dama yasan abu me wuya ne tafahimce hakan yanxu, but deeply in his heart yasan cewa nur tana masa irin zazzafar soyayyar nan ne dayake muradi acikin ransa kuma with time zata fahimce komi nashi..

he just cant breath witout her the same way dayaga kamar she just cant live witout him, yasan zatazo ta gane shi wayene, zata kuma gane dalilin dayasaka dolene yanayin wasu abubuwan abaibai dan yakare rayuwarta dana ahalinsa.

bayan tulin kaunarta dayakeji aransa ya kuma aminta da ita sosai aransa shiyasa haryauma bai taba zama yabude file dinta da abokinsa sultan ya kawo akan ta ba

he only get to read abt her own personalities wanda shidinma sabida yasan idan baiyi shaping insa dakansa tun awaje ba zama acikin ahalin gidansu wa mace irinta mai sanyin haquri da nitsuwa da kuma zcyar yarinta abune dazaizo mata da matukar wuya.


yafi minti goma yana zaune awajen yana shafa laushin fuskarta ahankli da ruwan idanunsa daya wani irin kafeta dasu kamr na wanda zai hadiyeta yaga waiko motsi batayi saima dada murmushinta takeyi acikin baccin tanamai shakar daddaar qamshinsa tanajin kamar mafarkin datakeyi reality ne..
[16/05, 19:22] BLUEđź’™: EPISODE40
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.

iyaka laushin gefen fuskartan kawai yake shafawa amma kuma tsikar jikinsa gabaki daya atashe suke dan yana dada shafawar ne laushin tanajansa yanadadi jin kamar ma bazai iyatashi daga gefenta ba.


dakyar yadn numfasa snn ya dora murdddun hannunsa bisa kanta ya fara Warware mata golden turban din dan tasake ahnkli yadinga bi da ita dan shikansa baison tafarka ta kallesa yanxu face harsai yafita yagama abunda zaije yay awaje ya dawo.

yana gama since daurin turban din kuwa tay wani irin juyi tafado ajikinshi tareda rike hannunsa acikin baccin batareda tasaniba ta tayashi fincike turban din kasa kamar wanda dama ya isheta jira kawai take atayata cirewa.

atake ya lumshe ido jin wani irin cool chills vibe nabin hanyar jinin jikinsa sakamakon saukowar da yololon dogon bakin sumsn kanta yay a hannun nasa suna masa wani irin ziriya ahannu..

cikin sauke ajiyar zuciya me karfi taciki ya kwace hannunsa ahnkli snn ya kalli agogo yaga har goma ya wuce yasan inya cigaba da zama anan ba lallaine yajeshi yay aikin dake gabansa ba

da wani irin low sexy Breath yakara shafa laushin suman kanta tareda dora mata wata iriyar tsumammen kiss asaman goshinta

wani irin ajiyan zuciya yaga tasauke muryan sa atausashe yana kallonta da wani irin jarababben sha'awa a muryansa wanda yay kama da wanda zai hadiyeta yace am srry baby, wasn’t meant to be here ryt now.. But I couldn't stay away not knowing you ar under my roof for the first time.” Alhamdullhi.

ajarabe ya sake binta da wasu irin kissesss inda yaga ta sake yin wani kakkarfan ajiyan zuciya yakara zuba mata ruwan idonsa dat is so sharp and unreadable akanta yana tunanin ranar da zasu zamo daya koma zai iya jin tausayinta ko bazai iya ba..

murmushi me sanyi yay yace i promise You’re safe here with me wify, i wont hurt you. It’s an oath.”

dede kan karamin smilling lips dinta dake tempting dinsa yakai nashi ya goga da nashin lightly cikin sakar mata jarababen numfashi nn ya dan zagaye kanta ahankli da wann murdaddun damtsensan nasa ya sugumota jikinshi very gently ya rungumeta akan faffadan kirjinsa yanamai jin duminta yamata wasu aduo'in tsari masu yawa snn yadada gyara mata kwanciya cikin kulawa sosai.

mikewa tsaye yay idonsa nakanta yadda doguwar baqin suman kanta ya baje akan pillown yadinga kallo yanajin kmr kansa na juyawa acikin lumshe ido da budewa ya juya yafice dakin batare da yarufe kofar da wani securty ba yay waje cikin sauri.

yana ficewa kuwa ta razana ta farka tareda bude idonta a xauce tanajin kanta a mugun daure dan sosai wnn qamshin turarensa dataji ya bade jikinta da koina acikin dakin yasaka taji kamar haryanxu mafarkin takeyi wanda acikin mafarkin ne kawai tasan take iya samun nitsuwa tare dashi.

sauka kawai tay acikin gigin baccin ta fito ta fara tafiya batare da tasan inda take biba.

muryanta a shagwabe tafara kirar sunansa da tunanin dik acikin mafarkin take sabida matsanancin kewarsa dake damun brain inta tana tafiya itade duk inda qamshinsa yay nantake bi har tabi tasauka kasa inda babu kowa tanata tafiya ita daya tana dan hutawa dan sosai tunaninsa a baccin ya shigeta yadda batay xato ba.

can sai ta tashi ta cigaba da bin iska tana shako qamshin saida tay tafiya me nisa snn ta doshi wani hanyar baya tacan jikin wani estate taje ta tsaya cak agaban wani babban gini da taji cikinsa yadauka da karar bugu da nishi nishin ihu nan take jikinta yafara rawa rawa tay shiruu acikin matsanancin rudewa


ata fannin javeed kuwa dama kamr iska yafito daga dakin nata bai bata lkci ba cikin sauri yawuce wajen operation dinsa dan yasan inya biye ma rauni da soyayya toh hala nur firdaus dinshi bazatay nisan kwana a duniya ba.


yana isa wajen ya samu har men dinsa sunriga sun gama lugwuigwita sniper da aka aiko ya kashe nur kusan awa uku kenan suna jibgarsa turn by turn duk sun kakkarya shi koinansa na fidda jini.

harsaida javeed ya iso wajen kafin nan suka tsagaita suka ja da baya suka basa waje wanda suna hade ido da snipern tunbe ma taba shi ba yafara bashi haquri yana magana jini na cikowa abakinsa yana xuba akasa kamar ruwa yana famar zuba da kaurinsa abar babu kyan gani...

file dinsa javeed ya dauko yaduba list of crimes dinsa yanayi yana dan kallonsa a tsanake.

gayen ne aka cemai ya shahara wajen kisan kai, snn yana da untraceble record na ghost killing sunkai 100 per year na zallan mutane da ya dinga kashewa batare da an san shine ba.

bayan haka babban sana'ar sa na biyun shine kasuwanci na body parts tareda koyarwa kananan kwari yadda ake kashe mata masu ciki da yara yan kanana ana kakalo idanunsu wa manyan kusoshin kasa sabida blood money da kuma abinci.

infact he own a reputable baby producing factory in delta state anan inda babu abunda baiya sayarwa na sassan mutum wa masu kudi da matsafa da ma sucin naman mutane.

tsabar ya shahara awajen iya kisan farat daya yasaka har wasu boyayyun mafias suka sanshi suke bashi aikin kisa danko da akace mai matar javeed mufasa zai kashe bakaramin murna yay ba yasan hakan zai kara masa darajar kasuwarsa a idon manya dake baima taba samun wani wanda yay jan wuyancin bashi aiki akan ahalin mufasa ba.

javeed ya masa wani mugun kallon so kai aka turo ka kashemin matata??? tun kafin gayen yagama tattaro hanklinsa yaga javeed yamika hannu an bashi wani muguwar wuka me sheqi bai wata wata ba ya daga da karfi ya sauke masa akan hannunsa saida ya sare hannu na dama snn ya sare na haqu da karfi sanda jinin ya bi ya watsu masa ajiki.

ihu me tafe da radadin azaba gayen ya saki gashi bakinsa a rufe take tam da seal tape wanda nan ma wata daurin muguntar aka masa.

wani irin karfe javeed ya zaro a aljihunsa me kama da karafunan cire hakwori yabi ya shakure masa wuya da wata muguwar kallo snn yajona karfen da kwayar idonsa ya fara zuke ruwan idanun nasa waje yana cewa"..i dont care what u do, but i know you have watched my woman with this stupid eyes and no man watches my woman for free, so i am taking these eyes frm you they are mine now..

wani irin ihun azaba gayen yakeyi yana shaking jikinsa na rawar radadin azaba wanda bai hana javeed din dakamai tsawa ba..ure lucky kai dan aika ne shiyasa ma zaka mutu ayau i wud have wish for u to be alive to see how i wll torture your stupid bosses tunda wasar yara suka dauki sunan mufasa zan koya musu yadda ake wasa after sending u to hell.

yana gama furta haka ya fincike kwayar idanun gayen duka atake gayen yadena motsi ya fara wani irin gurnanin mutuwa atake.

nan ya kalli gurds dinsa fuskrsa tamkar mala'ikal mutuwa

"yace finish him

wani irin convulsing jikin gayen yakeyi dakansa ayayinda wani gabjejen gurds yadora masa sufcting airbag afuska yawani irin shakeshi dashi wanda bai cire ba sai da yazama gawa.

zargeshi gayen yay daga sama ya jefasa acikin wani box snn aka tattara hannayen sa da aka yanka da kwayar idonsa duka biyun aka saka a wata sabon kwali wanda za a kaiwa nagazas sako



operation din kwata kwata bai daukesa minti ashirin ba ya fito cikin sauri yana share jinin dake jikinsa da tsumma yana Allah Allah ya isa cikin gidan domin ya wanke jikinsa kafin nan ya samu yabawa nur dinsa isashen lokaci.

Dashi da wasu men dinsa dake binsa da ruwa a gora ya basar dasu suna kwaryo kwana ya hango nur a tsaye cikin rudani da alamar girman gidan yasaka rude tama rasa hanyar da zatabi ta koma inda ta fito
hawaye ya gama cike fuskarta yana zuba...

tana hangosa ta dan rugo da gudu ta wajen sa, da kallo daya yay dismissing gurds din tazo zata fado jikinsa kenan taga jikinsa da jini ...

amugun tsorace ta tsaya cak muryanta na rawa rawa tace "Innalillahi wa inna ilaihi rajiun what happen what did u do?

ganin tafara baya baya ya riko ta ya dawo da ita gabansa..

wani gullutun hadiyar yawu tayi take kuma batun hajy zubby ya fado mata arai maybe its true she doesnt really knw who he is

"is he a killer?Did he kill sumone? cikin ranta ta fada a mugun tsorace amma bata san ta furta hakan a fili ba..

Shikuwa kallon ta yake yama rasa me zai ce mata ko ya akayi har tazo ta nan oho dan kwata kwata baiyi tsammnin wai qamshin sa kawai tabi ta fito ba....

hannunsa daya gama gogewa tass ya cusa a aljihunsa ya zaro wani pill snn ya dau goran ruwa ya bude yana tahowa kusa da ita bata sani ba harya murza ya zuba pill din aciki.

yana isowa daf lkcin tana kokarin juyamai baya zata calla da gudu da karfi yadan fincikota baya ta fado jikinsa yanamai juya hannunta acikin nashi cikin lallami jikinta na wani irin rawa rawa..

da sanyin murya yace calm down bby ki sha ruwa you wll be fine.

wani dan uban tsoronsa taji ya rufeta kafin ta furta wani abu yakai mata ruwan baki har saida tasha rabi snn ya jefar da gorar like a typical gangster ya jawota jikinsa da karfi jikawai tay jikinta na mutuwa dakansa ahankli tafara sake ajiyan zuciya kamar wacce zata shide masa dan tsoro.

kallonsa take har ya gama kalmasota ajikinsa jin zazzafar saukan numfashinsa ata gefen wuyanta yanamai sakar mata itchy kiss da damshin lebbansa yasata kasa iyayin wani motsi ko magana tay shiru tanajin duk jikinta na ragwabuwa.


nishi kawai take saukewa tana dada narkewa ajikinshinn shikuma yana kissing inta kota ina yanamai tambayarta abunda tafito yi duk a lokaci guda taji ta rude wani irin tsorataccen kuka tafara masa a dan shagwabe tafara gaya mai abunda hajy zubby tace mata dazu, kuma ta dage wai sai dai ya gaya mata jinin meyene ajikinsa
yanxu...


takaitaccen dariya kawai yay, bai amsa ta ba ya mata daukar cak suka nufi cikin gidan yaji dadi sosai da furucin hajy zubby akansa bai affecting din nur childishly ba

saiyau ya dada tabbatar da cewa bakaramin yarda dashi nur tay ba

sunakan tafiyar da ita ahannunsa ya fara yace mata ai ba karya bane mutum yaje ya kashe..

wani tsallen razana tay ahannunsa zata diro daga hannunsan ya rukota suka cigaba da tafiyar take tafara bari bari ajikinsa sosai..

suna tafyar yafara gaya mata abunda mutumin yakeyi na kashe mata masu ciki da kananan yara shide abu dayane bai gaya mata wanda shine batasan cewa gayen ne ma aka aikosa ya kasheta ranar aurenta ba.

..yadda yake maganan boldy baijin dar dar ransa duk da itace ahannunsa yasaka ta dada gwalo ido tana kallonsa da dumbin mamaki tareda jin wani irin matsanan cin tsoronsa ya kara mamayeta..

zata fara masa kuka da karfi kenan yadada matso ta jikinsa sosai bakinsa bisa ramin kunnenta yace mata tay shiru jitayi kawai sassan jikintan na ragwabewa yana kuma mutuwa anashi

numfashinta shima kamar xai dauke don tsabar yanayin tsoro da tashiga ciki dan hatta yar kiciniyar kwace kanta da takeyin a hannunsan sai da taji duk ta kasa


wani sashe na daban yakaita wanda shima is part of his side.

cozy room and palor ne me girman gaskd wanda gininsa ne dama yaraba tsakanin nata sashen da nashi.

suna shiga bai direta a koina ba sai cikin bayan gida yana ajeta kasa yacire vest dinsa me jini jinin ya yasar akasa nan da nan taga wasu balaggaun sexy arbs da faffadan chest dinsa dats so fresh and healthy da bata taba ganin irin kalarsa ba..

duk dama bata cikin hayyacinta tay maza ta rufe idonta da duka taffin hannunta tay tsamm cikin yanayin tsorata bata yadda ta kallesa ahaka ba dan gabaki daya tsikar jikinta suka tashi tanajin wani iri har tsakar kanta..


wanke jikinshi yay sosai yay damping wetness din da towel baiyi wani wanka ba dan yasan bazata jima ahaka ba bacci zai iya daukarta batare da ta shirya masa ba sabida kwayar bacci daya bata tasha a ruwa.

bayan ya gama goge jikinshin kare mata kallo yay kafin nan ya jawota yafara rage mata kayan jikinta idonta arufe ta fasa mai ihu a gigice ganin abinda yake shirin yi.

bai ko kulata ba saida ya zarge zip din gown din yay kasa dashi ya zamo daga ita sai wani dogon transprent vest dinta iya cinya da bra da pant taki sam ta bude ido ta

35 / 112